37

743 50 0
                                    

💥AHALAM!!!💥

love story
written by khairat up

F.O.W

*_IMPACTING VALUABLE KNOWLADGE AND ENTERTAINMENT IS OUR CONCERN_*

              37

"Wuni zur ahalam da adnan suka ma umman har ake fadin proff. ya sa lokacin bikin aliyu da maryam arfat da kuma basma nan da mata biyar masu zuwa"

"a gajiye likis suka koma gida hannun ta ya kama, zo muje my heart mu duba lafiyar auntyn ki kin manta mu barta tana ciwon kai?"

"na manta wlh amma muje ka ji?"

"tare suka shiga gun jannat ta sha kwalliya da wata yar fingilar riga iya cibi da wani karamin short da sauri ta mike ta rungume adnan sannu da zuwa my all ya ka baro mana umma?"

"mun barta lafiya kuma tana gaida ki ta ce a miki sannu da jiki, my all kin gan ki kuwa? baby na ya kara miki kyau fa"

"ahalam ta ce ai kam ya jikin na ki aunty jannat?"

"da sauki ahalam ai na warke ku zo mu ci abinci!"

"ta dan bata fuska ai aunty ni kam na koshi mun ci a gidan umma sede ko my D "

"na isa kin cin abincin my all zan ci bare ma ina zaton tuwo ta mun me dadi!"

"dadi ya kama jannat ta ce hakkun my all"

"ahalam ta danne ta cije ta ce to ni kam na gaji sossai zan je na huta sai da safe!"

"ok ,muje na raka ki ko?"

"a'a ba sai anyi haka ba ka kula da uwargida sai da safe 😄"

"yasan dalilin kin rakiyar sai ya basar yana dariya ya ce gudnyt hade da rungume ta ya mata kiss a kumatu."

"wani tukuki ya kama zuciyan jannat "

"haka ahalam ta koma bangaren ta wanka tayi sannan tayi salolin da ta saba ta kwanta"

💥💥             💥💥

"washe gari suka fara shirin tafiya gombe. bayan ta fito wanka ta wanke kan ta tasa dryer tana busar da gashin kan ta da a gama ta shafa cream a jikin ta sann ta gyara kanta ta mulke shi da man kitson ta tayi parking din sa da wasu ribboms pink ta sa wani less zani da riga kalar less din yellow ne da ratsin ja a jiki ba karamun kyau tayi ba ta dau karamun kit din ta da jakar ta ta fita falo."

"jannat ma cikin less ta shiryo pink da ratsin fari a jiki tana zuba kamshi da iyayi"

"ogan ma wata runtsatsiyar shadda ya sa fara har daukan ido take yi,gezna ce ya sa hular sa ya fito yana wani boosting!"

"mota ya bude annaconda din sa ya zuba kayan nasu ya ce ku mata me sa ba kwa kin tafiya ji kaya kaman zamu yi kwana hudu ko nauyi ba kwa ji?"

"murmusawa suka yi ahalam ta ce ladies for you mu ai ba irin ku ba ne"

"to ko wacce ta dau abun ta da kan ta in mun je ina zan iya wannan nauyi daga me kit se me akwati ah"ah"

"dariya suka kuma masa"

"wato ni zaku hada ma kai ko?"

"a a mu mun isa kai ne dai da wani magana wai nauyi haba be a man"

"haha gaskiya kun koshi da yawa na ga alama amma zan kama kune ramuwa dayan bayan daya!"

"jannat ta zauna a gaba ahalam a baya haka suka dau hanya cike da nishadi bayan sun yi addu"a sun shafa"

"tafiya ce aka yi ta ana raha da tsokana adnan kullum se ya godewa allah da ya hada kan matan sa du wanda ya gansu ba ze ce kishiyoyi ne ba illah yan uwa shi ko ya yi dace me zeyi wanda ya wuce ya godewa allah!"
"bayan isar su gombe, gidan grand pa din sa suka fara zuwa seda suka huta sannan ya nufi gidan dad din sa ma basu samu kowa ba amma sun samu kuku ya rangada musu abinci me rai da lafiya."

