16

812 48 0
                                    

💥AHALAM💥
love story
written by khairat up

F.O.W

         

        16

Hada idanu suka yi da ahalam ta na masa wani irin kallo wayar sa ce ta hau kara ya dauka ya na mikewa waje yayi hakan ya nuna jannat ke kiran sa a waya
'hello my all, ni ba wani  hello ta fada a shagwbance ta cunu baki kaman yana ganin ta, am sorry kin ji ina gidan umma ki jirani anjima kadan zan dawo kin ji my all? wai me ya faru ne? ba komai ke dai ki jirani ya katse kiran sarai tasan ba fada mata ze ba amma me ya hada shi da ahalam? har ta kwana a gidan sa ? ina mijin ta? wani irin kulawa ta gani a idan mijin ta a kan ahalam? kawar da tunanin ta tayi a kan sa.

   koma wa ya yi yaji ahalam na ma su abbu bayanin komai karshe ma wayan ta bude ba dan ta so ba ta nuna musu hotunan ahmad da yan'matan sa iya kaduwa abbu ya kadu ya girgiza kan sa kawai ya ce hajja jeki daki zan san abun yi kin ji? to abbu.

adnan gaskiya ne ba yadda zaa yi hajja ta koma gidan ahmad naji dadi da ka dauko ta zan samu uban yaron ya amsa min takardar yata amma ba ahalam ba ahmad kuma ban san a kuma tada maganar a gidan nan ya mike daga kujerar ya shiga falon shi.

umma ta kalli proff da ya mike kaman ba dazu ya zo da masifa ba hajiya zan tafi ka gaida su sai anjima,
   adnan nagode kwarai da gaske da ka nuna mun ko bayan rai na akwai zumunci a tsakanin mu naji dadi da ka manta da duk wata yarinta da ahalam ta maka ka rike ta kaji matsalar ta ka kuma jata a jikin ka

umma sai yanzu nasan baki maida ni kaman su abubakar ba tunda har ki na mun godiya a kan na taimaki kanwata ai ahlam da sakina duk daya ne a guna ai abinda familyn nan suka min ko dad da mum basu nuna min ba a nan fa na taso a gun ki a tarbiyar ki da inuwar abbu in ban maida su aysha kanena ba ai ban yi wa kaina adalci ba.
'gaskiya ne adnan Allah ya ma albarka ya baka zuri'a na gari ya sa ka fi haka a rayuwa
  nagode umma bara naga ahalam din sai na wuce nima gida na bar jannat'

'dakin ya bude wai kukan ne baki daina ba? ba mun yi alkawari an daina shi ba? fada mata dai yaya adnan taki dainawa kaman a kanta a ka fara irin haka taki yin shiru har ta na zazzabi ma yanzu'
  'samha ku je zan mata magana a samo mata abinci ta ci ta sha magani tayi wanka ta huta ko ahalam? gaba daya sai aka koma mamakin ahalam da adnan wai ita yake lallabawa ? lallai akwai wata a kasa inji aysha tana mikewa in kin ga dama ki sake in kin ga dama cigaba da kukan kin ji ko? harara adnan ya sakar mata ya ce babbar kawai ana yabon ki sallah ashe.... sum2 ta fice tana kunkunai ayi dai mu gani indai ahalam ce zaku dora daga inda kuka tsaya.

zama ya yi yana mata nasiha me shiga jiki duk da kiran da jannat ke ma adnan be dauka ba har sai da ya tabbatar ahalam ta daina kuka tukuna sannan ya tafi gida kai tsaye ya shiga gidan dan be ga fitowan jannat ba amma ya gan ta a falo tana kallo ko kallon shi bata yi ba ta mike kaman zata bar masa falon, ya riko ta ya rungume ta haba my all me haka? sabon dabi'a zan gani wadda ba taki ba? haba ai kin san abinda zai rike ni ba karamin abu bane aikin umma lada ne a guna, amma kira nawa nai ma  my all naga missed calls din ki amma ina tare da ahalam ne ina lallashin ta
   kallon tuhuma ta masa a ranta ta ce ahalam kuma yau naga masifa yarinyar nan kam ta zame mun magana
   shi ko adnan ko a jikin sa hasali ma daki ya nufa dan shi mutum ne me gaskiya baya karya kuma baxa boye2  in ka yi zai maka kawai.

   ''se da ya gama komai tukuna ya ci abinci ya huta suna kwance ta ce wai my all me ya hada ka da ahalam? na ga tana da aure me yasa kwana 2 ka karkata ga al'amuran ta?''

''kallon ta yayi ya ce my all wanan wata magana ce ta gidan su sirrin su ne''

''idan na fahimta ni ce baza ka fada min abinda ku ke ciki ba kennan saboda kana tsoran kar na tona abinda yake ran ka?''
    _wani irin murmushi ya yi wanda iyakar sa leben sa ya gyara kwanciyar sa ya ce jannat mu kwana lafiya ina da lec da safe na gaji yau sossai ke kuma naga kina san sa mun ciwon kai kin san bana san yawan magana'_

''tasan kadan daga aikin adnan kenan zai aikata fiye da hakan,ita kadai ta san yadda ta yi ta samu adnan tana tsoran kada ya guje ta dan ta ga wata alama a tattare da adnan kaman.......

ya kamata musan waye adnan!

AHALAMWhere stories live. Discover now