★ MAHAQURCI ★
By the Applomb writer:Hamagee
Wattpad @Hama_gee
Page 12
Bayan fitar Ummee su Sugrah suka gyara gidan tass,suka share ko'ina sukayi mopping,bayan sun gama sae suka koma kitchen,tare sukayi girki.Bayan sun gama komai sae kowaccen su tayi wanka,kayan Sugrah Sumayya tasaka dan bata zo da kaya ba,kuma batada jiki kaman ni agun,so kayan Sugrah sun mata daedae. Bayan iyayen sun dawo tare sukayi lunch,wanda hakan d'abi'ar gidansu ceh,bayan nan suka gyara ko'ina suka kwanta dan hutawa.. Haka suka cigaba da tafiya har kwana ukun da Abba yace yana jira kafin ya yanke hukunci sukayi. *∞∞∞∞∞∞∞∞∞∞∞∞∞∞∞∞∞∞∞∞∞* Rayyan na zaune bayan ya dawo daga office,yara kuma suna makarantar islamia,wayarshi ceh ta soma ringing,har a ranshi ya mayar Soulmate tashi ceh dan harya ji wani dad'i a ranshi,unfortunately kuwa yana d'ago wayar yaga Abban Sumayya keh kiranshi.Saeda yyi ringing ya yanke,ana biyu tukun ya d'aga,da kamar ma bazae d'aga ba amma dae yyi jahadi ya d'aga. "Assalamu alaikum",ya furta tareda jiran me Abban zae ceh mishi,Abba ya ansa da "walakslm",bayan shiru na d'an lokaci dan Rayyan baida niyyar gaida Abba,Abba yace "naga Sumayya a gida this very Sunday,and yau three daytimes kenan ban ganka ba,koh me kke nufi da yin hakan",Abba yyi maganar bbu wasa a ciki.Rayyan yama rasa me zaice mishi daga bisani dae yyi ta maza ya ansa da "eh toh,nima dae haka na gani dan ni bance ta tafi gida ba,qanwarta ceh tazo ta samu mun d'an samu misunderstanding so sae suka yanke hukuncin barin gidana,amma ni bani nace su tafi ba,sannan wannan dalilin yasa nace bazan bita ba tunda dama bani nace ta tafi ba",wani irin baqin ciki neh ya d'arsu wa Abba,besan lokacinda yace "idan yar'uwarka ceh akayi ma haka zakaji dad'i? Sannan by the way bafa dole aka d'aura muku aure ba,kai ka gani kace kana so,mu kuma a matsayinmu na iyaye mukaga cancantarka sannan muka damqa maka ya'r,but this is what we get in return".. Rayyan beyi wata-wata ba yace "Abba nifa bance ta tafi ba,kuma idan taga bazata dawo ba fine,let her stay there",Abba yaji wani shocking a kanshi,yace "fine,atleast ka gwada mun cewa bazaka tab'a sauyawa ba,so Sumayya bazata cigaba da zamada mutum meh irin halinka ba saboda haka ina gargad'in ka daka sauwaqe mata faqat",Rayyan yyi wani murmushin Bosawa yace "Abba kenan,ai bbu maganar saki a tsakanina da Sumayya,auren mu mutu ka raba neh",yyi maza ya kashe wayar. Mamaki duk yabi ya ishe Abba,yama rasa yadda zae b'ullowa lamarin.Saedae ya yanke ma kanshi hukuncin cewa lallae Sumayya saeta bar hannun Rayyan no matter what. Ya sake gwada kiran wayar shi but Rayyan be d'aga ba saima kashe wayar da yyi daya gaji da kiran Abba.. A week after,,, Abba yyi yyi da Rayyan kan ya sakar mishi da y'a,but firr Rayyan yaqi jii dan haka Abba ya qyale shi na d'an wani lokaci.. Abba,Ummee,Sumayya da kuma Sugrah na zaune a palour bayan sallahr isha,bayan kuma sunyi dinner d'insu,gaba d'ayansu sunata hira abun sha'awa,Abba neh kad'ae ke concentrating kan tv dake tayi shi kad'ae,inda BATV channel ke aiki. Wani sanarwa da suka ji anayi neh ya maido da hanklinsu kan tv,sanarwar d'aurin aure akeyi,Abba yace "yauwa bari muga ko za'ayi announcing auren y'ar Alhj.Raheem",shine kowannen su ya juyo dan bama idonshi abinci. "Iyalan gidan Alhaji Raheem dana gidan Alhj Salis na farin cikin gayyatar ku wajen bikin d'aurin auren ya'ya'nsu wato *Rayyan Salis da kuma Rayyana Raheem* wanda za'a d'aura gobe a masallacin juma'a in Allah ya kaimu,Allah ya bada ikon halarta ameen"hghausanovelseries.blogspot.com
YOU ARE READING
MAHAQURCI
Teen FictionTabbas mahaqurci mawadaci neh,babban abinda littafin nan yake nuni dashi kenan,bayan wannan sai biyayya wa iyaye. Duk hukuncin da iyayenka/ki suka zantar akan ka/ki koda kana ganin baiyi maka ba to kayi haquri kayi musu biyayya,yin hakan zai sa ka s...