6

926 57 0
                                    

💥AHALAM💥

(luv story)

written by khairat up

 
           6

komawar ta gida ke da wuya ta samu ta canja kaya ta shiga kitchen ta dauko kaza ta sa a ruwa dan ta narke ta dauko kayan miya tayi blending amma ba da laushi ba

coconut rice ta masa da miyan kaza gefe kuma tayi pepe meat ta yanka salad da tumatur da albasa sannan tayi lemun kwakwa ta sa fridge ta fita daga kitchen bayan ta zuba komai a warmer's

umma tace auta wai waye zai zo ki ka kasa tsaye balle zaune?

umma ahmad ne
ah lalai kam

wanka tayi tayo alwala tana idda sallah ta dauko wata atampa me green da ratsin yello a jiki dinkin skirt da riga ta zauna ta caba ado tana fesa turare call din shi ya shigo.

murmushi me tsada ta saki ta dauka
   ''hello''
  sanyin idanuna idanuwan ''AHAMAD MUHAMMAD SADA''  ke suke hange ko zaki tausaya masa ki fito su ganki my lady?
murmushin dai shi ta kuma masa me sauti lallai ka yi son kai da yawa abun kauna ta dan kuwa na fika muradin ganin kyakyawar fuskar ka

hmm my lady kin san ance so so ne amma son kai yafi ni dai in ba kya so na samu matsala ki fito ko ni na ma kai na iso

haba my only ka kulle idanunka kafin ka bude su zaka same ni a gaban su

lokacin tana kusa da kofa dan tun da suka fara wayar ta fito daga daki

zan kulle amma da sharadin ina budewa zan ganki?

accepted my only!
yana kulewa ta kashe wayan ta tsaya a gaban shi bude idanun shi yayi ya sauke su a kan kyakyawar fuskar ta ya saki murmushi lokaci guda

ita ma ta maida masa tana cike da annashuwa

bakunan su duk sun ki rufuwa

ni dai gaskiya wayo ki ka min

wayon me?
wayon fina kyau man
dariya ya bata sossai tace my muje ciki ban san ko wadanan taurarin suna kalle mun kai balle wani kwaro ya taba mun lafiyar ka

tare suka shiga ciki gun umma ta fara kai shi suka gaisa sannan suka koma falon ba'ki.

zaman shi keda wuya aka cika gaban shi da kayan ciye2

bayan ya kammala ci da sha suka dasa sabuwar hira a tsakanin su suna yi na kewar juna da yadda suke son juna

ke nasan abbun mu yana nan

eh
youwa ki kai ni a karo na 2 zan idda sakon dad a gare shi

bari na fada masa sai kaje
ok ina jira.

kusan mintuna goma ta dawo ta raka shi falon abbun yana kan kujera a zaune

tsugunawa ahamad yayi ya gaida abbu cikin girmamawa

abbu da fara'a ya amsa yana tambayan shi su dad dln shi

lafiyan su kalau abbu

hajjata a bamu guri ko?
dariya tayi ta fita cike da kunyan abbu.

dama dad ne yace a bamu dama mu ma mu fito

abbu ya gyara zama ahamad ai ku turo magabata kawai zamu san abun yi mu.

insha Allah abbu Allah kara girma

amin
sai anjima
ka gaida gida da mutanen gida

tam zasu ji abbu

rako shi tayi
my lady fara shiga gida amma ki sani wata ran zuwa zan na dauke ki kin zo wuni kin zama mallakina kuma hakku na

😄mr.ahamad wai dama haka ka ke?
na ma fi haka my lady

to kasan me za ayi?
tell me
youwa mu koma tsakiyan can idan
nayi one step kai ma kayi one step har na koma ciki kai kuma ka koma cikin mota.

yes hakan yayi adalci kennan.

hakan ko suka yi kowa cike da kewar dan'uwan shi.

💥💥💥💥💥💥

duk abinda suke yana kallon su kawai tsintar kan sa yayi da jin haushin ganin su tare cikin wannan yanayin na soyayya da farin ciki da suke ciki.
tsaki yayi ya fada kan gado ya kwanta dan yana tare da gajiya dama.

kullum da mafarkin da yake tashi yau ma da shi ya tashi duk yayi gumi ya mike yana salati sannan ya shiga toilet ya watsa ruwa ya kasa fassara wannan mafarkin ko na me? ko me yake nufi?

💥8:30💥

yau duk wanda yaga sir adnan yasan yana cikin fushi shi yasa yan ajin suka kama kan su tambayoyi ya dinga yi be samu wata cikakiyar amsa ba hakan yasa shi basu test

kowa ya kama aikin test din ba zata

amsa yasa class ref din su ya dinga yi masa sannan ya fita

karo suka ci a waje wato yanzu ma tazo bema lura ba

shadda ce a jikin ta brown irin kalar kasa dinkin doguwar riga da aikin ja a jiki

shi ma irin shaddar ce a jikin shi abbu ne ya masu dinkin da sallah.

harara ya watsa mata sannan ya wuce

ref me a hannun ka?
test muka yi

yawu ta hadiya ta ce test dai?

test
ok muje nima ya mun nawa nayi latti ne.

off din suka shiga a tare wani irin mugun kallo ya bita da shi

ajiye masa test din yayi ya fita

sir ban yi test din ba na makara ne

uffan be ce mata ba
wayar shi ya duba ya mike out zan fita

AHALAMWhere stories live. Discover now