chapter 21

241 15 0
                                    

♠♣♠♣♠♣♠♣
     ♠♣♠♣♠♣
            ♠♣♠♣
                  ♠♣

*BAN TSANESHI BA*

♠♣♠♣♠♣♠♣
      ♣♠♣♠♣♠
            ♣♠♣♠
                 ♠♣

*story and written by*
*Asmau jafar*
  *(Ummu abdulhakim)*
             &
*zainab mukhtar*
        *(ummu maryam)*
*Aminan juna 👭🏻*

🅿️-2️⃣1️⃣

________________Su baby na gidan har 10 Amma Yaya deeni shiru kakeji bashi ba alamarshi gasu hajara sunyi bugun qofar sun jijjiga kamar su balla qofar amma su baby sunqi budewa.

Hafsat ce ta kawo shawarar su kura umma kawae tunda dare saiyi yakeyi, sunkirata Kumatabasu tabbacin zata turo Sadiq ya dakkosu,

After some couples of minutes sai gashi ya iso gidan, zaune akan 3 sitter ya tarar da hajara ta Dora qafa daya Kan daya tana girgiza, wuceta yayi ya nufi hanyar bedroom din jidda dan sau kusan uku yana sallama Amma shiru taqi tankashi ya daukama ko ba kowa a parlour saida ya shigo ya ganta zaune hakan yasa ya shareta dan kuma yaji labarin irin iskancin da tayiwa mutane.

Su baby na ganinshi suka miqe daman Kuma da shirinsu, gaisheshi sukayi su duka har jidda, amsawa yayi tareda cewar su tashi suje dare nayi,

Jidda na zaune gefen gado ganin sun miqe ai nan ido ya raina fata, Dan kuka sosae ta fashe da ganin hakan yasanya Yaya Sadiq yace to su zauna ya kira Yaya deeni Dan ya fahimci harda tsoron hajara a ikin kukanta,

Bugu biyu yayi Yaya deeni ya dauki wayar tare da karawa a kunnenshi,

"Assalamu alaikum,

Daga daya bangaren aka amsa da,
"Wa'alaikssslm,

"yaya gani gidanka fa umma tace a dakko su baby Kuma ga auta nan sai kuka takeyi kana Ina ne?

Kallon Salim dake gefenshi yayi sannan yace ku wuce kawai ba nesa nake ba gani a gidan Salim,

A'a gasky Yaya ka dawo gida sannan mu wuce dan fa hankalin jidda ba'a kwance yake ba beside ma dare ya riga da yayi, Kuma inada uzurin da zanyi kafin inje gida,

Kashe wayarshi yayi batare da yacewa Sadiq komai ba.

Miqewa yayi yayiwa Salim sallama ya nufi hanyar fita bin bayanshi Salim yayi suka fita tare,
Sai da deeni yashiga motarshi sannan Yaya Salim yace"kayi hakuri deeni da duk abinda ya faru da Wanda zai faru, Allah yaga niyarka nason kayiwa iyayenmu biyayya inshallah zai kawo maka mafita, Allah yabaka ikonyin aldaci atsakaninsu, daga haka ya juya ya koma cikin gidan, yayah deeni ya dade zaune a motar Yana tunani Allah yasani dai shi bayaqin jidda kamar yanda Kuma bayasonta a matsayin Mata saidai qanwa, amma Kuma ya kasa gane abinda ke damunshi, Kuma ga dukkan alamu Salim ya dauka auren jidda da aka sakashi ne musababbin damuwarshi, shiyasa yake bashi hakuri, to ko indai haka ne to har a ranshi yaji ba dadi dan ko dan salim yakamata ace ya danne damuwarshi tunda jini ba wasa bane, sai dai shi duk ba wannan bane Kuma idan za'a ritsashi da wuqa to saidai akasheshi bazaice ga abinda ke damunshi ba, ajiyar zuciya ya sauke sannan yayi wa motar key yabar gidan,

Yaya Salim najin fitarshi a gidan ya sauke boyayyiyar ajiyar zuciya Dan Shima dai har ga Allah baiyi naam da auren nan ba musamman dayaga kwata kwata amininshi baya ra'ayin abin,

Amna Kuma mezaiyi saidai yabisu kawai da du'a'i.

Har ya qaraso gidanshi yana tunane tunane sai dai babu wani solution daya fitar, horn yayi mai gadi  ya wangale masa gate din ya kutsa a ciki,

Yana shigowa falon saida gabanshi gabanshi ya fadi ganin hajara a hakimce,

"Sannun ka baqin munafuki algungumi burinka ya cika ko?
Nace burinka ya cika ko ka auro yarinyar nan hankalinka ya kwanta?

BAN TSANESHI BAWhere stories live. Discover now