chapter 4

331 19 0
                                    
♠♣♠♣♠♣♠♣
     ♠♣♠♣♠♣
            ♠♣♠♣
                  ♠♣

*BAN TSANESHI BA*

♠♣♠♣♠♣♠♣
      ♣♠♣♠♣♠
            ♣♠♣♠
                 ♠♣

*story and written by*
      *Asmau jafar*
*(Ummu abdulhakim)*

               &

*zainab mukhtar*
      *(ummu maryam)*

🅿️0️⃣-4️⃣

Tun da can hajara tana da rawar Kan tsiya sai dai duk da hakan baisa tayi saurin kar6ar deeni a matsayin masoyiba duk da irin dunbin son da take yimasa acewarta sai taja masa aji,

     Hajara'yar babban ma'aikacin gwamnatice masu fada aji da suka Tara Kuma suke Kan Tarawa..
Alh isah kenan da matarshi Haj Khadija asalinsu 'yan jihar zamfara ne aikine ya kawosu a jihar birnin kebbi,
'Ya'yansu biyu rak Daga it's hajara sai yayarta anty siddiqa,
Iyayensu na matuqar qaunar su kasancewar su kadai Allah yabasu komai sukayi daidai ne agaresu,
Anty siddiqa tayi aure da yaranta biyu, Yasir da nusaiba, tana auren wani attajirine alh aminu suna zaune a aliero estate wannan kenan.

Hajara takasance wayayyiyar macece Maison komai ace itace akan gaba hakan yasa ko qawance bata yarda tayi kowaba sai Dan wane da wane,
Shiyasa ma Bata da qawaye da yawa
Nadiya, salima sai Kuma zee sune manyan qawayenta sai dai tafi shiri da Nadiya acikinsu,

Sai dai abinda Bata saniba tun lokacinda ta gabatar wa qawayenta da deeni amatsayin Wanda zata aura zee ta k'yasa ta Kuma Sha alwashin qulla mu'amala dashi ko ta halin ya ya,

Basu wani dauki lokaci Mai tsawoba hajara ta gabatar dashi gurin iyayenta aka bashi iznin turo iyayensa dasuka gana  akasaka ranar biki wata biyu rak akasaka kasancewar duka bangaren biyu kowa y shirya,

Yayinda Yaya Salim yake neman ma'u 'yar gidan anty salma qanuwar mmn deeni,

Duka bangaren amare da angwaye sun shiga hada Hadar biki da ynda zai bikin kasance
Hakama ta bangaren jidda,hafsat, da Kuma baby,
Sun gayyaci Yan school dinsu da dama.

Biki na sauran sati daya ne da misalin qarfe 2 da rabi Yaya deeni yashigo gidan direct part dinshi ya wuce Dan ya watsa ruwa,
'Jim kadan ya fito cikin kayan Shan iska White shirt da three quarter ya doshi sashen umma Don yin launch,

Zaune a tsakiyar dakin ya tarar dasu suna gardaman Wanda za'a fara yiwa zanen fulawar idan sun je wurin Mai  lallen,
'Da sauri jidda ta tashi tayo kanshi tana fadar "yayah deeni Wai bani za'a fara yiwa lalle ba inji baby?

Baby tace" uncle mun girmetafa, babba ya kamata afara yiwa,
Hafsat tace "eh uncle in qare mna sai ayimata tunda itace qarama,

Dariyar Umma dake saukowa qasa sukaji sannan tace"ai sai ku hakura afara yimata tunda itace qarama Kuma da qarami ake farawa,

Yaya deeni ne ya rusuna ya gaeda umma a ladabce sannan ya Dora da cewar "to tunda babba ake fara yiwa to duk sai anfara yiwa jidda tunda kunsan cewar auta antynkuce domin qanwar mamanku ce,

Haba wa bai ko qarasa rufe bakinshiba jidda ta fashe da wata iriyar dariyar qeta sannan ta Dora da cewar  " yayah ka gayamsu su dinga cemin anty Daga yau,
Dan jidda badae son girma ba,

Murmushi kawae yayi ya nufi dinning area batareda yace uffan ba,
Ai kuwa su hafsat mezasuyi inba Dariya haka suka sakota agaba suna k'yalk'yala dariyar qeta,
Basu suka Bari ba saida yayah deeni ya daka masu tsawa sannan sukayi tsit,

Yau ta Kama laraba Kuma ayaune za'ayi kamun amare.....

Ku ci gaba da kasancewa da mu donjin ynda zata kaya😜😂😂

More comment

More typing🤸🏻‍♀️🤸🏻‍♀️

Comments
       And
Share pls🙏🏼🙏🏼

BAN TSANESHI BAWhere stories live. Discover now