46

2.4K 56 2
                                    

💗💗💗💗💗💗
      'YAN CINKI
     💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

          *NA*

*AYAHA A BAGUDO*

*TSOKACI LABARIN MUWADDAT NA AYSHA A BAGUDO*

_sun kasance yan'uwan juna ne  wad'anda  sukayi matukar shakuwa da junansu , tun da aka haifeshi yake hannuta, take bashi kulawa da nuna masa tsantsar soyayya," ashe soyayyar ba'a iya yan'uwantaka kad'ai ta tsaya ba har cikin zuciyarta bil hakki sonshi take  da gsky.  wanda sai daya girma ya mallaki hankalin kansa sannan ya fahinmci hkn_  

*******
_yasoma saduwa daita tun yana da karancin  shekaru yayinda ita km ta kasance tana da shekaru 25 a duniya yana jin dadinta fiye da komai arayuwarsa domin  da shaukinta ya rayu ajikinsa , hk zalika itama tana jin dadinsa fiye da komai arayuwarta, kwatsam ya wayi gari yaji ana zance aurenta  da wani bashi ba ......_

   *******
_cikin wani irin tashin hankali da hargitsi yake dubanta cike da matsanancin 'bacin rai kafin daga baya yasoma mgn cike da zafin zuciya "dan me zakiyi aure ki barni byn kinsa yadda nake maseefar sonki da kaunar rayuwa tare dake?_ _ya matsota sosai har suna iya jiyo bugun zuciyoyinsu  tare da kamo hannuta cikin tafin hannunsa  yana massaging yana narkewa ajikinta "why aunty_ _muwaddat ?"Why did you do this to me?_
_yakarasa maganar yana sakin hannunta a matukar  harzuke yashiga jefa da duk abinda hannunsa yaci karo dashi yana ihu_

_Muwaddat yana nan zuwarmuku nan ba dadewa ba...... karki- karka sake abaku labari...._

page 95

🔚

A safiyar yau ne dr almustapha ya kira abban NASREEN akan yana  son ganinsa domin tautauna abubuwa masu matukar mahimmanci a tsakaninsu , inda fu'ad ya bashi damar ya iskesa a gida.

dr almustapha yasamu damar k'arasowa gidan  da misalin karfe shida na yammacin ranar, sanye cikin wani lalausar yadin voyal fari kal ,wanda ya bayyana tsantsar kyawunsa.

Bakinsa d'auke da  sallama ya isa cikin kayataccen parlour'n gidan, inda fu'ad ke zaune zaman jiransa, fu'ad ya kar'ba masa sallama sannan ya d'an mike ya bashi hannu domin su gaisa  ,dr almustapha ya d'an risina da kansa ya mika masa hannu  suka gaisa,sannan yace "ya gida da aiki?

cike da tsantsar fara'a fu'ad ya amsa masa, sannan ya nuna masa gurin zama ya k'ara dacewa" fatan dai lfy kace kana son ganina?
"dan tunda mukayi waya da kai har bisa ga yanzu hankalina a matukar tashe yake..

dr almustapha ya tsine kanshi had'e da soso keya  ala'mun kunya takama shi, a karon farko kenan da dr almustapha ya tsinci kanshi cikin yanayi na jin kunyar, furta abinda ke cin ransa sama da shekaru goma da suka gabata,
jarumta ya janyo yasanyawa ilahirin jikinsa sannan  yasoma mgnr hk "

"daman nazo ne akan NASREEN... .....sai kuma yayi shiru ya kasa magana yayi kasa da kansa cikin jimami ..

"uhmmmmm ina sauraronka doctor wani abu ne ke damunta ?
fu'ad ya fad'i hkn yana tsare dr da idanunwa wanda kallo daya zaka musu  ka misalta kalar tashin hankali dayake ciki..

shiru ya d'an ratsa parlour'n can ,sannan fu'ad yace "dr ka taimaki rayuwata kasanar dani  idan wani abu ke damunta "

Muryarsa cike da in inna yace "ammm... "uhmmm dama dama na dade da kamuwa da matsanancin kaunarta ne shi.. shine... ..
Ya sake yi shiru ya kasa k'arasawa.

fu'ad ya sauke naunauyen ajiyar zuciya  jin ba wani abun ne yasamu tilon diyarsa , farinciki rayuwarsa ba ,ahankali ya gyara zamansa kafin daga bisani ya d'ago idanunsa ya tsurawa likinta  yana  kallonsa batare dayace masa  komai ba ,illa zallar farinciki daya tsinci kanshi ciki ,a zahirin gaskiya yayi matukar farinciki da mutun kmr doctor almustapha yake son nasreen dinsa, irinsu doctor ake bawa aure koda kuwa ba masu cikakken asali bane ,ballanatana shi din  da asalinsa, Dan  gata duk garin nan babu Wanda zai ce bai San matsayin mahaifinsa ba..

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Nov 08, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

'YANCINKIWhere stories live. Discover now