Page 7

1K 66 0
                                    

           ★ MAHAQURCI ★

By the Applomb writer:Hamagee

     Wattpad @Hama_gee

Page 7
    Sugrah ta juya ta kalli Sumayya inda tayi mata wani kallon dake nuna cewa 'we must be going now',bbu musu Sumayya ta bita suka tafi.Suna fitowa dake gidan na bakin titi neh sae suka samu adaedaeta suka tsare suka shiga,bayan Sugrah tayi mishi kwatancen gidansu bayan nan kuwa bbu wanda ya sake cewa qala.Basu tsaya ko'ina ba sae qofar gidansu Sugrah dake nan garin Bauchi a unguwar G.R.A near old airport,Sugrah ta tambayi d'an adaedaeta kud'inshi ya fad'a mata,batace mishi komai ba illa ciro 200 da tayi ta bashi dan abunda ya buqata kenan,ta jawo hannun y'ar uwarta tajaa suka shiga gida,inda me gadi yake ta gaisheda Sumayya,ita kuwa bata wani sake sun gaisaba suka shiga gida. A palour suka iske Ummee wacce ke gyara wake zata d'aura abincin rana,tana kallon Sugrah dake itace gaba tace "ya dae naganki haka,ko basa nan neh?",shiru tayi ta tsaya kallo ganin Sumayya dake tafe bayan Sugrah,da sallama ta shigo Ummee ta ansa tareda miqewa tana tambayarsu "lafiya,lafiya naganku tare kuma a haka,ina kuka baro yaran,ina Rayyan kuma???"duk wayan'nan tambayoyin basu iya ansa ko d'aya ba sae kukan da ya kub'ce wa Sumayya. "Subhanallah" inji Ummee data qaraso ind Sumy keh tsaye ta riqota ta zaunar da ita a cikin palourn tana lallaminta,Sugrah ceh tace "Ummee I can't imagine what I saw today,do u know that this Rayyan....."bata qarasa ba tayi shiru tana qwafa,Ummee that was so eager to heard the problem says "Rayyan did what? C'mon tell me",nanda nan Sugrah ta zayyana mata a-z abunda ya faru,bata b'oye mata komai ba. Ummee ta jima tana jimamin abun kamin nan tace "it's ohk my dear! Yah isa haka,never you worry of anything else as from now on,bari Abbanku ya dawo dan beyi nisa ba yanzu zai dawo yau ba aiki".Sugrah ta tashi ta riqe hannun Sumayya suka tafi d'akinta inda Sugrah tayita qoqarin cheering nata up,but still damuwa tayi ma Sumayya yawa gani take Sugrah yarinya ceh qarama wacce bazata tab'a iya fahimtar halinda take ciki yanzu ba gani kwae takeyi Sugrah taji zafin abunda Rayyan yyi matane saboda ita yar'uwarta ceh sannan kuma zarafin iyayensu yaci amma ko kad'an bata san abunda take ciki ya wuce tunanin taba. Around 1:30pm Abba ya dawo inda ya tararda Ummee na setting musu table lokacin ta gama abinci,Abba yyi mata sannu da aiki sannan ya shiga yyi alwala ya fito ya tafi sallah masallacin anguwar,kusada gidan masallacin yake.Ummee ko batace mishi komai gameda Sumayya ba.Itama sallahr taje tayi,bayan ta idar ta fito taje d'akin Sugrah dan kiransu suyi lunch tare but saeta tarar Sumayya na bacci sae Sugrah ta just now ta idar da sallah,Ummee tace "Sugrah ki tashi Sumayya mana tayi sallah iyaso in kun gama saeku zo muci abinci naga Abbanku ma ya dawo,sallah yaje yi",Sugrah tace "Ummee tace karna tasheta wae bata sallah kuma bacci takeji",Ummee tace "toh kou abincin bazata tashi taci ba gashi Abbanku ya dawo ba saeta je ta gaida shi ba",Sugrah tace "Ummee ki barta kwae tunda tace bata son tashi,inyaso anjima ba saeta je ta gaida Abban ba",Ummee tace "hakane,to ke kuma saeki tashi kizo muje ae koh",Sugrah tayi murmushi tace "aa Ummee,kinga yanzu idan Abba ya ganni zaisan lallae akwae matsala kuma ni inaso yaci abinci kafin a fad'a mishi saboda karya kasa cii kinsan halin Abba idan yana cikin damuwa bata iya barinshi yaci abinci",Ummee tace "hakane,to yanzu barin kawo miki naki nan",Sugrah tace "barshi kwae Ummee,I'm not such hungry I can wait till you two finished",Ummee tace "toh shikenan"saeta juya ta fita dan taji shigowar Abbansu Sugrah.

     hghausanovelseries.blogspot.com

MAHAQURCIWhere stories live. Discover now