chapter 1

3.6K 119 1
                                    

💥AHLAM💥

(A love story)
  written by khairat up.

          1

kan ta a kasa tana kallon yatsun hannun ta masu dauke da jan lale wanda yayi mata kyau a hannu kasancewar ta fara sol.
     ina miki magana kin yi min shiru kuma ko ba kya sona din?

tambayar ta kuma dukan kunnen ta a hankali ta dago dara daran idanun ta ,ta sauke su a kan shi iya rikicewa da shiga rudani ya yi ta saboda yarinyar nada wani irin kwarjini.

ka yi hakuri yaya heemu ni yanzu karatu nake yi sannan kuma baka cikin tsarin wanda nake so

gaban shi ya kuma bugawa wato zata fito mishi a ainihin AHLAM dinta amma se ya dake ban gane ni ba tsaran ki bane

yamutsa fuska tayi ta bata rai,eh man wannan maganr taka ma ai rai ni ce

👀 ya nuna kan shi ahlam kalle ni , ni ne nake miki rainin matsayi na tamkar na wan ki ne fa wan naki ma na farko abubakar ni zaki ma cin fuska?

to banda ma wulakanci kana da matar ka kuna zaman lfy da ita ga yara biyu happy family daku muna mutunci da aunty farida kawai kace mini wai ni ka ke so dan hada tashin hankali da husuma to bara kaji ni ban son ka ban kauna wallahi kayi gagawar cire batuna a ran ka kaji ko kar ma abba yaji ya dauka gaske ne a kakaba min alakakai ta yi shigewar ta ciki tana mita.

jikin heemu ya gama sanyi ba yadda abubakar beyi dashi ba kar ya mata maganar dan raini zai jawo musu ya sa toka a ido ya ki ji gashi nan ai.

dakin su ta fada hade da ajiye jakar hannun ta

basma miko min ruwan nan na dan sha

ya na ganki wani iri?
  ke ni ban son kankanba da tsugudidi ki ban ruwa kawai.

mika mata tayi ta kuma ce kiyi hakuri kin ji ko?

sai kuma ta bata tausayi am sorry sis fushin wani na sauke miki rai na ne a bace

kiyi hakuri ki rage wannan zafin ran ita duniya yar sannu ce

galala tayi da 👀 tana kalon ta basma sai kuma tayi tsaki ta fada toilet.

💥💥💥💥💥💥

yamma lis ya shiga cikin gidan hannun shi uban takardu ne burin shi kawai ya mika sakon ummin shi gun kawarta.

karo suka yi da juna ya ce ya salam budar bakin wadda suka yi karon keda wuya ta ce waye wannan makahon da zai doke ni haka ba a koya ma yadda ake shiga gu ba ko ba manners?

tsabar bacin rai besan sanda ya zuba mata mari ba dan shi mutum ne mara son raini balle wannan da bata da kunya gata yar karama ki koyo ladabin magana in aka ma mutum abu sorry ake cewa and sorry for slapping you lightly

ita kam bakin ta kasa rufuwa ya yi.

shigewa ciki yayi
kofar ta bi da kallo cike da alajabi

hawaye na bin kuncin ta.

AHALAMWhere stories live. Discover now