chapter 2

1.4K 75 1
                                    

💥AHALAM💥
(love story)

written by khairat up

           2

SALAMU ALAIKUM
  WA ALAIKUM SALAM

mutanen india ne
murmusawa yayi ya tsuguna a kasa ina wuni umman mu,mu kadai da fatan na same ki lafiya?

alhamdulilahi ya hanya kuma?
hanya alhamdulilahi umma

madala ina aysha?
umma gani
maza2 kawu ruwa da lemu me sanyi da abinci ga yayan ku nan ya sha hanya

ina wuni
lafiya lou ya amsa a gajarce
  zauna mana sossai  da fatan ba wata matsala a makarantar ko?

ba komai umma
to haka nake son ji
aysha ta cika mishi gaba da kayan ciye2.

umma ina abubakar?
wannan yana nan tafe dan banzan yawo a cikin shi.....umma nifa ba yawo nake zuwa ba kawai abbu ke sani wani aikin.

kaji shi ko da sharri
tafawa suka yi da juna hade da rungume juna cike da jindadin ganin juna.

tare suka ci abincin suna hira

wai ni ina wannan uwar tsiwar ta yi ne ba ita ba aiken

wannan da na shigo na baro ta tana kuka a corridor

kuka kuma?
eh kuka Allah shirya min wannan yar rigimar.

ina tsamanin nasan dalilin kukan komai ya fada masu umma tace gud

abubakar yace ni ka biya dazun nan ta ma heemu wulakanci dama ina jiran na mata sai na ga tana kuka ka min dai dai umma ahalam bata da kunya tsiwar ta tama ta yawa ace bata san na gaba da ita ba kamar HEEMU ta gaya masa maganganu

umma ranta a bace tace ni kaina ta ishe ni amma ai ba laifin ta ba ne abbun naku ne ya gama shagwabata matsayin ta na auta me sunan hajja (kakar su)

amma zan maganin ta wallahi.

ADNAN
na,am umma
ina so kasa mun ido a kan ahalam sossai dan kai ne zaka iya da ita gashi yanzu uwa uba ta samu admission a BUK amma naji dadi kaima nan kake koyar wa ka dinga kula min da activities din ta.

dum ya yi shi ne ma zai kula da ita? yarinyar da bata da ladabi bata da kunya.

insha Allah umma zan yi yadda ki ke so.

suna tataunawa sai ga ta ta shigo ta sha mur idan ta ya yi ja dan kuka duk tayi kozai2 kamar ba ita ba ledar hannun ta ,ta mika ma umma ta zauna kan kujera tana jefa ma adnan harara yana lura da ita a ran shi yace nine maganin ki mara kunyar karya.

naji ance kina kuka me ya faru da ke?

ta yamutsa fuska hade da bata rai umma ya adnan ne ya mare ni kinga gun ya tashi abbu nake jira ya dawo na fada masa ya masa hukunci.

umman ta murmusa hakan nan ya mare ki hajjar abbu?

uhm uhm
to meya faru ahlam bata karya shi yasa take burge kowa

fada mata abunda ya faru tayi

kin kyauta kenan ai ni ya min daidai daya make ki marar kunya

tashi ki ban gu kan na kara miki da kan ta kamar na cartoon

dariya suka mata aiko ta harzuka ta mike filo ta dauka ta jefa ma adnan a fuska ta fyalla a guje dalkin su

shi dariya ma ta bashi ya murmusa

kin gani ko umma
barta zata fito ne sena zane ta da wayar wuta ko nasa umar ko aliyu su ai bata musu tunda mazgarta suke

AHALAMWhere stories live. Discover now