41

734 40 1
                                    

💥AHALAM💥
love story
na khairat up

F.O.W

       43

_alhamdulilah a happy bhd to me am a year older,may allah grant me success,_

_vote for me @ wattpad khairi_muhd_



"dad ba komai bamu kullace ka ba mu ma kullum muna addua hankalin ka ya dawo kan mu ka ji damu ka rungume mu ka nuna mana kulawa and alhamdulilah finally hakan ta faru mun godewa allah"

"shafa kan yaron yayi ya ce ina sakina ina san ganin ta na roke ta yafiya ita ma tana ina"

"sakina tana sudan amma nasan zata zo kasan tayi nauyi"

"in that case zan je can gun ta "

"juyawa yayi umar hakika kai aboki ne na gari me kaunata duk da na nuna maka halin ko in kula sanda kana nusar da ni illar nesanta kai na daga jiki na sai yau na farga ya'ya ai rahama ne, dadi ne da su bokon banza na tara dukiyar na tara kudin wanda ban san amfanin su ba, tunda ya nesanta ni da yan ya'ya na kwara biyu ga jikoki kuma umar nagode da kulawa haka ma umman yara,"

"muhd ashe ba ka dauke ni uba a gun su sakina ba? ba ka dauke ni dan'uwa ba tunda har kana mun godia"

"na tuba ayi hakuri"

"adnan a ran sa yaji wani dadi i just still can't believe it ga ni ga dad together holding eachother's hands,kai allah hakim mun gode maka allah"

"hannun ahalam ya matsa, ta ce auch ya adnan mugunta kasa kasa take masa magana kaman bata san yi"

"ke farin ciki ne"

"ayyo i thought mugunta ne as usual"

"me angon karni da amaryar karni ke cewa ne?"

"sirrin masoya ne my halifa baza ka gane ba"

"dan uban ka ina hanya ai"

"ai halifa ka zama cuss tuzuru ina tausaya wa wadda zata aure ka"

"kai kaga hakora na adnan zamu hade ai wadda zan aura na hanya tafi wannan kyau wlh"

"to se me halifa dan ta fi ahalam kyau, ai my heart tana da kyakyawar zuciya,hakuri,dauriya,biyaya, matar rufin asiri ake fada maka, kai taka tana da wannan kyan? in ta na dashi fada mun?"

"abubakar yaji dadi sossai da aka kod'a masa kanwa yaji sanyi ya ce ah a ai ahlam din mu daban ce"

"dariya su dukka ukun suka yi hade da tafawa"

"ah lallai kuna cikin jindadi a fesa mun nima"

"ai kai minus ne wannan team din mu ne ba naku ba"

"nan dai aka yi ta raha da jindadi tsakanin ahalam da fu'ad da fu'ada kuwa bada nono ne ."

"anyi suna lafiya inda adnan da dad din sa suka yi bajinta aka buga manya manyan jakakuna da memo's da littafi masu manne da hotan twins su umma kam robobi suka dinga rabawa har kuka ahalam tayi lallai ita yar gata ce ana ji da ita abbu ya biya mata kujerar makka dad kuma ya biya ma adnan da sakina harda basma dan su samha ana hanya ko yau ko gobe"

"bayan suna da sati daya ne aysha ta haifi yar ta fara kyayakyawa tsakanin su da samha ko kwana uku ne ta haifo namiji gidan umma fa ba sauki masu jego uku ga jikoki an fara baki har kunne"

    manage! da sauran kallo fa ku biyo alkalami na

AHALAMWhere stories live. Discover now