"wanka suka yi suka koma falo suka zauna ana ta hira wajan six sai ga matar gidan ta dawo tana murmushi ta ce yan albarka kun iso ashe da fatan kun ci food?"

"mun ci small mum ina wuni?"

"lafiya lau ya hanya kuma?"

"alhamdulilahi, ina dad? "

"ai sede ku kira shi ban san yana ina ba kam"

"ok"

"matan naka tabakallah kyawawa zuka zuka ban samu naje bikin ba saboda aikin off dama mun yi dashi zamu je kuma ba time"

"wannan mata da magana take inji ahalam"

"jannat kam kaman ta doke ta haka taji"

"any way zanje na yi wanka na dan samu nap wlh na gaji da yawa"

"ai dama ba wadda ta kula ta daga ita sai shi ke maganan su saida ta shiga ciki ya juya yana kallan su"

"what suka tambaya kusan a tare!"

"baku kyauta ba"

"da muka yi me fa?"

"kun sani ai kar ku kuma bazan laminta ba matar dad dina ce ban san raini"

"ahalam dai rolling din eyeballs dinta tayi tana ajiyar heart"

"jannat ta tsuke bakin ta"

"key din sa ya dauka ya fita daga gidan fuuu."

"my all ina zaka kuma a haka cikin fushi"

"inda ki ka aike ni"

"me ahalam zata yi ban da dariya a dawo lafiya"

"jannat ta kulu"

"aunty ba fa inda za sa so yake yaji me zamu ce mu lallaba sa yana corridor leqa ki gani"

"yake tayi mata a ranta ko cewa tayi zaki sani daga yau zuwa gobe ne zaki san kin zama abar tausayi dariyan ma dainawa zaki yi soon sai dai kuka."

"ita ko wayar ta ta cigaba da latsawa tana chart abunta."

_"DARE!"_

"my heartbeat ni kam wari nake ji a dakin nan fa"

"wane irin wari"

"kaman na jaba mattace!"

"ah my D kai kadai ka ke ji ni kam ban na ji kam"

"ki sa hanci sossai zaki ji wlh"

"ta dinga shinshinawa shiru ta ce my D wlh ban ji ba fa"

toilet ya shiga ya yi wanka, be ji warin ba ya fito ai nan yaji kaman an kara warin ne hancin sa ya toshe yana komawa da baya my heart wari fa sossai"

"ikon allah wlh bn ji "

"fita yayi daga dakin ya kira wani a cikin masu aikin gidan komen dakin aka fitar amma ba jaba kuma shi kadai yake jin warin kowa yace baya ji, kuma ya dage akwai wari"

"jannat da ta san kwanan zancen ta dinga dariya kasa2"

"ahalam na matsawa daf dashi ta dafa sa wani irin bangaja ya kai mata ai sai ta fada kasa"

"don't come near me  dama kin san ke ki ke warin ki mun shiru ki ka ce ba kyj ji?"

"kallan kama raina ni ta masa dan wulakanci ni ke warin jaban ka ke nufi ko me?"

"of course ku ba kwa ji my all ba kya ji?"

"ta girgiza kai gaskiya hancin ka ne my all"

"hawaye suka taru a idan ahalam wani irin kuka ya zo mata wannan ma ai disgi ne ya adnan ni za ka danganta da me warin jaba dan wulakanci?"

"wlh ahalam da gaske na ke kina warin ja..."

"cut it nagode allah ya saka da alkhairi ta shige dakin ji ka ke baang ta kullo kofan da karfi ya taba kofan"

"jannat ta ce my all baka kyauta ba"

"my all wlh warin jaba ta ke yazan ta muku rantsuwa"

"eh naji amma ai be kamata ka fada a gaban mu ba harda masu aiki fa,da se kuyi a daki iya ku biyu me amfanin hakan?"

"ke bn iya kara zuwa inda take "

"dadi kashe ni inji jannat! kaman tayi tsalle haka take ji!"

     _turkashi ka ka ka kara! ya zata kasance ma ahalam da adnan? sabon zama!ku biyo alkalamin khairat yawan comment yawan page din gobe!_

AHALAMWhere stories live. Discover now