Page 4

1.3K 76 0
                                    

           ★ MAHAQURCI ★

By the Applomb writer:Hamagee

     Wattpad @Hama_gee

Page 4
    Da sauri Sugrah ta tashi ta bar d'akin,palour ta fito inda ta tararda Babanta tsaye yana jiran fitowarta,"daga ina way'annan suke? Bance miki bana so ki kawo mun wani gida da sunan kina sonshi ba",inji baban kenan,Sugrah da duk da rud'e tace "kayi haquri Abba,insha Allah hakan bazae sake faruwa ba",Abban ya d'anyi shiru na d'an lokaci,lallae yana mugun tausayin Sugrah kuma yana son irin dabi'unta gatada ladabi da biyayya saedae bbu yadda ya iya dole ya taka mata burki dan ganin tayi ilimi wanda zata amfana dashi nan gaba,yyi gyaran murya sannan ya kira sunanta in a soft voice which every child would like to hear from his parents "Sugraah!",Sugrah ta ansa da "na'am Abba",yace "inason ki kwantar da hankali,ki nutsu kiyi karatunki kinga yadda y'ar uwarki ke fama ae,bamu bari tayi karatu ba gata meson karatun ceh amma mukayi mata aure,gashi kuma yanzu yadda auren ya kasance,miji ya hanata qarasa karatun balle kuma maganan aiki,kuma he isn't providing all her needs as u know,to wannan wace irin rayuwa ceh ace ka hana mutum neman na kanshi kuma kaima ba bashi naka zakayi ba sannan ka hanashi tambaya a gida ma saboda kada a mishi,wannan ai zalunci neh,and the worst part of it ma shine tanada yara and am quite sure cewa abunda da zasu samu in tana aiki yafi wanda zasu samu in batayi.Saboda haka nake taka tsantsan dake a yanzu,ban so a maimaita abunda akayi a baya,so maganar samari da soyayya bbu ita for now untill u bring me ur satificate,sannan inaso kisan cewa zab'in iyayenki is the best one for u karkiyi tunanin zamu cutarda ke,just obey and u sha succeed insha Allah,and kamar gobe neh,just 4yrs afterall u'r just a teenager",maganganun baban sunyi mugun shiga jikin Sugrah dan haka bbu musu tace mishi tayi alqawari bazata sab'a umarnin su ba kuma zatayi karatun ta kamar yadda sukeso,daga qarshe baban yasa mata albarka sannan ta tashi ta tafi shima d'in ya bar palourn. Bayan Sugrah ta koma d'aki saeta samu wayan ta na ringing,koda ta duba saeta ga Sagir ke kiranta dan hanka tayi saurin picking,"hello",yace "Sugrah ya akayi,sunzo ina?",Surah da kuka keh shirin kwace mata tace "sunzo amma Abba be amince ba",nan ta sanarda shi zuwansu da kiran da yyi mata da irin bayanan dayayi mata sannan ta d'ora da cewa "ni agani na kwae mu haqura Sagir zanbi maganar iyayena,sannan idan Allah yyi ni matarka ceh komai daren dad'ewa saika mallaken,haka idan ni matarka bace toh komai soyayyarmu bazaka mallaken ba dan kasan ance matar mutum kabarinsa,sannan wani hanzarin bashida alkhairi saboda haka na yanke shawarar bin umarnin iyayena dan sune mun komai". Ba kad'an ba maganganun Sugrah suka burge Sagir,haqiqa in ya rasa ta yyi babban rashi a rayuwarshi dan yarinya ceh me hankali da bin maganar iyaye,lallae yaranta zasuyi sa'ar uwa ta gari dan a yanzu kafin ka samu me irin halayyarta saeka sha wuya,wani sonta neh ke qaruwa a zuciyarshi,yace "lallae maganarki gaskiya ceh Sugrah bazamu tab'a bijirewa maganar iyayenmu ba afterall ma for our well being suke fighting,so we've to be by their side always and obedience from us should be their reward for taking good care of us even though we can pay them for what they r doing for us.Kuma a koda yaushe sonki qaruwa yake a raina,I can't do without ur love Sugrah so I've made the dicision to go back to school for 3yrs course and then when I'm back I'll be looking for a good job before u might have finished ur studies",wani irin farin ciki neh ya lullub'e Sugrah nan da nan taji ta qara kamuwa da son Sagir d'inta..

    hghausanovelseries.blogspot.com

MAHAQURCIحيث تعيش القصص. اكتشف الآن