chapter 3

338 19 0
                                    

♠♣♠♣♠♣♠♣
     ♠♣♠♣♠♣
            ♠♣♠♣
                  ♠♣

*BAN TSANESHI BA*

♠♣♠♣♠♣♠♣
      ♣♠♣♠♣♠
            ♣♠♣♠
                 ♠♣

*story and written by*
      *Asmau jafar*
*(Ummu abdulhakim)*

               &

*zainab mukhtar*
      *(ummu maryam)*
Aminan juna👭🏻

SPECIAL THANKS TO ANTY HAUWA JAFAR

Sis Adama aliyu,sis juwairiya barda, doctor maryamah, and sis zainab shantali qawa ta gari, muna godiya sosae da sarhinku Allah yabar qauna💃🏻💃🏻🥰🥰

🅿️0️⃣3️⃣

Alh Ibrahim sani shine cikakken sunan mahaefin jidda mahaifiyarta haj Aisha all Ibrahim dai abokin alh mu'azu ne tun yarinta Kuma makwabtan junane Shima yyi karatunshi sai dai iya secondary School yyi yafada harkar kasuwanci Yana saida dangin kayan kitchen, matanshi biyu haj sa'a itace uwargida yaranta hudu Yaya muh'd shine babba sannan anty Fatima sai Yaya Salim sai autanta rabi'u,

Haj Aisha Kuma tanada yara uku duk matane sadiya itace babba sai anty nafisa sannan auta jidda,

yanayin kasuwancin Alh mu'azu ya mayardashi birnin kebbi Yana zaune da iyalinsa a unguwar G R A,

akwana atashi Yana Kai ziyara a garin Jega gurin iyayenshi Kuma bbu abinda y ragu a amintakarda KE tsakaninshi da alh Ibrahim hakan yasa y Yankee hukuncin siyama alh Ibrahim gida kusa da nashi sai da ya gama tsare tsaren  komai sannan ya sanardashi duk da baeso komawaba Amma hk y hakura Dan amincinda KE tsakaninsu duk da dai Shima alh Ibrahim Yana da rufin asiri daidai gwargwado sai dai baikai alh mu'azu ba,

Yaran sun taso da HADIN Kai sosai Suna matuqar qaunar junansu Kai bazakace ba Yan uwan juna bane, anty hajiya, anty kubra, anty asiya, anty Fatima, anty sadiya da anty nafisa duk sunyi aure sun hayayyafa, rabin rayuwar jidda duk a gidansu deeni ne kasancewar hajiya batada wata ya mace qarama agabanta sai tadauko Yan jikokinta Mata suke zaune tare,

Ynzu haka su biyu ne agabanta baby yarinyar anty hajiya wacce taci sunan hajiya zainab sai hafsat yarinyar anty kubra,

Kasancewar su sa'annin juna da jidda yasa take yawan zuwa gidan Daga qarshema can Takoma da kwana,

yaya deeni da Yayan jidda yaya salim abokan junane na qut da qud kome zasuyi tare sukeyinshi hatta aure Rana daya akayi aurensu,

Hjy Aisha wacce suke Kira da mama da uwargd  Haj sa'a wacce suke Kira da maman jidda suna da matuqar fahimtar juna sa6anin kishiyoyin ynz da ba abinda suke nema sama da Suga sun daukaka dayar Kuma ta wulaqanta, ynz haka Haj sa'a kaf unguwar Kai harma da yan uwa duk maman jidda ake kiranta dashi,
Kasancewar tun haehuwar jidda itace komai nata hatta akwatinta da komai nata Yana dakinta inba ynzun da su baby suka dawo hannun ummaba da kadan kadan kayan jidda suka fara Zama gidan umma har yazamna rabin kayanta na gidansu rabi Kuma  na gidan umma,

Jidda ta taso cikin tsantasr kulawa da soyayya ba ga mahaefanta Mata ba Baga mazan ba ga yayunta Maya da maza kowa dai auta auta,

Yayah deeni yakasance Yana matuqar qaunar jidda ko aiki ya fita sai ya dawo Mata da tsaraba hakan yasa itama take bala'in sonshi, in Kuma tayi ba daidaiba da ance za'a gayawa yah deeni to fah ynzun ne zakaga tafara kuka tana magiyar Kar afadamai, tun wani lkci data zubarda abinci ya Sami bulala ya zaneta to fa shikenan ta shiga tsoranshi

Duk da hakan baisa anyi sakaci da tarbiyartaba,

Yaya deeni babban likitan yarane a federal medical center ya hadu da hajara ne lokacinda ita yayar hajarar take jinyar yaronta a asibitin to kusan kullum hajara ce take zaryar kawo msu abinci,

Tun ganin farko dayayi Mata ya kamu da matsanaancin qaunarta
Dan shi Daman can Yana son wayayyiyar mace Mai ilimi uwa uba Kuma aji,

Tun da can Hajara....

Mu hadu anext page DOMIN Jin ynda zata kaya😂😂

More com

More typing🤸🏻‍♀️🤸🏻‍♀️

Comment      
    And
Share pls🙏🏼
Luv u all🥰🥰

BAN TSANESHI BAWhere stories live. Discover now