chapter 9

298 17 0
                                    

♠♣♠♣♠♣♠♣
     ♠♣♠♣♠♣
            ♠♣♠♣
                  ♠♣

*BAN TSANESHI BAH*

♠♣♠♣♠♣♠♣
      ♣♠♣♠♣♠
            ♣♠♣♠
                  ♠♣

*Story and written by*
*Asmau Jafar*
*(Ummu abdulhakim)*

          &

*Zainab mukhtar*
*(ummu maryam)*
Aminan juna👭🏻

Special thanks to sa'aderht madoubee, zainab shantali, & sis hauwa jafar much luv sisters🥰

Wannan page din sadaukarwa ne gareku sis juwairiya barda, sis adama aliyu, mom sa'aderht madoubee
Ku wataya kuyi yanda kuke so dashi  iya wuya ana tare 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

🅿️0️⃣-9️⃣

          Sauri sauri, gudu gudu, haka ta shirya Dan Kar ya karaso Bata gama shirinba yace anfaea fitar dan ko make up batayiba powder kawai tasaka sai kwalli da man le6e,

Tana saukowa Yana sanyo Kai a parlourn gaisheda umma yayi Yace' to muje ko? bai ko zaunaba haka suka fita duk farinciki ya cikata,

Har suka Isa ba Wanda yace uffan acikinsu sai Dai jefi jefi takan kalleshi tayi murmushi Dan yau dadin da takeji bazai misaltuba,

Wurin wasan yara ta nufa yayah deeni na kallonta aransa yake cewa Anya ko jidda lafiyarta kalau me zatayi a wurin wasan yara baice komai ba dai, ga mamakinsa kuwa yaga ba abinda Bata hauba wani abin yayi dariya wani Kuma yayi murmushi,

Zuwa can Kuma yaga ta dawo gunshi tace' am.. yayah
Gira ya daga mta alamar ya ne?
Shagwa6e fuska tayi
Tace' yayah Dan Allah kadan yi min video da wayarka in munkoma gida in nunawa su umma da baby,

Da hannu yyi Mata nuni da camera  man da ya kirawo yake daukar duk wani motsinta duk ta juya ta juyo sai ya Bata flasher, tsalle jidda tayi cike da farinciki ta rungume yaya deeni tace' wow thank you so much my sweet broda💋

Ta juya ta koma inra take taci gaba da wasanninta,   sai dai abinda Bata saniba tun juyawarta ya ciro waya yafara yimata video,

Haka ma agurin ball duk Yana ci gaba da daukanta Bata saniba ga camera man kawai take mayarda hankalinta,

Wani big surprise da jidda ta gani shine Koda suka Isa wurin swemingpool din ya biya kudi akan Kar abar kowa ya shigo sai ya gama abinda yakeyi ya bar gurin,
Tsabar Jin Dadi rasa Ina zata Sanya Kanta tayi, kafafunta kawai ta Sanya acikin ruwan tana wasa dasu kasancewar  Bata iya ruwa ba Amma duk da haka sai da ta Dan jik'a tufafinta da ruwan Dan Sanya hannunta tayi tana dukan ruwan suna fallatsomata in ta jik'a fuskarta sai ta sake dibar wasu ta wanke fuskar gabadaya,

Yaya deeni Yana gefe zaune akan kujera Yana ci gaba da yimata videon har sai da yaga ana gab da magariba sannan suka haura sama shida Mai hoton Dan ya wanke Masa hotunan,

Koda jidda ta hangoshi kafin y k'araso ma ta mik'e tsaye Yana zuwa sai cewa yai" to ai kinsha iska sai ki tashi mu tafi  haka,

tace' Tau Yaya sai da suka tsaya Nan ya yimata takeaway Yakima say Mata popcorn sannan suka fito,

*******************

Karfe bakwae saura baby ta dawo gidan cike da zumudin ta bawa jidda labarin yanda bikin ya tsaru ta Kuma ce Mata an baro ta a baya da batajeba ai turus tayi Jin umma tace' jidda ta fita da uncle deeni,

Nan fa tafara gunaguni Wai anje ba da ita ba,

***************

Direct gidan shi ya wuce da ita Dan baiso ya rasa jam'i a bakin get ma ya sauketa ya wuce masallaci ita Kuma ta karasa ciki da k'afa,

BAN TSANESHI BAWhere stories live. Discover now