BAN TSANESHI BA

375 14 1
                                    

♠♣♠♣♠♣♠♣
     ♠♣♠♣♠♣
            ♠♣♠♣
                  ♠♣

*BAN TSANESHI BAH*

♠♣♠♣♠♣♠♣
      ♣♠♣♠♣♠
            ♣♠♣♠
                 ♠♣

*Story and written by*          *zainab mukhtar*
     *Ummu maryam🍇*
       *and*
   *Asmau Jafar*
*(Aminan juna)*

Bismillahir rahmani Rahim

MUNA YIWA DAUKACIN MASOYA BARKA DA WANNAN LKCIN,

"MUN SHIRYA TSAB DOMIN SAKA MASOYANMU FARINCIKI ADUK INDA SUKE AFADIN DUNIYARNAN DFTR ZAKU BAMU HADIN KAI🤗🤝

Gargadi

BANYI DAN WANI KO WATA BA KODAN CIN  ZARAFI GA KOWABA NAYISHINE DOMIN FADAKARWA DA ILMANTARWA GA YAN UWANA KUMA MASOYANMU SBD HAKA AGUJI CANJA MANA BUK TAKOWACE SIGA
SANNAN QOFA ABUDE TAKE GA MAISON YIMANA GYARA KO SHAWARA
MUNA MARHABIN DA MASOYA ADUK INDA SUKE AFADIN DUNIYARNAN🤗🤝


DEDICATED TO ALL MY FANS


Kuma kuyi hkr inkunga ba daidaiba abinka ga Dan koyo😂😂🤝

SPECIAL THANKS TO UMMU AFFAN



🅿 1⃣


"KE, ke, ke,  kina jina kinyi kunnen uwar shegu da Ni ko?,
"To maza ki fito Dan ba bacci da hutu kikazo yi Anan gidan ba,
Wata matashiyar budurwace da bazata haura 18 years ba tafito cikin sanyin jiki kamar koyaushe tana fadar anty kiyi hkr in toilet ne Koda Kika...   Tayi saurin katsata dacewar Dalla rufemin Baki munafuka kawai ki Kuma wuce ki hadama baby breakfast kafin y fito,



"A hanzarce ta doshi hanyar kitchen din domin ko lkci ya tafi ynz qarfe 7:19 Kuma qarfe Tara zae fita,



Duk ta had a gumi tsabar saurinda takeyi kunun tsamiya da qosai ta hada sai ferfesun kayan ciki domin kuwa Mai gidan yafi son abincin gargajiya sai d ta shirya dinning table tsab sannan ta goge ko in tasaka turaren wuta take ko in yadau qamshi kafin ta koma daki tayi kwanciyartadomin wannan tsarin anty hajarane Bata barin tazauna afalo indae deeni na gdan hakan yasa take komawa daki tayi kwanciyarta yanzunma hakance ta kasancewarku,



Around 8:40 ya fito cikin shiga ta alfarma direct dinning area ya nufa yai sa'a Kuma favourite dinshine akayi wato Koko da qosai ya ko ci abincin sosai yayinda anty hajara KE gefenshi Yana karyawa tana kallonshi tanajin wani Dadi na ratsata na samun miji kamarshi tareda Shan alwashin mallakarshi ita kadai domin ita Bata ma ta6a daukar cewa jidda kishiyarta bace tafi daukanta amatsayin Mai aikinta har mantawa takeyi da tanada kisiya tafin hannunshi dataji akan fuskartane yadawo da ita daga duniyar tunaninda ta tafi yace ""mekike tunani haka babynah har ina magana bakijiba tace kainake tunani baby ina tuna ranarda zakayimin halin maza ka cuceni,



Take ya janyota ya rungume yace " kicire wannan tunanin a ranki tun baya nafadamki Ni nakine KE kadai Dan hka ki kwantarda hnklinki tayi ajiyar zuciya tareda yimishi wani malalacin murmushi na cikakkun Yan duniya dasuka waye sannan ta furta " nagode nawan Amma kasani duk ranarda nasame ka da cin amanata to zandauki mummunan mataki Koda kuwa akan jiddane,



