chapter15

280 12 0
                                    

♠♣♠♣♠♣♠♣
     ♠♣♠♣♠♣
            ♠♣♠♣
                  ♠♣

*BAN TSANESHI BA*

♠♣♠♣♠♣♠♣
      ♣♠♣♠♣♠
            ♣♠♣♠
                 ♠♣

*story and written by*
*Asmau jafar*
  *(Ummu abdulhakim)*
             &
*zainab mukhtar*
        *(ummu maryam)*

🅿️-1️⃣5️⃣

.....ya dauki aqalla 3 hrs da dawowa sannan ta shigo gidan,
"honey sannu Ashe kadawo, ka ganni sai yanzun wlhi muna gidan qanwar momy ne kasan sha'anin biki sai a hankali murmushi yayi Mata sannan yace "hakane Kam, tashi tayi ta shiga uwar dk yayinda shi kuma ya fito harabar gidan kabiru driver yabaiwa kudi yace yayo Mai take away sannan ya dawo ciki.

A falo ya isketa Zama yayi Akan kujerar da take tare da janyota ta fado jikinsa, zagayeta yayi da duka hannunsa tare da Kai hancinshi Yana shinshinar wuyanta,
Cike da shagwaba tace" honey na gaji fa, bakaga yanzu na dawo ba Allah duk agajiye nake,

"Ni dai uhm uhm tunda Kika fara hidimar bikin Nan fa kusan sati kenan ai nayi qoqari" ya fada ba tare da ya fasa abinda ya keyiba,

Cigabada aika Mata zazzafar wasa yayi kasancewar masu aikinta basa shigowa Nan Da sun gama aikinsu suna bangarensu, 

Knocking din qofar da sukaji ne ya dawo dasu hayyacinsu, a kasalance yaje ya bude kabiru driver ne ya dawo, karbar sakon yayi tare da rufe qofar ya dawo ciki,
Kinkimarta yayi yayi daki da ita, tun tana zillewa har ta fara karbar saqon ta dawo ta bashi hadin Kai Dan Yaya deeni bana wasa bane a wannan fannin.

Sun dau tsawon lokaci suna gudanar da Abu daya kafin daga bisani Kuma su hkr,
Kwance yake Yana maida numfashi, a haka dai y hakura ya yunqura zuwa bandakin Dan tsarkake jikinshi, har yakai qofar toilet din ya juyo yace "babyna jeki ki dakkomana takeaway nan kafin in fito yunwa nakeji sosai,

Yana fada ya shige toilet din sai dai har ya fito batako motsa ba bale yasaka ran zata tashi,
Tsane jikinsa yayi tare da murza body lotion dinsa, turarukansa masu tsananin k'amshi ya feshe jikinsa dasu sannan ya doshi hanyar fita daga dakin
Yana cewa "ki sameni a dinning table sannan ya fice,

***********

Kwanci tashi yau gashi saura 2 month su jidda su fara zana jarabawar *waec* dinsu sosai ta mayarda hankalinta Akan karatu duk da wannan karon Bata saka ran samun kyauta agun Yaya deeni ba, Amma dai ta dage Dan tasan amfanin tane, Dan yanzu kwata kwata ma yadaina sake Mata fuska, to daman ya Muke Yan sarki tunda dai tun can tana jin tsoronshi tunda ba kullum yake sakin fuska ba bale yanzu da ya qara zamar Mata tamkar wani dodo,

Yau ma kamar kullum zaune take a falon umma tana game da wayar baby Dan itama zuwa  yanzun ansaya Mata waya saboda sun shiga University,

Umma ce ta shigo Falon tana cewa "jidda yau kenan yan jarabar karatun Basu kanki ko?
Kai umma Wai Yan jarabar, ta fada tana dariya,

Ah toh Yan jarabar Mana tun da gashi yau har ansami damar buga game,

Dariya jidda tayi sannan tace "umma daga daki fa nake na gaji da karatun Nan shiyasa na karbo wayar baby,

Suna cikin haka saijin sallamar Bala sukayi bayan sun gaisa da umma ne yake cewa "hajiya ana sallama da wata acikin yaran gidan Nan ,

Toh ikon Allah wacce daga cikinsu?

Toh gasky bai Fadi sunan ba hajiya, Amma dai Ina kyautata zaton auta yake nema Dan yanda ya misalta min inaga itace,

Kasanshi need Bala?

BAN TSANESHI BAWhere stories live. Discover now