4

982 64 0
                                    

💥AHALAM💥
(a luv story)
written by khairat up

               4

tana zuwa kofa tsaya ta masa kallon raini ta ce kayi da yar halak shi kadai ya san meta ce sannan yace kina  iya daukan sim din ki.

harar shi tayi sannan ta dauko ta yi waje kan wata kujera ta samu ta zauna ta na cizon yatsa me zan wa adnan na rama wulakancin da ya min?

me zan masa na nuna masa matsayin shi?

ni ! ni ! ahalam dama akwai wanda ya isa ya taka ni na barshi? no , no , no sena koya masa rayuwa.

yinin ranar cikin kunci tayi shi ba wai wayar da ya fasa ba aa rashin jin muryar masoyin ta shi ne damuwan ta.

suna tashi driver din su baba ali yazo yayi picking dinta ita da aysha da samha

sis kinji wani labgrip
na me fa?
wai ya adnan ya dizga wata yau a fresher,s din nan wayarta iphone ya fasa kuma ya kora ta waje

haushi ya kama ahalam ta yi tsuwa ya aysha ke ma da jin gulma a ina ki ka ji maganar?
  naje siyan lemu naji wasu gayu suna maganan

to kina son sanin wace wannan?

ofcourse kodan na mata dariya da warning kan yaya na

kaman ta shaqe aysha to ni ce yarinyar!

jinin jikin su suka sha kawai suka kuma yi shiru

samha ta ce gaskiya ya adnan be kyauta ba ai ana barin halas.......ya samha ai wallahi seya san da wa yayi kema kin san ba kyale shi zan ba se na masa fin wadda ya mun

auta kin san me kike fadi kuwa ki lalaba ku rabu lfy tuda yana daukan ku kar ya baki CO!

in ya fasa bani CO baya kaunar uwar shi da uban shi

aysha ta bata rai tace ahalam be careful

shiru motan tayi har suka je gida ba wanda ya kuma magana a cikin su.

  umma bata dawo daga aiki ba basma ta gama abinci ita da ladifa mai aikin gidan kowa an zuba masa nasa a muhalin shi an kai ma samarin nasu dakunan su.

na adnan kam ahalam dakin ta shiga da yaji me uban yawa ta zuba a cikin miyan a shinkafan ta kara gishiri ta fita a dakin.

round 1 kenan ka jira 2sec round!

💥💥💥💥💥💥

dawowan shi keda wuya ya shiga suka gaisa da umma sannan ya shiga dakin ya ji turaren ahalam kai ya gyada wanka yayi sannan yay  magaruaba ya jawo abincin ya zuba lomar farko yaji tamkar ba bakin shi harshen shi yake ba.

amai ya ya dinga yi seda ya nutsa sannan yace ta nan ki biyo kuma?

zan maganin ki

wayar shi ya danna ali ka dawo

eh na dawo ok zo

tam ina zuwa.

tofa meze mata?

AHALAMWhere stories live. Discover now