27

708 49 0
                                    

💥AHALAM💥
love story
written by khairat up

    F.O.W

_🌳impacting valuable knowlage  and entertainment is what we concern,🌳_

               27

"neman dunia ya yi ma ahalam be same ta ba taki daukan call din sa kuma taki masa reply na text din sa.haushi ya kama shi ran sa ya baci hannun matar sa ya kuma rikewa ya ja ta suka yi waje mota ya shiga suka kara gaba."

"cikin gida ma ana ta neman ahalam amma an rasa ta kuma taki daga wayan kowa balle ta amsa ran umma ya baci, nan ko basu san ahalam na can wani zazzabi ne ya kama ta taji gaba daya bata jin dadin jikinta"

"maryam umma ta aika daki ta dauko mata wata jaka sai da ta dauko zata fita ta lura da mutum a kan gado tana dukunkune cikin bargo, lekawa tayi ta ja bargon ahalam me ya kawo ki nan? tun when ake neman ki? kin magana tayi ta dauke kai maryam ta fita bayan ta bawa umma sakon ne ta ke fada mata umma ahalam na dakin ki a kwance is like ma bata da lafiya!"

"muje to,suka dugunzuma dakin umma tana taba jikin ahalam taji zafi zau subahanallah,duba ta tayi ta fita sannan ta kira adnan a waya lokacin ko yana can a kan gado shi da jannat sun dade da shiga garin majidadi wayar ma na vibiration ne. usman ta kira ta bashi script na maganin da zai siyo."

"sai wajan 7 ne adnan ya dau wayar sa bayan ya tashi daga bacci ya kalli jannat da ke kan sallaya ta idar da sallah wayo ko? ta yi masa dariya da gwallo.ya ce zan kama ki ai, da ka je kayi sallar sai ka dau wayar ko? kin ce wani abu kema.tana sane dan taga kiran yan gidan su umma a wayarta da wayar sa kawai ta dibe wayoyin ta kashe su dukka ta boye"

   "yana ida sallar yayi addu'a , ya tashi my all! yunwa nake ji fa kar ka damu muje dinning ina da solution ai kugun ta ya kama suka tafi faten dankalin turawa tayi ya sha nama ta zuba masa  tare da lemu me sanyi suna gamawa ya koma kan kujera shaf ya manta da wata waya,kasan ran sa ko ahalam yake tunani amma be san raini yaga tana san kawo masa raini,jannat ta dinga jan sa da hira duk dan ta dauke masa hankali kar ya kira gidan umma kuma tayi nasara."

AHALAMWhere stories live. Discover now