38

1K 52 0
                                    

💥AHALAM💥

LOVE STORY
WRITTEN BY KHAIRAT UP

F.O.W

_IMPACTING VALUABLE KNOWLADGE AND ENTERTAINMENT IS OUR CONCERN!_

   
                 39

"Ranan dai bacci be ga idan ahalam ba tsabar takaici da bakin ciki ta gama shirya abunda zata yi kukan ma ya zo mata yaki zuwa."

"adnan kam mamakin kan sa yake yi da kuma jin haushin kan sa dan yasan be kyauta ba amma da gaske ya ke ahalam din sa warin jaba mattace take masa ba kadan ba to me dalili? lafiya fa suke tun safe amma one time howcomes hakan ya rabbi!"

💥💥              💥💥

"washe gari ta gama hada kayan ta karfe goma daidai ta fito dauke da jakar ta hanyar waje ta nufa tana kokarin fita jannat ta sha gaban ta!"

"ahalam ina zaki haka ko break ba ki fito ba?"

"ta yamutsa fuska aunty zan koma kano ne"

"a motar wa?
"motar haya"

"me? motar haya kuma? kin san ko motar haya? my all my all ta dinga kiran sa fitowa ya yi yana kiran wai what?"

"my all ahalam ce"

"me ya samu my heart?"

"kallan rainin hankali ahalam ta masa wai my heart"

"wai zata tafi a motar haya kano"

"ya matsa kusa dasu yana toshe hanci da hanky yana magana haba my heart motar haya kuma ba girman mu ba ne fa!"

"wani abu ya tokare mata zuciya wai yau ita adnan ke ma magana yana toshe hanci inallillahi ta furta tana jingina jikin kofa sai lokacin wasu zazzafan hawaye suka zubo mata a fuska!"

"adnan jikin sa yay sanyi ya kasa magana"

"juya wa tayi zata fita jakar ya riko"

"a hasale ta juyo ta masa wani irin kallo wanda yasa ya sakar mata jakar be shirya ba, fuuu ta fita daga gidan tana kuka jikin wata bishiya ta samu ta zauna ta saki kuka me tsuma rai!"

"jiki a sanyaye ya koma dakin su jannat shirya mu je kin je "

"to"

"a nan ta tari me taxi ta ce nawa zata biya shi shata daga nan zuwa kano?"

"da gudu ya yarda ya zuba mata kudi tace zata biya."

"dake ta riga su koma wa gida ta fada toilet ta sakar ma kan ta shower ta fito ta shafa cream ta sa wata yar karamar vest me dan wando kaman pant ta kwanta a nan cikin bacci taji cikin ta na mata kugin yunwa sai lokacin ta tuna da wani abu abinci kitchen din ta ,ta shiga ta dora indomie tafasar indomien ta juyar mata da kai ta ji wani amai ya taso mata da gudu ta yi varender wajan rariya ta saki amai ta dinga kwara shi kaman me duk ta galabaita saida ta huta a gun sannan ta gyara gun ta koma ta kashe gas din ruwan lipton karshe ta sha da cake ta koma ta kwanta!"

"da suka dawo ya so bin ta kuma sai ya fasa zuwa"

💥💥          💥💥

"cikin kwana biyu ahalam ta samu canjin rayuwa komai ya tsaya mata ga rashin ganin adnan wato da gaske yake na kasance ina masa wari niko in gajiya ya yi da ni ya fada mun ba wai ya mun irin wannan wulakancin ba a gaban kishiya!,
     ga zazzabi da ciwon kai tana fama da shi, ga amai ga kwadayi duk bata jindadin jikin ta sam_sam saboda haka ta shirya zuwa a duba ta a asibiti wayar ta ,ta dauko ta tura masa text.

   _ina neman izinin ka na zuwa asibita a duba ni bana jindadin jiki na_"

"ya na off yaga text din"

AHALAMWhere stories live. Discover now