28

692 42 0
                                    

💥AHALAM💥
love story
written by khairat up

F.O.W

_🌳impacting valuable knowldage and entartainment is what we concern🌳_

         28

sai washe gari da ya tashi yayg wanka ya ji kaman ana buga kofa agogo ya kallah karfe takwas na safe shi ma ya tashi ne dan yana da aji. kofar ya bude ya ji mamakin ganin halifan sa (haka yake kiran abubakar), halifa daga ina? harar sa halifa ya yi wanne irin rainin hankali ne kayi ko ince wulakanci?  a a ban gane ba, me nayi ma? zama ka gane, tun jiya ana kiran ka kana rejecting karshe ma kashe wayar kayi ga yan iska zasu dame ka ko? har umma ka ma rejecting call!

"look malam kazo kana mun hayaniya kayi a hankali ma zan fi ganewa taya zan ma umma rejecting call wayan ma ban san inda na ajiye ta ba trust me ya fada yana kallan halifa"

"mstw!  ni ban san ma me zan ce ma ka ba, ka ban haushi yanzu ma ba dan umma ba da bazan zo ba wlh dan de ta matsa mun ne ahalam ce aka kwantar dama a asibiti jiya kiran da ake ma kennan!"

"innalilahi, me ya same ta ? a rasa wanda ze zo ya fada mun sai yanzu, wani irin kallo halifa ya masa kallan ka raina mun hankali kallan baka da kai,tsaki ya kuma yi ina waje na baka min 5 ka fito mu je"

  "a fusace ya je dakin wanda jannat taji komai ta tsure tuni ta maida masa wayar kan mudubi ta kunna ta koma ta kwanta kamar me yin bacci amma zuciyan ta na duka uku uku!,"

"janyo ta yayi kaman ze mare ta jannat ina waya ta? kaman me magagi tace wayan ka kuma? eh wayata kar ki mun rainin wayo ki bani, ta ce my all ni ban dau wayan ka ba, horn yaji ya nuna ta da yatsa zan dawo kan ki ina sauri ne duba wayan ya dinga yi karshe ya hango ta a kan mudubi!. ya dauka ya fita. kiran ya dinga bi ya ko yi mamakin ganin irin kiran da aka masa.
"wato halifa, kasan me? aa,ashe wayan ce ta samu matsla wani gun na shiga ko wanne num blacklist. tabe baki yayi wai me ya same ta?muma bamu sani ba tana asibiti likitoci suna duba ta."

"what! har ma ba a san me ke damun ta ba amma jiya ko aliyu ba a turo mun ba wata harrara halifa ya zuba masa sai yayi shiru yana dariyar abubakar amma jannat ta iya abu wlh!.amma zan yi maganin ta kam bara na dawo ni zata ma makirci? in ma zata yi rejecting call din kowa ae banda ta umma dan ko umma wata daraja ce da mutunci ta wa? wadda bazan iya bari kowa ya raina ta ba balle mata mata jannat da ya auro ta.lallai za ga fushin ta!"

AHALAMWhere stories live. Discover now