Page 16

889 52 0
                                    

           ★ MAHAQURCI ★

By the Applomb writer:Hamagee

     Wattpad @Hama_gee

Page 16
   
"I love you Rayyan,and I'm ready to give you whatever you desires to have from me now",ta manna mishi kiss a kumatu,a hankali Rayyan ya bud'e idonshi ya watsasu kanta,tayi kyau abunta gashi she's looking so sexy,cewa yyi "I love you more Rayyana",ya rungoma jikin shi sannan yace "but why do you have to be so sturbbon for all this while?",Rayyana tayi murmishi aranta tana fad'in 'daa d'in so kke na bari ka raina ni',a fili kuma tace "am sorry Luv,don't mention that again please",Rayyan yace "toh shikenan,amma karki sake mun haka please.Let's live a happy marrige life". Rayyana tace "as you said Luv",tareda d'agowa ta manna kiss a goshi..Ganin abun sun ya fara wuce gona da iri yasa na tattara alqalami da takarda ta nayi waje a dari 🏃🏻‍♀🏃🏻‍♀. Gabaki d'aya Rayyan ya sauya,jikin shi bbu qarfi ko kad'an,ashe ya gane cewa Rayyana ba virgin bace saedae baison yace mata wani abu akai amma tabbas beji dd'i ba,first night nasu da Sumayya neh ya fad'o mishi a rai,kwata-kwata ba haka yaji daga gurin Sumayya ba. *Note:Mata muji tsoron Allah wajen kare mutuncin kanmu,kunga gashi dae Rayyana tayi qoqarin fooling Rayyan bata san kanta take fooling ba,dan yanzu ya gano dalilin dayasa taqi yarda dashi ma tun farko,toh yanzu meh amfanin hakan,koda ace har abada bazae mata maganar ba ko bazae goranta mata ba amma ae mutunci da kima irinta kowacce y'a mace ke dashi a idon mijinta ita batada dashi.It's true ance wasu mazan basu ganewa amma wllhi wasu na ganewa,kuma way'anda basu ganewan ma idan suka qara aure sukan gane,indae har wacce suka auran ba irinki bace.Allah kasa mu dace* 🙏🏻. 🏃🏻‍♀ 🏃🏻‍♀ 🏃🏻‍♀ 🏃🏻‍♀ 🏃🏻‍♀ *************************** Tashi yyi ya shiga toilet yyi wanka,sannan ya fito.Rayyana dukta tsargu kardae ace Rayyan ya gano ta,idonshi cikin nata yace "yah dae? Ko saena taya ki tashi neh?",Rayyana ta wani langwabe kai "haba Luv,saeka tambayen neh.I'm totally exusted wllh",dariya Rayyan yyi mata kafin nan yazo ya taimak mata ta tashi. Toilet ya kaita sannan yace tayi wankan kar yyi lattin zuwa masallaci.Bayan Rayyan ya fita Rayyana tayi ajiyar zuciya,tareda godiya ga Allah dan a ganinta Rayyan be gano ta ba.Wankan ta tayi sannan ta fito tayi sallah,duk kasala takeji. Da daddare kuwa fita sukayi da yaran sukayi dinner a waje,bayan sun dawo kuma dare yyi,so kowa yaje ya kwanta.Rayyan na kwance a d'akin shi,duk damuwa tayi mishi yawa,gaba d'aya jikinshi bbu qwari,be tab'a tunanin haka Rayyana take ba,yama rasa yadda zaiyi wannan image d'in ya bar zuciyar shi. Can yaji bud'e qofa,kuma daga jii yasan Rayyana ceh dan haka yyi kamar me bacci dan baya son ma su sake wata mu'amula a yanzu dan gaba d'aya a tsarge yake da ita. Tana shigowa tazo gefen shi kamar d'azu ta kwanta,saedae yanzu bashida niyyar kulata yanzu,itama kuma bata damuba dama ta gaji,hannunta tasa ta rungumoshi kafin nan ta kwanta bacci.Farin ciki take kamar meh,tareda godema Allah dayasa Rayyan be ganota ba. *2days ltr...* Sugrah da Sumayya na zaune a palour suna kallo Abbansu ya dawo,tashi sukayi dukansu suka nufe shi suna yi mishi sannu da dawowa.Sugrah ta karb'i jakar hannun shi sannan ta kai mai d'akinsa ta ajiye,dawowa palourn tayi ta zauna.Abba ya tambaya ina Ummee,sae sukace d'azu dae ta shiga wanka amma basu san yanzu ba,Abba yace "je ki kira mun ita Sugrah",Sugrah ta ansa sannan ta tashi zuwa kiran Ummee..


     hghausanovelseries.blogspot.com

MAHAQURCIWhere stories live. Discover now