32

840 48 0
                                    

💥AHALAM💥
Love story
written by khairat up

F.O.W

🌳impacting valuable knowladge and entertainment is what we concern🌳

               32

"ruwa me dumi ya debo ya yadan bari ya huce kadan sannan ya tallafa mata ta sha ruwan ya kwantar da ita ya na gyara mata kwanciya da bakin ta."

"hannun ta ya rike yace my hafsat kar ki kuma sa bacin rai a ran ki baki kyauta ba da ki ka sa damuwa a ran ki kar ki kuma my hafsat kar ki kara ke in ba kya so na ni ina san ki!"

"dago idanunta tayi tana kallan sa wasu hawaye na bin idan ta na hagu,"

"ai shi kenan my hafsat son kennan?"

"kai ta gyada masa ta bude bakin ta tana masa magana ya adnan ina san ka man kukan dadi nake yi kana sona ni ma ta dan numfasa ka rike amanata ,kar ka yaudare ni kamar ahmad!"

"ai ni ba kya sona tunda kina kira mun sunan wani a gabana kina tuna mun ni bn san ki ba ya riga ni"

"ka yi hakuri na daina bada mata manufa na yi hakan ba"

"kan ta ya sha oya ki huta bara na fita waje ko?"

"idanuwanta ta lumshe masa, ya ja karan hancin ta ya mike kiyi mafarkin irin yadda zamu tsara zaman mu ko"

"murmusawa tayi kawai shi kuma ya fita daga dakin"

"ya me jikin? in ji jannat"

"jiki alhamdulilah ta kwanta ne"

"alhamdulilahi,allah ya kara sauki"

"amin"

"my all,dama a kan shekaran jiya ne ka samu guri a zuciyar ka,kamun afuwa ka yafe mun maganganun da nayi ranan ban kyauta ba be dace ba ban yi daidai ba ka yafe ma all dinka kuskure ne!"

"jannat matukar zaki ce zaki yi kishi da umma to ni da ke hanyan mu zata bambanta, zamu rabu ko da bana so wannan laifin ya kasance na farko kuma na karshe a kan kama ki da shiga tsakani na da umma!"

"insha allahu zan kiyaye"

"yadda ki ke mata ta auran so to haka ahalam ma take a guna saboda haka,ki kula ke ce babba ban san a samu wata 'baraka daga gare ki kar ki canja halin ki daga yadda adnan ya san ki yanzu ku biyu ke mulkar zuciya ta babu bambamci"

"na dauka sai dai ina san ka kasance me adalci, kar ka fifita daya daga cikin mu"

"murmushi kawai ya yi ya dafa kafadun ta ya yi waje kawai"

"zan ga karshe rawar kai da kauna yayin da na dunkular da kai a iya waje na zaka san da bambamci ka kusan zama a tafin hannu na!"

💥💥💥💥💥💥

"sati uku ahalam tayi a asibiti, a wannan sati ukun ta samu kulawa daga watan adnan sossai sai taji ma bata da mani makusanci kaman shi"

"yau ta kama za a sallame ta gidan sa ya wuce da ita kawai umma ta kira shi ganin har ta isa gida su basu karaso ba kuma tare suka taho,yana sosa kai ya ce ai umma gamu a gida na kawai a kawo kayan ta nan"

"adnan zumudl ai ba a mata jere ba ka dawo da ita next week za a kawo ta"

"umma a zo a yi a haka jeren zan taya su next week ya mun nisa umma"

"adnan gardama?"

"aa umma ban isa ba ni waye da zan miki gardama? gamu nan tahowa"

"kashe wayan tayi tace yaran zamani"

"dariya ma ki ke mun ko?"

"a'a ni ba ruwa na me sa zan ma dariya?"

"saboda zan maida ki gun umma"

"eyya ta tallafi fuskar sa, nima kasan ban so haka ba ko mu yi zaman mu?"

"ya harare ta umarnin umman zan ketare? ba ki da saiti yadda nake san ki be kai yadda nake san umma ta ba!"

"dan umma manya!"

"hannun ta ya ja ya rungume ta yana kokarin lalubar pinj lips din ta tokare shi tayi da hannun ta tana dariya am on bed rest fa!"

"a'a ahalam dr kashe ni zeyi wannan bed rest din kashe miki ni zeyi ko kadan ki ban abunda hakkuna ne kin ga my all taje gida"

"nan da nan ta bata rai,"

"me kuma?"

"nima ka sauya mun suna"

"kishi kumallon mata"

"eh naji ai kishin halak ne!"

"to heartbeat ya miki"

"ta dan yamutsa fuska ita all....."

"yay saurin katse ta banda ke da rigima ke fa zuciya ta kike mulka bugunta fa gaba daya na baki!"

"murmushi ta masa a gaban kowa zaka na fada mun"

"naji amma ni me nawa sunan?"

"ta sunne kai a kirjin sa,"

"fada mun man my heartbeat"

"my D (darling)"

"gaskiya na fi kowa sa'an mata ta ko ina ni dan gatan su ne can ni komai,nan ni darling ku riritani zaku yi mamaki na"

"wai yanzu mun daina saurin"

"ki mun one kiss just one kiss!"

"ba musu ta rangada masa peck a kumatu"

"hah! heartbeat wayo"

"tana dariya!.."

"kin ga yadda ake yi!"

"ya hade bakin su gu daya saida ya gaji dan kan sa ya sake ta dararin farko"

"runtse idanuwan ta tayi wai kunya ya ja hannun ta suka fita".

💥💥💥💥💥💥

"aunty wlh tsoro nake ji"

"mtsw wani lokacin nakan yi kokwanto anya ke jinin mu ce shi namiji ba a masa sanya da zarar ze fara miki halin maza ke kuma sai ki datse fukafukin tashin ke mu ba a taba mana kishiya ba sai a kan ki abba ma mama dealing take dashi to waye wani adnan sabon kyankyasa!"

"aunty in ya gane fa kar muje garin neman gira mu rasa ido"

"jannat ko mu juya ne? ni kin san banda wata damuwa ta bangaren komai dangin mijin na gama dasu mijin na gama dashi to me yayi saura kuma?"

"to aunty muje"

"(kuji fa allah ya rabamu da sabon allah amin)."

"boka ya na ganin aymana ya saki dariya ya kuma hango tsalleliyar budurwa fara ya hadiyi yawu da kyaph a ran sa ya ce sabon tarko"

"hajiya aymana kune tafe?"

"ai kam kanwata na kawo a mata maganin kishiya da uwar mijin da shi kan shi mijin ya zamto sai yadda tayi da shi!"

"ya bushe da dariya abu me sauki kenan ya duba wani ruwa ya saki dariya,ita uwar tasa yi mata abu ma be taso ba me ibada ce ko yanzu ma salati ne a bakin ta haka shima to ita yariyar zamu iya da ita dan yanzu haka bata da tsarki zamu sa mata warin jaba yadda ze nisance ta har ya gaji dai ya sake ta, zan sa mata ita kuma tsanar sa hakan ya yi muku?"

"yayi boka"

"aymana ke kin san sharadin mu"

"sossai boka zata bika ba damuwa"

"jannat kam bin su take da kallo, aymana ta ce jannat bishi wancan dakin ai kin gama samun adnan!"

"aunty in bishi daki kuma yin me?"

"ke bn san shashanci kina jina ko? maza ki bishi ki bada kai bori ya hau zaki samu gud result"

"rannan dai jannat ta shiga sahun masu nesanta kan su da allah"

*#manage fans! ban da cargi ne!*

AHALAMWhere stories live. Discover now