44

729 44 0
                                    

💥AHALAM💥
  na khairat up

F.O.W

impacting valuable knowladge and entertainment is our concern!

              44

" kallo ya cigaba da yi abun sa"

"ita kuma tana shiga daki ta fada bandaki tayo alwala ta dinga nafilfilu data gama ta dinga ma mijinta addu'a kamar haka:_

        *_ya allah ka nesanta miji na daga fadawa harkar zina,ka nesanta mijina daga fadawa mu'amalla da wani jinsin wala namiji wala mace,ya allah ka bani ikon danne kishi na ka bamu zaman lafiya da hakuri, ya allah ka sa mijina ya zamto kintsatse,kamili,me hakuri,me juriya,da ganin girman iyalin sa,amin_*

"mikewa tayi ta linke sallayar ta ta koma tayi wanka ta sa rigar bacci ta kwanta ta tofe jikin ta da addu'a sannan ta juya 'barin dama ta lumshe idanuwan ta."

"shi ko yana gama kallan news ya mi'ke ya nufi dakin na su ya gyad'a kan sa ya shiga band'aki wankan ya yo da alwala yayi nafila ya yi addu'a makamancin wadda ahalam ta masa kaman ya shiga zuciyar ta, short da singlet kawai ya bari ya hau gadon ya yi addu'a sannan ya ja matar sa suka kwanta"

💥💥              💥💥

"da ke tana da wata papper en ta shirya musu break da wuri ta bawa twins nono ta shiga motan ta, be tada ta ba dan yasan tana da papper be damu ba,yana gamawa ya gana da twins din sa ya tafi shima"

"a gajiye ta fito daga dakin jarabawa kasancewar sun gama daga wannan ta yi off din sa direct ta na zuwa ta yi salama hade da knocking, izini aka mata da ta shiga, seda gabnta ya fadi ganin wata tsaleliyar budurwa fara tas da ita ta ci ado a gaban mijin ta sanye cikin tsadaddan less da mayafi dan bingili da shi da ba bu duk daya ne,hadiyar yawu tayi da kyar ta saisaita tunanin ta wajan karasawa kan kujera ta zauna"

"ita ma bakuwar ta kadu da ganin ahalam dan kyan ta da iya dressing din ta a ranta tace me ya kawo wannan wa ce ce ita din?"

"adnan ya dago kan sa da wani smiling ya ce my heart kin gama?"

"uhm mun gama"

"to ya papper en ?"

"papper alhamdulilahi"

"masha allah ta fada tana masa kallan tuhuma kamun tai magana bakuwar ta riga ta"

"adnan who is she?"

"yana smiling ya ce AHALAM my wife the mother of my kid's fu'ad and fu'ada! tana da kyau ko?"

"uhm gaskiya kam ita tama jannat snatching ashe?"

"ya salam ahalam ta fada ta mike tana yake yaya zan tafi nasan twins sun gaji seka dawo"

"ok amma baku gaisa ba farida ce course mate dina ta dawo daga india ta kawo mun z..."

"sannun ta zan makara yarana suna jira na se ka dawo, bakuwa mun gode da ziyara se anjima daga haka ta juya ta fita daga office din!"

"adnan yayi ajiyar heart, yasan akwai balli a gida yau"

💥💥💥💥💥💥

"ya allah ta furta bayan ta shiga mota ta kwantar da goshin ta a kan steering din motar ta na jin wani zugi a ranta dama tasan adnan ba ze rasa yan'mata ba amma bata san tana kishin sa ba sai yanzu da kyar da karfin addu'a ta samu ta kunna motar ta tafi gida!"

"tana ganin yaranta taji wani sanyi ya ratsa ta,ta dauke su tana jin wani dadi a ran ta ,uwardakina sannu da zuwa"

"youwa iya ya hidima kuma"

"alhamdulilah ya jarabawar?"

"alhamdulilah"

"mama ta basu har suka koshi ta basu ruwa kuma mikewa tayi ta je jayo wanka ta yi sallah sannan ta ci abinci nan ta zauna da yaran ta tana musu wasa."

"uwardakina yau me za a dafa ne na dare?"

"iya kawai ayi tuwan shinkafa miyar ganye"

"an gama hajajju"

"murmusawa kawai ahalam tayi"

"adnan be dawo gida ba sai magrib dake yaje asibiti abunda ya batawa ahalam rai again wato yana can yana shan hira da wata can"

"salamu alaikum"

    "wa'alaikum salam"

"sannu da zuwa ta fada tana danne damuwar ta"

"yowa my heart ya zaman kadaici na ya fada yana daga mata gira hade da mata peack a goshi"

"ba wani kadaici ga twins dina"

"ya kama baki lallai hukumar kula da love zata daure ki"

"murmushi tayi ai kai ya kamata su kama tunda kai ke kula yan'mata buhu buhu dazu ma na barka da company a office se yanzu ta sake ka?"

"kallan ta ya koma yi cike da mamakin amsarta me kennan?"

"ita ko bata nuna wata damuwa a fuskarta ba ko bcn rai fes ta masa maganan ya ko cika da mamaki kenan tana mas kallan me yan'mata?"

"my heart, kar muyi haka da ke ki mun sheda me kyau"

"ya adnan me na ce to? ai zahiri na gani ko?"

"kawata ce fa"

"haha ai mace da namiji abu daya ne tsakanin su ko na ce biyu ko mata da miji ko ya da kanwa amma saura ko dangantaka ce ta kauna da soyayya"

"my heart... be idda ba iya tani ta fito ah ah megida an dawo lafiya?"

"lafiya lau tsohuwa ya gid"

"lafiya lau"

kawai heart din sa yake bi da kallo yana maimaita kalaman ta"

"my heart me zan yi da wata mace byn gaki "

"hararar wasa ta masa me ake da mata?"

"baki ya bud'e kawai jikin sa yay sanyi"

AHALAMWhere stories live. Discover now