7

852 57 0
                                    

💥AHALAM💥
(love story)

written by khairat up

     
                7

ya adnan ka taimaka ka min test din nan

ke wato baki da kunya ko? ki fita nace me ki ka dauki kan ki? am asking u me ki ka dauki kan ki?

dan nace ka min test nazo late ai yana da kyau ka min make up

''sanda ki ke can kina soyewar ki wa ya hana ki yin bacci?

nifa........cut it and get out zan tafi wani class din my time is precious daga nan ya sa kai ya fita yaron shi ya ba ma key ya kulle off din.

tsaki tayi tace mr.arogant kawai

wayar ta ce ta soma kara dauka tayi tana jin duk wani damuwar ta ,ta kau

''my lady'' na'am my love! da fatan kin tashi cikin koshin lafiya? kamar yadda ka kasance haka nima na kasance to alhamdulilahi, nasan kina skul yanzu anjima zamu yi waya ok my only ltr.

''salamu alaikum''
     wa'alaikum salam
kallon tuhuma take mata kawai
baki gane ni ba ko?
eh
nima fresher ce dapartment din mu daya dake kullum ina ganin ki attitude din ki ke burge ni ina so mu kulla kawance!

''suna na 'MARYAM KABIR'

nice name ni suna na ''AHALAM .U. KUMO''

naji dadin kasancewa da ke

nima suka yi exchanginh num.
💥💥💥💥💥💥

da daddare abbu yake fadawa umma iyayan ahmad sun je gun wan shi sun nemi auran ahalam an basu wata hudu kacal aka saka.

umma tace ikon Allah, abun ba wuya da wuri haka?

al'amarin Allah ai ba a shiga
haka ne Allah ya sanya alkhairi
amin
ai gobe zan fada mata ma
  ai ba sai ka fada mata ba wannan yan zumudin zai fada mata zaka gani a fuskan ta

murmushin manya ya mata yace ai wato ko me ahalam ta nuna tana so matukar be fi karfina ba zan mata saboda darajar hajjata kamanin hajja ta sak Allah jikan ta abbu amin2.

💥💥💥💥💥💥

adnan cikin shadda baka da hula baka ya fesa turare

ya sa takalmin shi jimmy coo ya fita yana basarwa

umma tace ah'ahn se ina?ya na sosa keya ya ce umma zan dan leqa gun jannat ne

ah a gaida ta da maman tasu

zasu ji da kyau walahi

a corridor ya ga su aysha sun shimfida darduma babba suna hira

ya adnan se ina?
gun ''JANNAT''

dama kana da budurwa ? inji ahalam

kallon sama da kasa ya mata sannan yace wata ran zaki yi mamaki na ahalam in har baki daina mun shishigi ba da rashin kunya

ta zumburi baki ni fa ba ruwa na

samha ta ce yaya a bata carryover kawai

ahalam tayi rau2 da ido ka yi hkr na daina wallahi

''ai samha kin bn expo tana kuma min wani abun wlh co zan bata dama nayi test yau bata yi ba''

''ya ADNAN kar mu yi haka da kai, na daina ma rashin kunya Allah''

ki ma kuma ya sa kai ya fita daga gidan ya shiga motar shi yana jin wani dadi.

ya samha sena rama wlh
yi hkr auta ban san da gaske bane ba

zaki sani ai sai na rama

waya ta cigaba da yi da ahamad din ta,

samha ta bita da kallo tace ahalam kina abunda kike so sbd abbu ya tsaya miki ko?

AHALAMWhere stories live. Discover now