★ MAHAQURCI ★
By the Applomb writer:Hamagee
Wattpad @Hama_gee
Page 30
*3weeks Later.....* Shirye-shirye ake tayi na bikin Sugrah da Surayj,dan yanzu ta amince mishi har anyi magana ansa date dan dama a shirye yake.Addu'ar da Sugrah takeyi itace Allah yah jiqan Sagir yah kuma sa Surayj neh mafi mata alkhairi a rayuwa,ameen nake cewa. A yau ranar 21 ga wata February aka d'aura auren Sugrah da Surayj qarfe 2:00 na rana daedae,murna wajen ango Surayj ba'a magana,iyayensu kuwa sae albarka suke sa musu tareda musu fatan zaman lafiya da zuri'a ta gari.Da daddare akayi dinner inda aka ci aka sha akayi hidindimu lafiya,bazan iya irgo muku adadin mutanen da na gani ba dan an halarci wajen sosae,qawayen amarya da abokan ango sunsha kyau abunsu,daga cikin qawayen kuwa akwa *Ummijaafar,Zeenaseer,Deemples,Safiyya Galadanci,Ummikhaleel,Feedy,Aisha Bkc,Fausat,Aisha Machika,Lubna Sufyan,Cwtjidda,Faty Afreen,Leemcy,Fadeela Lamid'o,Jidder,Pretty,Ummi salma, Ayusher Muhammad,Maryam Usman,Alice,Asy khaleel sae Mss mjay*.Bbu qarya sun haska,sun taka rawa irinta ya'nmata masu aji.. Cikin aunties na amarya da ango kuwa naga su *Maman Ilham,Maman Fauzee,Anty Ruky,Anty Deeqa,Mom Nu'aim,anty Hassy,Fati Axland,Anty sad-nas,Ummee adnan,Umma Yahya,da sauransu*.Sunsha kyau suma.. *************************** 2yrs later, Sugrah ceh zaune a palour sae Surayj riqeda baby boy d'insu meh suna *Aarif*,shekarunsa d'aya kenan sae wayo,rayuwa suke cikeda jin dad'i....This the end of *University girls*,Abunda nayi daedae Allah ka bani ladanshi kuskure kuma ina roqon ka yafe munshi,haqiqa duk wanda yabi iyayenshi lafiya yah kuma bi duniya a sannu toh lallae duniya zata bi dashi a sannu,kuma Allah zai zab'an mishi abunda yafiye zama mishi alkhairi,haka wanda yyi sab'anin hakan toh lallae zae rizqi babban tashin hankali da fad'awa halaka,so mu kiyaye please,this book series is based on youths that just finished secondary schools and even those on high institute,Allah yasa mu amfana dashi...Alhamdulillah.. *************************** *Ina miqa godiya ta ga Ubangiji Allah daya kawoni qarshen wannan labari,sannan ina godiya ga dumb'in masoyana a duk inda suke,way'anda suka sanni dama waya'nda basu sanni ba,Allah yah qara danqon zumunci..* Gaisuwa ta ban girma ga *_Online Hausa writers_* *_Excellent Hausa Writers_* da kuma *_Exquisite Online Writers_* Always in my mind *Hama G Novels group members* *Ummija'afar novels members* *Faty Afreen Novels members* Tareda dukkanin groups masu qaunata wayinda na fita koh bana ciki,#ILYSSM Ku na daban neh *My blood sisters*#You mean so much to meh,I luv you all just the way you luve your little sis too 😘😍 Bazan tab'a mancewa daku ba *Hama G Muh'd NOVELS*,my facebuk group, *Miss Sadeeq novels*,all in facebook,with other groups there,you're really good fans,one love Allah yah bar zumunci 😘😍 You're so special and dear to me *_Aisha Bkc,Ummija'afar,Ummi khaleel,Safiyya galadanci,Billy galadanci,Zeenaseer,Pretty,Lubna Sufyan,Deemples,Faty Axland,Ummi adnan,Aisha machika,Cwtjidda,Jidderh,Faty Afreen,Sadiya Taheer,Hassana d'ansarari and soo much more_* Hamagee lurves you all with one and clean heart 😘😍....Mu had'u a littafaina na gaba insha Allah..The end.
hghausanovelseries.blogspot.com
![](https://img.wattpad.com/cover/138596769-288-k251185.jpg)
VOCÊ ESTÁ LENDO
MAHAQURCI
Ficção AdolescenteTabbas mahaqurci mawadaci neh,babban abinda littafin nan yake nuni dashi kenan,bayan wannan sai biyayya wa iyaye. Duk hukuncin da iyayenka/ki suka zantar akan ka/ki koda kana ganin baiyi maka ba to kayi haquri kayi musu biyayya,yin hakan zai sa ka s...