Page 6

1.1K 72 0
                                    

           ★ MAHAQURCI ★

By the Applomb writer:Hamagee

     Wattpad @Hama_gee

Page 6
    2days after, Sugrah na hango tana ta faman shirye-shirye wae zata je gidan sisternta wato Adda Sumayya,dan ta jima basu had'u ba,itama Sumayyar ta jima bata je gidan ba tun wani zuwan da tayi kuma ma basu had'u da Sugrahn ba,dan haka ta tambayi Ummee tun jiya kuma ta barta kan taje.Wayanta ta d'auka ta kirah Taqiyya ta sanar mata cewa yau tana hanyar zuwa anguwarsu,dama anguwar su d'aya da Sumayya,Taqiyya tayi murna dajin wannan labari sosae,bayan sun gama sae Sugrah tayi hanging sannan ta qarasa shirye-shiryen ta kafinnan ta fito,sallama taje tayi wa Ummee sannan Ummee tayi mata addu'ar Allah ya kare tareda bata wasu aika ta kaiwa Sumayya,bayan sun gama saeta tafi. Sugrah na isa gidan taci karo da wani mumunan wulaqancin da mijin Sumayya keyi mata wanda hakan yasa ta yin nadamar zuwa gidan,wata rigimar sun ceh ta had'asu shine yake ta zaginta kamar y'arshi wae y'ar gidan matsiyata yyi nadamar aurenta,inda yasan liability zata zamo mishi da tun farko be fara nemanta ba,(kumafa karku manta a gaban yaransu yake mata wannan wulaqancin,Allah ya kyauta!).Wata maganar da yyi neh yasa Sugrah jin bazata iya jurewa ba dan da d'in tsayawa tayi bata shigo ba kan idan sun gama saeta shiga saboda bata son ta shiga irin wannan abun,dan haka tayi maza ta kutsa ciki fuskarta bbu annuri ko kad'an,cewa yyi wae inda ubanta is a responsible some da bazae aurar da ita kafin tayi karatu ba kuma yana expecting shi ya biya mata tayi karatu ba dan haka he's sorry to say ubanta is a greedy person.Shigowar Sugrah ceh ta katse su,Sugrah ko babu tsoro ko shakka ko kad'an aranta ta qarasa inda mijin yake ta fara mishi magana "ashe haka kke dama,mara mutunci wanda baisan kimar iyaye ba? Naji duk abubuwan da ka fad'a but I didn't expect such from u at all,kaban mamaki Allah",ta juya ta kalli Sumayya dake ta mata sign na tayi shiru ta rabuda shi amma ina taqi,tace mata "dama haka kike zama da wannan so thing u call a husband? Toh wllhi am sorry to say bakiyi dacen mijin ba because he doesn't deserve u at all,har ya zauna yana cin miki mutuncin iyaye kuna kina nan kina mai kuka saekace shi ya haifeki",ta juya inda yake tace "and for your own information Ubanta isn't the greedy one but you are,because you're totally not capable of your duty,and for your information my sister will'nt stay here any longer,if you ever need to see her you can go and her see her at her greedy father's house,hope I'm clear to this restless man here",tana kaiwa nan ta d'auko himar d'in Sumayya ta bata,bata jira ta saka ba ta soma jan hannunta su tafi. Khausar,Khairat da kuma khaleel suna kallon dukkan abunda ke faruwa saedae yanxu har sun saba da ganin hakan,tafiyan da mamansu zatayi neh yanzu ya damesu,dukkansu suka taso da gudu suka biyota suna kuka,tausayinsu neh yyi mugun kama Sumayya haka ma Sugrah saedae kuma tayi nisa dan bazata bar y'ar uwarta cikin wannan halin ba,yaran suka rirriqeta suna kuka,tana tafe suna binta shi kuwa Rayyan wato mijin na tsaye yana kallon duk abunda yake faruwa,ganin yaran na shirin binsu yasa ya daka musu tsawa "kaiii ku dawo nan",dukkansu suka tsaya saedae har lokacin kuka sukeyi kuma basu sake riqon da sukayi wa maman ba,ya qaraso inda suke tsaye yajaa yaranshi yyi ciki dasu,sukuwa ya rufe su a waje inda Sugrah ta dad'a tabbatar da cewa Rayyan baya son zama da Sumayya kenan..

     hghausanovelseries.blogspot.com

MAHAQURCIDove le storie prendono vita. Scoprilo ora