39

775 45 0
                                    

💥AHALAM!!!💥
love story
written by khairat up

   F.O.W

_impacting valuable knowladge and entertainment is our concern_

           41

"jannat na sake ki, na sake ki, kije kuma keda allah abinda ki ka mun duniya ce."

"innalilahi na shiga uku, na cuci kai na, na fada hallaka adnan dan kai nayi fa dan san da nake maka"

   "look at you jannat ni zaki ce ma dan ni ki ka yi? dan ki na so na you must be mad and crazy"

"adnan ..."
"ke ki kama gaban ki kin ji ni ko? kar ki kum kiran suna na da fifthy mouth din ki"

"umma ki yafe man tawa ta kare ta zo karshe ki yafe mun sharrin shaidan ne"

"ba komai jannat allah ya yafe miki!amin."

"dan allah zan je na ga ahalam"

"what? hannun sa umma ta rike "

"dakin da ahalam take nan ta shiga ta zauna gefan gadon ta rike kafan ahalam, ta ce ahalam ina me neman yafiyar ki dan ni yanzu tawa tazo karshe na yi biyu ba bu ki taimaka ki samu wani sashe na zuciyar ki , ki mun afuwa! saboda ba na so na rasa adnan yasa na bi banzan hanya amma nasan adnan na san ki hakan yasa na bi step din da na bi gashi adnan ya sake ni saki uku na rasa dana na kuma rasa mahaifa ta ai ta fashe da kuka ahalam se taji tausayin ta. ta riko kafadar ta aunty jannat ba komai ki roki allah yafiya ni na yafe miki ta mika mata twins ta ce ga yaran ki baki dauka ba"

"ahalam ina ki ka samu wannan karfin halin? dama zaki iya bani yaran ki after all i did to u? ahalam ke daban ce ki godewa allah ke jinin umma ce ta rike yaran ta kare musu kallo sak adnan ta rungume su kusan minti uku sannan ta mika mata su ta fita daga dakin."

"dai dai saitin adnan ta tsaya ta kalle shi ta gefan ido ta ce if possible find a place at your heart and forgive me daga nan ta fita da gudu!"

"adnan ba wai baya san jannat ba ne a a kawai bazai iya kara hada muhali da ita ba tunda ta hada jiki da mushriki ta cuce shi kuma ta ci amanar kauna."

"tapping bayan sa umma ta yi yayin da abbu ya ce be a man adnan je ka gun yaran ka da matar ka u need them."

"mikewa ya yi ya shiga dakin ahalam tana shan kunu gaban ta kuma tuwo ne ta daga idanuwan ta a kan fuskar sa wadda ba annuri a cikin sa kallan kallo suke ma junan su kusan 3 minute daga karshe ta sauke na ta idan ta cigaba da shan kunun ta."

"zaunawa ya yi a kan bedside ya ce my heart kunu a ke sha ne?"

"banza ta masa a ranta kuma ta ce rainin wayo kenan"

"yasan ba amsa masa zata yi ba hakan yasa ya dau jaririyar yana smiling ya riko dan yatsan ta ya dan sa bakin sa ya yi kissing din ta ya ce beautiful, namijin ma ya dauke sa ya masa yadda ya ma macen ya ce ahalam mu godewa allah wannan babbar kyauta ce daga allah! ahalam kar ki kasance me riko , da kin yarda da kaddara ki manta abunda ya faru a baya dan ba laifi na ba ne bana hayacina ..."

"kaga kar ka cika ni da magana kasan na yi aiki me wuya yara biyu ba wasa ba ina san na huta kaje kawai ai yara ne kun gaisa to a kai gaba."

"dama haka nake jira nasan zaki yi amm ba komai zan jure ai shi fushin masoyi hutu ne sai anjima zan dawo bye ya shafa kawunan babies din sa sannan ya fita daga dakin be kuma waiwayonta ba."

"ni za a ma danyan kai ai wlh sena rama sena wana ka nima."

_daddare_

"da kayan kwadayi ya dawo da wasu irin teddies da kananun gado guda biyu umma ta na masa tsiya oh farin shiga ni a cika mun gida ni kishi ma nake da wannan me kama da kai din ta wani fi ni kyau ta ruda mun kan alhaji umar"

"to ya zaki yi umma ai dama ke kin tsufa abba yana bukar canji"

"eh gaskiya ne adnan harda kai"

"yana dariya ya shiga dakin wanda ke ta kamshi yaran ya hango cikin wasu kayan sanyi blue da pink ya dauke su a tare yana jin shauki ,ku taya ni bawa mummyn ku hakuri a kan laifin da ba nawa ba,lokacin ta fito daga bandaki tana jin sa ta mai banza ya dinga surutan sa da jarirai amma ta dauke kai kamar ba ita ba"

"ai ya adnan se ka yi wata takwas baka ga walwla ta ba yadda ka mun gwara ma ka shirya ehe"

"ai be san sanda ya tsuguna a gaban ta ba ya ce haba ahalam wata takwas baki da hankali ne?wane irin rashin imani ne wannan? ai ni bada sane na ne ba"

"ya adnan am serious seka yi wata takwas"

"kawai ki ce adnan go and die ko kuma i want to kill you ga wuka nan bismillah wannan wattanin ma da ya na kai labari kullum ina begen ki da kaunar ki da tunanin ki haba my heartbeat"

"wani kallo ta masa wanda yasan yes da gaske ta ke masa ."

"ok bara a kira umma ta mana shari'a"

"fita ya yi daga dakin wanda yana fita tasa masa dariya nima ai wasa nake ban iya wannan wattanin"

" umma ! umma ! umma ! "

"adnan wai me ne?"

"umma shari'a zaki mana zo muje ya ja hand dinta"

       manage pls

AHALAMWhere stories live. Discover now