18

870 42 0
                                    

💥AHALAM💥
love story
written by khairat up

F.O.W

         18

''Mota kowannen su ya shiga saidai shi abbu tare yake da abubakar''

''kwance adnan yake kaman mara rai fuskan nan daure da bandage haka ma cikin sa abbu ba karamin tausaya wa adnan ya ke ba dan duk wani me imani ya ganshi se ya tausaya masa''

''matar yaya, muna miki marhabun da kwanan gidan umma na wasu yan lokacin, mijinki ya cf a dauko masa ke kusa da umman sa, a fili murmusawa tayi ta shige dakin ta dan debo kaya tana masifa dangin matar nan sun zame mun kishiya mata ba ke ki ka haife shi ba amma kin kanainaye shi mtsw ta dau set biyar ta fito tana dariya kulle gidan aliyu ya yi sannan suka kama hanyan gida'

   ''du yan gidan basu san wace wayana ake toya wa ba suna dai zazzaune ne umma kam gaba daya a damuwa take na rashin dawowan adnan wayan sa kuma an ki dauka tsawa ta daka masu aysha dake ta hira abinsu dukkan su sai suka shiga damuwa da mamakin hakan kowa sai ya nutsu dan abu ne me wuya kaji umma na fada ko kuma tsawa kowa sai ya kama kan sa, ana haka sai ga jannat da aliyu sun shigo kallo ta bisu da shi na karin bayani.

''umma barka da dare,youwa barkan mu , ina mijin naki? umma na dauka yana nan nima tun tuni nake neman sa ban same shi ba,sai ga aliyu wai na kulle gida na hado yan kayana nazo gidan umma,kallo ya koma kan aliyu yayin da yana sosa keyar sa ya na kallon yadda umman ke kallon sa,ahalam ma shi take kallo,''

    _umma ki daina mun wannan kallon,zan kasa fada miki,to me ya faru ina abbun naku da sadiq?umma suna asibiti!asibiti kuma? eh ,wa a ka kwamtar?, umma ya adnan ne wasu mutane dazu suka ma duka suka soka masa wuka a ciki da.....wata iriyar kara da kaduwa ahalam tayi ta fadi a gun a sume yayin da jannat ta bita da wani irin kallo in ma ihun ne ni ya kamata nayi_

_'nan da nan aka yo kan ta samhatu tayi kokarin ganin ta zuba mata ruwa ta tashi,ya samha wai da gaske ne ya adnan aka daka? aa ba haka bane wani abokin ya aliyu ne tashi jeki kwanta ,abbu ne suka shigo tare zaman sa keda wuya umma tambaye shi ya jikin adnan din? to da sauki dai za a ce amma an masa aiki an duba shi sedai be farka ba numfashin sa ma seda oxygn yake fita addu'a kawai zamu na masa innalillahi wa inna illahir raju'un umma ta dinga fada abbu adnan amana ta ne amanar yar'uwa ta da ta rasu ta bari me zan ce mata? su waye suka taba amana ta? abbu dazun nan fa muka rabu zai je ya dawo kuma sai yanzu a ce mun yana asibiti? a kai ni na ganshi a kai ni gun sa, haba umman yara ke fa babba ce,me tawakali ce me imani ce ke ya kamata ki lallaba iyalin sa ki kwantar musu da hankali,ki masa addu'a baki daga hankalin ki ba da yardar Allah adnan zai tashi,ahalam kam tamkar gunki haka ta zama jannat kam hawaye ke ambaliya da safe sai mu koma a duba shi kun ji? eh ,ku yi ta masa addu'a komai zai kasance normal kun ji? to abbu. bacci dai ranan gagarar mutum hudu yayi umma,abubakar,jannat da ahalam_
_WAI INA DANGIN ADNAN?_

 
   Asalin su mutanen kumo ne dake garin gombe mahaifin adnan dan boko ne sossai dan ma babban likitan dashen zuciya ne manda ake ji dashi ya yi fice sossai _MUHAMMAD KABEER KUMO wanda aka fi sani da MK_ bayan haka yana karuwanci tare da abokin sa umar kumo,mahaifin adnan irin dan bokon nan ne wanda ya maida akidar sa irin tasu gaba daya ra'ayin su yana bi matar sa _KHADIJA ABUBAKAR KUMO mahaifiyar adnan kuma lecturar ce_ zaman gidan su gashi nan ne dai ba a magana da juna da ya wuce gaisuwa ka wuce na wuce in ka je gidan wayanan bayin Allan ba tare da ka sanar musu ba to baka shiga ita khadija kanwa ce a gun mahaifiyar ahalam uban su daya amma suna da hadin kai a tsakanin su bazaka ce ba uba kadai suka hada ba. akwai banbancin hali tsakanin su ita yar i dont care ce yayanta biyu daga adnan sai sakina taje ita da mijinta aka cire mata mahaifar gaba daya ita ta gama haihuwa a cewar su yara biyu sun ishe su.
   su adnan sun taso cikin rashin samun kulawa daga wajan iyayan su biyun wani lokacin ma suna zaune gaba daya ba me kula kowa sai dai yan aiki su yi musu komai wannan abu na damun adnan dan yana zuwa gidan umma ba haka yaga tana ma yaranta ba hira suke yi suna cin abinci tare ,suna kallo tare hasalima me aikin gidan daya ce,kuma ita ma umman na aiki shi yasa wani lokacin in yaje gidan umma sai an yi da gaske yake komawa gidan su rabin kayan shi ma na gidan umma.

AHALAMWhere stories live. Discover now