Yyi murmushi yace" inmuna magana kidaena sakomin wata banza can  Dan Ni harga Allah mantawa nakeyi da Wai ni mijin mace biyu ne Dan hka ki kwantarda hnklinki danke kawae aka hallici Nuraddeen,


Jidda na kwance adakinta tana jiyo hirarsu kasancewar dakinta Anan cikin falon yake tayi murmushi Mai ciwo duk da ba Wannan ne karon farko data fara Jin ire iren wadannan kalamai dama wasunsuba,


Amma duk taji sai ranta y baci ta qosa tabar gidan jinta takeyi kamar a prison,


Tana Wannan tunaninne tajiyo dariyarsu a falo da alama ya kammala break din fita zaiyi Hajara na maqale dashi har parking space yabata Peck a kunce sannan yaja motarsa yyi wurin aiki ita Kuma ta juyo ta koma cikin gidan,

"Turus tayi abakin qofar sakamakon ganin jidda zaune tana karyawa da cup dinda deeni yasha,


Atsawace tace "KE baqar mayya mezan gani?,
Cup din mijina kike amfani dashi?,
Lallae yau zakici ubanki agidan Nan wato gaki Yar iska jarababbiya tunda bai kulaki shine kikazo kikasami cup dinshi kina lasar inda yasha ko?,


A gigice ta miqe tsaye tace"" anty Allah ba.... Ta katseta dacewar zonan Yar iska zo zo zo badai makwadaitan iyayenki sun nace sai kin shigo gidan nanba? Duk da tarin gargadin da nayi masu to wlhi bake ba farin ciki a gidan Nan a haka Zaki qarasa rayuwar ki ke bara kiji ko ynzu abinda ya Hana inkadaki waje sabida baby bayacin girkin masu aiki da tuni kinbar gidannan Amma ko ynz kisani Baki da amfani bacin ki riqa girkamna abinci munaci mtswwww matsiyaciya kawai takai Mata rankwashi aka sannan tace wuce ki wanke kayan Nan ki je kigyara ma baby dakinshi kiyi moping Yar matsiyata kawai.,


Hawaye ne KE ambaliya akan fuskar ta idan akwai abinda ta tsana aduniyar Nan to Yana bayan azagi iyayenta ta Sha satar hanya zatafita agidan asirinta na tonuwa a mayar da ita har dukanta anty hajara keyi gashi tana tsoranta balle ta Rama ko takai qara,


To wa ma zata kaiwa qarar? Yaya deeni ko kallo Bata isheshiba damarta daya tnda take a gidan bai taba dukanta koyi Mata tsawaba hasalima sai su Dade Basu haduba,

Ahaka dae tagama gyara dakin tsab takunna turaren wuta ta janyo qofar dakin ta koma kitchen domin wanke kwanukan da akayi amfani dasu,

%%%%%%%%%%%%%

Hajiya zainab zaune acikin katafaren falonta na alfarma suna tattauna matsalar gidan deeni ne tareda qanwarta da ta kawo Mata ziyara wato anty Salma,


Umma take gayama anty Salma irin matsalolinda jidda ke fuskanta da ma shi kanshi deeni sakamakon hatsabiyayr matarshi hajara duk da cewar da can ba halinta bane ynzune da qawaye suka sakota agaba anty Salma tace ki dubi ynda nake da deeni Amma ace kamarni inje gidan deeni sai gayamin tayi Wai bacci yake in hkr har ya tshi ko inje indawo hmmm ai al'amarin deeni sai dai asakashi a addu'a kawae,


Umma tace"".........😂


Sai munhadu a next page domin Jin abinda umma tace sai ku kasancewarku damu,🤗


More comment

more typing🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀


Comment
        And
Share pls🙏🏼
Luv u all🥰🥰

BAN TSANESHI BAWhere stories live. Discover now