chapter10

310 11 0
                                    

♠♣♠♣♠♣♠♣
     ♠♣♠♣♠♣
            ♠♣♠♣
                  ♠♣

*BAN TSANESHI BAH*

♠♣♠♣♠♣♠♣
      ♣♠♣♠♣♠
            ♣♠♣♠
                  ♠♣

*Story and written by*
*Asmau Jafar*
*(Ummu abdulhakim)*

          *&*

*Zainab mukhtar*
*(ummu maryam)*
*Aminan juna👭🏻*

💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻har wa yau dai wannan shafin nakune masoyan gaske mom sa'aderht madoubee, sis juwairiya barda, sis adama aliyu comment dinku na sanyamu nishadi,ku wataya kuyi ynda kuke so dashi 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

🅿️-1️⃣0️⃣

..........Abba Yace' akwai tunanin da nayi akan yarannan alh Ibrahim,
Baba Yace'Wai Mai sunan manya kake nufi, (dayake haka yake Kiran yayah deeni)
Yace' eh
Watau har ga Allah naso ace munk'ara karfafa zumuncinmu ta hanyar auratayya, Ina nufin mu hada 'ya'yanmu aure Dan zumuncinmu ya k'ara karfi to ganin muh'd da kadan ya girmi rabi'atu (anty hajiya) Kuma yaranmu Mata sun rigayi mazan zowa duniya yasa  nayi shiru nabar abin azuciyana,
Amma Kuma ganin deeni da jidda da nayi a yanzun ya sake zaburarmin da buri na, Amma Kai me kake gani,

Numfasawa baba yayi sannan Yace' to Masha Allah ba abinda zance Sai Allah ya tabbatar muna da mafi alkhaeri, ya hada mana kansu,

Da Amin Abba amsa sannan yace " da naso a hadata da Sadiq shida yake saurayi to ganin tafiyin sabo da deeni tasa nace ayi da deeni kawai,

Baba yace" haka ne Kuma nasan inshallah bazamuyi danasanin wannan hadin ba, Abba yace " inshallah, sai dai wani hanzari ba gudu ba me zai Hana mu bar maganarnan a tsakaninmu tunda ita hauwa'un Bata kammala sakandire ba, kaga zuwa lokacin da take daf da gamawa sai a fadamusu daga Nan afara shiri ko ya kagani?
          Hakanma yafi tunda kaga Shima maisunan manya auren nashi bai wani Dade ba, abba yace to hakan za'a yi inshallah.

Nan suka tsayar da magana akan sai jidda ta shiga aji shida sannan,
Kuma basu

****************

A daya bangaren kuwa Koda yayah deeni ya koma gidanshi ya tarar da gimbiyar hakimce tana cika tana batsewa kadan take jira ata6ata ta fashe, ganin hakan y sanyashi wucewa direct zuwa dakinshi Yana shiga toilet ya zarce domin y watsa ruwa,
Ya dauki tsawon lokaci a bayan gidan kafin ya fito daure da fari Kar din towel a kugunshi, yayinda yake goge kansa da k'aramin, a gefen bed  ya sameta sai faman karkada k'afa takeyi, Yana tsaye jikin mirror Yana feshe jikinsa da turarukan sa masu tsananin k'amshi tace' honey magana zanyi dakai, Ina jinki, yanzu abinda kayi ka kyauta min kenan?

Dago kansa yyi ya kalleta cike da son Karin bayani, tace' Ina kukaje da jidda?
"Azbir arenna"
Kai tsaye ya Bata amsa da haka,
Kwalalo ido tayi cike da firgici tace azbir fa kace? Eh akwai matsala acikin yin hakan ne?
Ya fada lokacinda yake kokarin Sanya rigar baccinsa,

Jin shiri Bata amsa Mai ba yasanya shi jiyowa Yana dubanta tare da nufar Kan bed din, Sheshekar kukantane ya ratsa dodon kunnenshi matsota yayi sosai a jikinshi yace to me Kuma akayi na kuka?
Cike da kissa take magana "nidai kada ka sake fita da yarinyar Nan wlhi na tsaneta Kuma banson kana ra6arta,

shiyasa kenan Kika hanata shiga bandaki tayi alwala?

Bata tsammaci Jin wannan maganar daga gunsaba shiyasa ta
fara dabir dabir tana neman amsar bashi, daga karshe dai sai cewa tayi "to ai itace Bata nemi shiga daga ciki,
"Yace to naji"
Ita Kuma sallarfa?
Me yasa Bata shigo daga ciki ba alhalin Kuma ana kallo afalon?

BAN TSANESHI BAWhere stories live. Discover now