29

762 48 0
                                    

💥AHLAM💥

love,story
written by,khairat,up

F.O.W

*🌳impacting valuable knowladge and entartainment is what we concern🌳*

    29

"likitan na fitowa adnan na shiga kan sa kawai ya sunkuyar kasa ya tsuguna a kunya ce ya na gaida ta da fara'ar da ya santa dai da shi ta tarbe shi bata nuna masa fushin kin daga waya ba hakan ya basa daman mikewa ya shiga dakin da ahalam take ya firgita ganin na'urori kala2 a jikin ta tambayar kan sa yake me ya same ta 1time? file din ta ya duba tsaf  sannan ya nazarta ya kame a gu daya ya kuma kallan ta sam basu taba sanin da wannan ciwon ba a tare da ita duba da yadda bata taba complain din wani ciwo ba,alhamdulilahi ya furta kasancewar cutar bata zamar mata cronic ba!"

_"hannun ta ya kamo me jone da ruwa ya na bin baby face dinta da kallo yana jin wani sanyi da kaunar ta a ran sa hafsat you will be okey insha Allah!"_

"gun likitan yaje ya zauna dr.me chances din wannan patient din?"

"akwai chances mana dr.adnan she ll be okey mun ma gode Allah abun be ci tura ba kuma be fi karfin mu ba da yardar ALLAH mun ma kira babban likita mun masa bayani yace nan da gobe ze karaso,yanzun ma ba dan zazzabin da tayi ba bazamu san tana da wannan ciwon ba,dan an gwada jinin ta ne aka hasasho abun"

"inalillahi wa'inna illahir raju'un shi ne abunda ya furta sannan ya mika ma dr hannu suka gaisa ya juya zai fita yaji dr na magana da babban likitan su daga gombe,wato DR.MK mahaifin adnan a dan gagauce ya juyo likita ka ce dr.mk?
yes saboda ana ji dashi sossai a mannan fannin kar ku damu ai za a samu sauki da yardar Allah!"

"badan ahalam nada muhimanci a gun sa ba, da tabbas dr.mk ba zai taba masa mata ba ko ya shigo rayuwar sa ba dan ya na mantawa ma cewa mk baban shi ne saboda halin ko in kula da yake nuna musu shi da sakina"

"umma ta dafa shi ya yi mata dan yake ta zaunar dashi me ke fartuwa? me likitan ya ce ? umma na duba file din ta na gani umma *_umma there is a whole a heart dinta wanda ya yi mata blocking circulating din jini....* shiru ya yi ganin umma ta sandare ganin ta tsorata yasa shi cigaba wa umma abun yazo da sauki ai aiki za a mata gobe ma kuma dr.mk ne ze yi mata aikin sun gama magana da likitan,ajiyar zuciya tayi ta ce allah ya bata lafiya amma nayi mamakin ban taba  ganin symptons ba a tare da ita bata taba complaining ba kuma,ko da ciwon kai ba ko tari balle amai."

"umma ni ma na yi wannan hasashen amma mu godewa allah da ya sa aka gano ciwon da wuri kuma anci sa 'a dr. mk na gari"

"haka ne kaje gun aikin ka akwai likitoci masu duba ta nima zan na zuwa akai2 tunda ina nan"

"Ya so ya ki amma sai ta hana shi ta hanyar lumshe masa idanuwan ta alamun bata san taurin kai ko musu sai anjima"

"mu jima lafiya!"

💥💥💥💥💥💥

"maimakon ya tafi aikin sai ya koma gida yana zuwa ya tarar da ita tana jera masa abinci a dinning wata iriyar harara ya fara sakar mata kafin ya kai mata wata shaqa uban waye ya daure miki ki iya rejecting din kiran umma? wa ya baki wannan damar talk to me, tana kakari da kokarin kwacewa ya sake ta duk ta tsorata da shi ma tayi wuki2 da idanuwa"

"adnan ni ka ma shaka a kan matar da bata san ciwon haihuwan ka ba? ta hada mun tuggu aka aura ma yar ta?........cikin kiftawar ido ya zuba mata mari kamin ta farfado ya kuma zuba mata saida ya sauke mata maruka uku a kunci daya saida wani guntun jini ya bi hancin ta  ta fada kasa cike da mamaki ya kuma nuna ta da yatsa dama ke mahaukaciya ce? umman zaki fada ma magana? bata haife ni ba amma ta mun abunda ko tawa uwar da ta na da rai bata mun ba, ta ja ni a jikin ta ,ta mun muhalli,sutura, kulawa,tarbiya,da kuma raino na ita ce umma ta koda raina tace na bata zan iya sadaukar mata in kina san mu zauna lafiya ki kaunaci ummata in kuma ba kya so to ki bar mun gida na yanzun nan ban ga amfanin du wanda zai raima mun umma ba wasu kwalla suka zubo masa kin mun wulakanci na karshe a rayuwa tunda kin taba rayuwa ta umma ta tafi kowa a guna kowa ina nufin kowa shashasha kawai"

"tashin hankali,jannat ta gani sossai a idanuwan adnan da bacin rai lallai ta tafka kuskure me sauko mata da fushin sa sai allah"

"adnan kayi hakuri dan allah kar ranka ya baci kawai ban san hada ka da wani"

  "wani? umman? kafin nasan ki ita na taso na sani zan iya canja ki na rabu da ke amma bazan iya canja ta ba ko na rabu da ita ba jannat in kina ganin zaki nuna kishi a kan umma to ga hanya nan! ya juya ya fita daga gidan"

"tab di lallai adnan ka dau bashi marin barin makauniya uku? harda jini? zaka gane baka da wayo kuma so ba hauka ba ne zan yanke fukafukin da ka ke ji da shi sai ka yarda na fi maka wannan matar daga ita har yarta sun yi kadan."

AHALAMWhere stories live. Discover now