15

743 46 0
                                    

💥AHALAM💥
love story
written by khairat up

   F.O.W

         15

'wani abu adnan yaji ya soki kirjin sa fuskan nan murtuk ba kuka nace ki mun ba fada mun me ya dawo da ke gida ? me ya sa mijin ki ya yi korafi a kan adnan?
      adnan ya zauna yana kallon agogo yasan jannat na can tana jiran sa shi kuma ya kasa cire kan sa a kan damuwar ahalam gaba daya kukan sa dukan kirjin sa yake yi kaman ana buga masa karfe.

abbu ahmad ba mutumin kirki ba ne ba dan'iska ne,mazinaci ne, ya yaudare mu kuma ya cuci ahalam ni kuma naga ahalam ba ta kasance daya daga cikin irin masu halin sa ba shi yasa  na dauko ta kuma nake son a raba auren.

proff ya amshe ai karya ne yaro dan babban gida dama ya fada mun kai ka ke hure mata kunne ka zuga ta sannan ka ke zuwa gidan in baya nan a cikin ku yanzu waye dan'iskan? kai ko shi? idanuwa kawai adnan ya runtse ya bude kyawawan idanuwan sa ya sauke su a kan fuskar ahalam ki daina kukan nan haka kar ki samu wata cutar ya isa haka''

''yaya ka gani ko yaron nan ya maida mutane sa'anin sa waye shi da zai dinga shiga maganar mu yana yanke hukunci a matsayin sa nawa?''

'abba yaya adnan dan'uwa ne kuma ya isa ya amsai mun hakki na ta yaya zaka yarda da maganan ahmad cewa ni da ya adnan.....ni kunyan fada ma nake ji wallahi abba ashe wani zai iya kawo ma rahoton karya a kai na ka yarda? dama baka yarda da tarbiyar da ku ka bamu ba? dama zaka iya mun kallon me ha'intar aure? ina tsamanin kowa yasan hali na a family din mu se gashi yau an wayi gari abba ka na zargi na da laifin da ban taba zato ba 😭 ban taba jin cewa dangina zasu mun wannan kallon ba!

   aysha dake gefen ta , ta kuma rungumo ta tana lallashin ta bayan ta kawai take tapping tana so tayi shiru shi kan shi proff din sai jikin sa yayi sanyi ya sauko daga fadan da ya ce ahalam fada min komai kin ji ba wai ina zargin ki bane aa ina miki fada a kan me ya sa ki ka taho tare da adnan? ai da seki zo guna ko?

adnan ya rasa me matsalan tsohon nan da shi? komai burin sa ya dora masa laifi to shi me ze ma ahalam bayan tana kanwar sa ne jannat din shi ta ishe shi rayuwa

AHALAMWhere stories live. Discover now