9

818 46 0
                                    

💥AHALAM💥
love story

F.O.W

written by khairat up

               8

Ahalam na gani kwance kan sofa ciki wata riga yar firit wayarta take latsawa tana neman num ahamad wanda rabon ta da shi tun ran da aka kawota ya kwana da kyar bayan ya kusance ta kuma ba wani kulawa ba wani tattali yayi ficewar sa

'' mum din shi ta kira

''hello mum ,hello my daughter ya kike ya amarci kuma? lfy ok ya ahamadu kuma? mum nima na dade ban gan shi ba, kamar ya? mum tun washe garin ranan da aka kawo ni kar ki fada min wannan maganan wallahi mum and kullum sai mun yi waya be taba nuna min baya gida ba!''

''ha'ah ahamad me ya ke nufi barni dashi lemme call him''

ringing biyu ya dauka
''hello mum ya kike? kana ina? ina gida,when did u start lying to me? mum ina cairo and did u told your wiff?mum dan zan yi tafiya sai na fada mata? ai tana da hakki da zata sani and me ya kai ka cairo dan nasan ur dad bashi da aiki a nan me ka je yi? mum kawai shakatawa naje yi ya fada yana shafa kan yarinyar da ke jikin shi.''

kashe wayan mum tayi tsabar mamaki da kuma bakin cikin wananan halin na ahmad duk da sun masa auren ma be daina bin matan ba

kiran ahalam tayi a waya  my doughter kar ki damu yaje wani aike na dad din shi ashe yace zai kira ki anjima kar ki damu!''

mamaki ya  kama ta wane irin rayuwa ce wannan mijin ta ya yi tfy bata sani ba karshe ma num ta a black list ya sata me kenan hakan ke nufi?

seda ya gama sheka ayar sa tukuna ya kira ta

''Baby am sorry and i miss u, wani aiki ne ya taso mun ne ban san tashin ki kawai sai na tafi kuma waya ta ba na samun num ki dan Allah kiyi hakuri ki mun magana''

'bakin ciki ne ya kama ta tayi tsaki ta kashe wayar gaba daya ta saki kuka why ahamad kenan boye mun kan ka kayi? tana gani sau uku ya kirata taki dauka''

mtsw dan ma mum tasa na kira ki zaki mun hauka? stupid gurl in na kuma kiran ki change my name daga ahamad zuwa anything''

wata daya shiru ba ahmad ba labarin sa soyayya a gidan adnan kam ba a magana wani irin tatattalin juna suke yi

zuwan samha da aysha hankalin su ya tashi sossai ganin yadda ta rame tayi ladaf tayi sanyi kwata2 ba ta da wani kuzari

''ahalam din abbu me ya same ki? kin gan ki kuwa kaman ba ke ba ko u are sick?''

'kuka ta saki ta rungume yan'uwan ta, subahanalahi,ahlam wat happen?
ya aysha am not ok am not happy
why?, ina ahmad din?
nima ban sani ba,
as in?
   tun washe garin ranan ban kuma ganin shi ba
wane rana kennan?
ran da aka kawo ni
what? in ji aysha one month?''

''ahalam me kika masa''
''ni fa ban san me ya faru ba , ha'ah wane irin rashin hankalin ne wannan ya zai tafi ya barki ke kadai dan hauka ke kuma baki fada ba.

to ni me zan ce daga aure sai na fara kai kara? kawai gwara nayi shiru

to kiyi ta yi ai ki zauna ki mutu, to ni ya kuke so na yi?

muje gida
gida fa?

eh
a'a ni ban zuwa ina nan gida na

ahalam do u want to kill urself kin gan ki kuwa?

ya aysha kawai ku taya ni da addu'a

insha Allah zamu taya ki

AHALAMWhere stories live. Discover now