36

717 44 0
                                    

💥AHALAM!!!💥

love story
written by khairat up

F.O.W

🌳Impacting valuable knowladge and entertainment is our concern🌳

                36

"adnan saida ya kamala ayyukan sa tukuna ya koma gida bayan ya musu siyaya ko wacce abunda take so ya siya mata. gun jannat ya fara shiga tukuna saida suka gaisa da yer hira kadan yaji lafiyar babyn sa ya bata ledar ta har daya kofar ta raka shi."

"salamu alaikum"
        "wa'alaikum salam"

"sannu da zuwa ya muradin zuciya ta."

"ina alfahari da kasancewa tare da ke my bugun zuciya"

"rungume shi tayi tana dariya kasa2,dimple din ta ya loma ciki,ta na dariya ta zaunar da shi"

"ahalam ina matukar mamakin ki fa"

"why ?"

"kamai ina mamakin dama haka ki ke so na?"

"ka daina shakku my D "

"ahalam kai ki ce mun ke da ahmad kun....."

"hannun ta tasa ta rufe masa baki,kwarai mun yi shakuwa da soyyaya kafin auren mu amma ko sau daya bn zubar da kima ta ba a gun sa be taba koda kama dan yatsa na ba sai da muka yi aure sannan ahmad jiya na ne kai kuma yau dina kaga kau da bambamci"

"idanunsa  ya lumshe wanda suka yi ja dan bacin rai dafa shin da ta yi shi ya dawo dashi hayacin sa da kyar ya murmusa mata yana cije leben sa na kasa bara nayo manka ga tsarabar ki heart!"

"karba tayi hade da yin godiya a gare shi."

💥💥              💥💥

"BAYAN WATA BIYU!!!"

"Adnan hade kan matan sa yayi gu daya be yadda ya nuna musu banbanci ba ko wacce soyayarta da matsayin ta daban ne a gun sa. duk da su biyun suna kishar juna kowa ta ciki na ciki sannan duk abinda zasu yi dan jawo hankalin sa gare su suna yi sai dai har yau jannat bata samu damar aiwatar da abunda tayi niyya ba dan bata canja ra'ayi ba. in ahalam da adnan zasu makaranta takan ji bakin ciki."

"yau ne adnan ya ce su shirya suje gidan umma su wunin mata dan yana sa ran wannan fri din zasu je gombe gun dad be ji dadi ba."

"jannat ba karamun dadin fitar nan taji ba, dan ko so take yau tayi aikin ta ko ta halin 'ka'ka."

"my all kuje wlh ni yau ban jin dadin jiki na wani iri nake ji ku gaida umman!"

"ko mu je asibiti?"

"ah no. kuje nasan dana sha pracitamol zan mike in na kwanta nayi bacci kar ka damu kaji my all."

"ok take care kin ji zan na kiran ki a kai a kai ki bar wayar ki a kusa dake"

"yadda ka fada shi za a yi dole!"

"suka shirya shi da ahalam suka tafi"

"part din ahalam ta shiga taji kofar a kulle ta yi tsaki aikin kawai me na sa key oho"

"tsaki ta doka ta ja window aiko ta ci sa'a a bune ne wani dadi ya ziyarci ranta da sauri da kyar ta shiga amma taji jiki sossai! ta dinga nishi ta shiga bedroom din ahalam cikin man kitson da take shafawa ta zuba wannan maganin sannan ta juya da kyau ta fita tana tsallan murna!."

"ai yau aunty aimana na yi aiki na"

"da kyau sister duk da kin yi sanya amma u tried kin gama kore yar iska."

"allah amin aunty baki san yadda na tsane ta ba ne,"

"ah na sani ai kishiya abar gudu ce ba a bar kauna ba ni ina kaunar kishiya to ina kaunar mutuwa ta."

"kin ma yi kokari da ta kai wata biyu da ni ce to in ban aika ta lahira ba to zan rakata jinya asibiti dan ruwa tafasashe zan zuba mata wlh"

"hahaha tayi shewa aunty na ta kai na allah bar mun ke ya kara daukaka darajar ki"

"amin sister ki kwantar da hankalin ki komai ya zo end baki da damuwa wace ita ? yaushe ta zo duniya har da zata fi karfin ki ai karya ne wlh! balle mani adnan shi ma zamu gauraya dashi ne kar ki damu ok? a fara kau da ita ahalam din sai a san yadda za a masa shi ma."

" shi kenan ai aunty naji dadi kuma ma dai ba sai an masa komai ba yana sona dama zuwan wannan yarinyar ne ya sa shi raja'a a kan ta ya dan manta ni to da an raba su nasan shi kenan!"

"uh'uh jannat ba a ma namiji lakalaka kin ga ai ya so wata a bayan idan ki kuma har ya aure ta  amma still kina shedar sa"

"aunty nagode bara na dora abinci kafin ya dawo yau nike da shi zamu gombe gobe kuma"

"ok ltr on bye "

"bye"

       "adnan_jannat ta fada tana kallan screen din wayar ta *(kai nake so)* kuma kai na wa ne ni kadai."

AHALAMWhere stories live. Discover now