chapter 3

1.1K 72 1
                                    

💥AHALAM💥

(A LOVE STORY)
Written by khairat up.

wunin ranar ahalam a daki tayi shi amma waya take yi da saurayin ta ahmad mugun son shi take ba wasa haka shi mag

yanzu when zaka dawo na kagu ka dawo kazo gun abbu a san me zai faru ko?

haka ne ni kaina na fadawa mum da dad suma sun yi na,am za su zo anytime kafin nazo dan zuwa na sai nan da 3months gashi ban san samarin jami,ar nan su dinga kalle min ke.

murmusawa tayi a kai kasan basu isa ba ni taka ce komai dadewa.

thas mah gurl ina son ki sossai
nima haka.

bara naje falo abbu na yana hanya kuma dani yake fara tozali kar umma ta riga ni

dariya yayi ok miss me alot u too tare suka kashe wayan

mikewa tayi ta gyara rigarta allah sa wannan mutumin ya tafi mtsg

kusan duk yan gidan sun dawo yayan ta maza da mata suna ta hira zaunawa tayi bayan ta musu sannu da dawowa.

mintuna kadan abbun ta ya dawo jakar shi ta amsa

welcome abbu na ya dafa kan ta mamana farin ciki na da fatan kin wuni cikin koshin lafiya?

wallahi abbu lau na wuni kasan yadda nayi kewar ka yau

ai mamana ba sai kin fada ba daidai nan suka shiga cikin falo umma ta masa sannu da zuwa da sauran yaran yana amsawa cikin jindadi da farin ciki.

ya zauna aysha ta kawo masa ruwa me sanyi nagode tsohuwag

umman yara na same ku lafiya?
   alhamduliahi abbu.

adnan ne ya shigo da sallama ya tsuguna ya gaida abbun amsawa abbu yayi da fara,a ashe ka iso ai umman yara tace mun dama kana tafe ya hanya? abbu mun gode allah.

mikewa yayi ya shiga ciki umma ma ta bishi.

WASHE GARI

ciki shadda dakakiya milk ya fesa turaren armani ya sa agogo fari takalmi fari hular shi tayi nasarar dacewa da kayan jikin shi.

jakar laptop din shi ya dauka ya kuma dibi wasu takardun ya fita daga dakin da aka sauke shi

breakfast suka yi sannan yayi salma da umma ta shi masa albarka ya tafi.

yana shiga motar shi sabuwa maroon anaconda ya murza mata key ya ja motar shi yadda yake tukin ma abun kallo ne ya manna wani space baki ya jefa sweet a bakin shi.

daf da shiga gate din wayar shi ta hau ruri murmushi yayi ya sa a handsfree nima se na jiyo me maganar.

JANNAT! ya kira sunan ta gaskiya kin cika alkawari ina daf da shiga makarantar, lumshe idanun ta tayi tace ka manta ni da kai heart din mu daya?

ai na riga na gama zama kai haka kaima ka zama ni

parking ya gyara ya sauko da kafar shi daya waje dayar a ciki.

jannat wato kullum kara shiga raina ki ke yi amma yanzu dai ina da lectures sai na koma gida zan kira ki

ohh no!
wat happen?
  my all ko kadan muryar ka bata ishe ni ba kuma ban gama jin lafiyar ka ba

nima my jannat na fi ki son farin cikin ki

dariya tayi wani sanyi ya ji ya ratsa shi ya ce
jannat naki wayon anjima mayi waya my fist day ai baza ki so na makara ba ko?

yes my ALL see yuh aha muah my heaven nagode ki gaida mum zata ji.

fitowa yayi cikin sauri ya fara zuwa dep din su saura ten min ya shiga aji.

yana gama reporting ya tafi lec hall

dalibai an cika makil dake fresh ne ana ta hira da ihu ihu kusan mintin shi biyar a tsaye yana hankalce da su

inda ya hango ahalam a jikin taga tayi shiru amma waya take yi

tebur din ya daka da karfi hankulan su ya dawo gare shi aka fara kame baki ana shiru ahalam bata ma san ana yi ba wayarta kawai take da ahmad.

nuna ta yayi amma bata ma san yana yi ba wata a kusa da ita ta tabo ta

cike da tsiwa ta juyo tace ke me?

dama lecturer ke magana and so?

adnan ya kulu ya ce stand up and pass the phone

wuri2 tayi da idanuwan ta tana kiran sunan allah mika wa tayi aka dinga gaba da ita har aka bashi.

iphone ce jefata yayi kasa ya  kuma take ta

runtse idanun ta ahalam tayi ta ji hawaye na zubo mata.

kowa ya kame wadanda suka ajiye wayoyin su suka maida jaka wasu aljihu

GET OUT ya kuma fada

muje zuwa

AHALAMWhere stories live. Discover now