35

748 43 0
                                    

💥AIHALAM!!💥

love story
written by khairat up

F.O.W

🌳impacting valuable knowladge and entertainment is what we concern.🌳

               35

"a dawo lafiya"
"amin my umma"

"a harabar gidan ya hadu da aliyu zai shigo shi ma hannu suka bama juna suka gaisa,ali daga ina? daga kaduna nake wallahi to me ya kai ka? aiki irin nawa naje nayo bincike, ali kennan kullum a bincike ka ke dama dan sanda ka zama ko cid shi yafi dacewa da kai! murmusawa aliyun ya yi kawai sannan yace ai aikin ne seda haka ina san aikin nan nawa wlh. allah ya tsare ya cigaba da kare ka amin muna godiya ind uwargida da amarya? suna gida na baro su lafiya,zan je na huta mahaukacin bacci nake ji wlh ai dole a je a huta amma a dinga kiyayewa health first!"
  "ya adnan i will searve the poor, da yara mata kanana da ake zalunta ta hanyar raping ko kashe su ko sa su a hnyr tallah zan yi wa kasata hidima koda zan rasa rai na a kan ta ne!"

"insha allah , kana da tunani me kyau kana da courage da juriya aliyu mazan fama jijiya ba tsoka ba , a kan gaskiya ka ke ka cigaba da fada akan gaskiy!"

"nan suka rabu"

💥💥          💥💥

" ahalam niko da wane mai ki ke amfani na gashi naga sai sheqi da haske suke yi baki sidik" 

"normal man kitso kawai haka gashin yake (a ranta ta ce baki da kai da wayo na ban fada miki sirrin ado na)"

"murmushi tayi ,kin yi kitso ne ko na miki?" maganin take san zuba mata a kai shi yasa take hanya hanya"

"ayya ai kar ki damu ya adnan haka yake san kan a tsefe"

"eh haka ne kam ni zan fada miki hakan!"

"aunty zan shiga na kwanta kina nan ko zaki koma part dinki na kulle kofa?"

"oh haka ne kina bukatar hutu kam bara naje na mana abincin rana sai anjima"

"mu jima lafiya"

"allah ya sa !"

       
          "tana fita tayi ball da abun flawer dake jikin ginin cike da bacin ran kin samun nasara ga bakakken maganganu! gamuwar mu bazata yi kyau ba ahalam zaki san kin auri mijina wannan jiji da kan na kusan ganin bayan sa ! mayya yar mayyu me kwacen miji!"

"ahalam kam wani bacci ne ya kwashe ta bata ma san tana yi ba."

"tuwon semovita tayi miyan kubewa danya wanda ya sha naman sa zuku zuku ta juye a fulas ta ajiye duk tana wannan wahalar ne saboda ta cimma manufar ta a kan raba ahalam da adnan"
"bata jima da fara baccin ba ya bugo mata waya dauka tayi tana murmusawa tamkar yana ganin ta"

"farin ciki na da fatan kina lafiya?"

"ina lafiya amma ina kewar ka"

"awwn ki ce ke ma ni ina nan amma hankalina yana gun ki na matsu na dawo"

"au baka ma taho ba?"

"aiki heartbeat aiki amma ina dab da gamawa"

"cike da shagwaba ta ce ni gaskiya a'a ka taho yanzu"

"jingina ya yi da kujerar ya lumshe idanun sa ya ce an gama heartbeat yanzu zan taho me zan kawo miki"

"ni kai kadai nake so"

"wani dadi ya kuma ziyartar sa , my heart kar ki kashe ni da salon ki, bayan ni me ki ke so kuma?"

"shawarma da hollandia"

"an gama badai inda yake miki ciwo ko?"

"ta yi sunkui da kai"

"kin yi shiru kuma fada mun hope ba mata matsala?"

"ba bu se ta kewar ka da begen ka my D!"

"ya Allah ! ahalam haka ki ke?"

" da nai maka me?"

"irin wannan salo haka duk kin ruda ni ashe dama zaki yi saurin accepting dina a matsayin masoyi da wuri haka?"

"in ban maka salo ba wazan yi wa? kuma so ai ba karya ba ne ka daina kokwanto a kan san da nake maka "

"shi kenan my heart sai na dawo"

"a dawo lafiya"

"allah ya sa"

"amin"

"yana kashewa ya rungume wayar tamkar ita ce sai kumd ya yi dailing num all din shi"

"tana a zaune san da ya kira ta dauka tayi tana gaida shi"

"my all da fatan kin wuni lafiya?"

"alhamdulilahi, sai dai ina da damuwa"

"ta me my all?"

"ta rashin ka a kusa dani ina kewar ka da muryar ka, kamshin ka,kalaman ka, da kuma soyayyar ka kwana uku ya mun nisa love!"

"my all ina gab da ke na kusan dawowa me kika tanadar mun?"

"na tanadar ma abinci da kuma kai na"

"shiru ya yi"

"au ashe fa yanzu mu biyu ne kuma kana gun amarya kar ka damu zan adana maka"

"dariya yayi ya ce my all i love u"

"i love u to"

"ya baby na?"

"yana lafiya lau yana kewar daddy"

"a gaida shi sai na dawo"

"to ltr"

"godiya ya ma allah da ya basa mata masu san sa da tattala sa fatan sa su hada kan su"

AHALAMWhere stories live. Discover now