chapter 45

358 16 20
                                    


♠♣♠♣♠♣♠♣
     ♠♣♠♣♠♣
            ♠♣♠♣
                  ♠♣

*BAN TSANESHI BA*

♠♣♠♣♠♣♠♣
      ♣♠♣♠♣♠
            ♣♠♣♠
                 ♠♣
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION*🌞

( WE AIN'T PERFECT BUT WE'RE ALWAYS, TRYING OUR BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN  OUR READERS 💪)

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

P.W.A✍️

*story*
          *and*
*written*
    *by👇*
    
*Asmy Jafar*
*(Ummu Abdulhakim)*

               &

*Zainab Mukhtar*
      *(Ummu Maryam)*
*Aminan juna*👭🏻

*WATTPAD @Asmyjafar*

*DEDICATED TO👉🏼 RASHIDA, FATI, AMINA & ZAKIYA JAFAR (FARZ) SISTERS FOR EVER💪🏻*

🅿️-4️⃣5️⃣

_______Gudu yake shararawa akan titin sai wuce motoci yake yi, gefe guda kuma na zuciyar shi yana tunanin anya kuwa abinda yake niyyar aikatawa yayi dai-dai, tsaki yayi tare da dukan sitiyarin da hannun shi, tare da sauke ajiyar zuciya, ɗayar zuciyar shi na karfafa mishi har tana yimai tuni da halin da ya shiga jiya da yanda ya kwana azabce,  kar ya kwana yayi tare da yin parking sannan ya ciro wayar shi ya latsa wasu numbobi a wayar shi tare da kara wayar a kunnen shi, ringing biyu tayi a ka ɗauka, ba tare da ya tsaya amsa sallama ko gaisuwur da ake yi mai a dayan bangaren ba yace "ki same a waje, daga haka ya katse kiran.

Ta ɗauki mintuna sannan ta fito tana waige waige by kasancewar akwae motoci da yawa a gun, horn yayi mata hakan yasa ta fara ƙoƙarin nufar inda ya ke zaune a mota.

Front seat ya buɗe mata hakan yasa ta shiga ta zauna, tana ƙoƙarin gaidashi ya tada motar kawae ya yi reverse ya bar harabar gun, idon ta a ƙasa sai da suka ɗauki hanya sannan tace" yaya ina kwana! Ko kallon ta bai yi ba hakan yasa tayi shiru, tana so ta tambaye shi inda zasu je tana tsoro dan ganin ba fara'a sam a fuskar shi gashi ita kuma suna tsaka da lectures, gaban tane ya fadi lokacin da taga sun shigo layin gidan shi.

Duk da ta tsorata amma bata nuna mishi ba sai ma ƙoƙarin saita kanta da tayi sannan murya a sanyaye tace"  amm yayah dama excuse na dauko fa muna tsaka da karatu ne, ban ma zata zamu bar school ɗin ba kuma komai nawa yana can na baro. Ta faɗa lokacin da yake kokarin shiga gidan dan tuni har an buɗe masa gate ɗin.

Parking yayi a harabar gidan inda aka tanada dan ajiye motoci, fitowa yayi sannan yace mata fito muje, daga haka yayi tafiyar shi.

Fitowa tayi tabi bayan shi jikin ta a sanyaye, tana gudun ta sake yi mai musu wata matsala ta shiga musamman yau da taga ba wasa a fuskar shi sam bai da fara'a, haka tabi bayan shi har cikin gidan.

A falo ya zauna hakan yasa itama ta zauna a nan, ruwa ya nemi ta dakko mai fridge, ba musu ta miƙe ta nufi gun fridge din ta dauko ta ajiye a kusa dashi sannan ta juya zata dauko mai cup yace "ina zuwa? Cewa tayi, " zan je in kawo cup ne, girgiza mata kai yayi sannan yace "miƙon kawai, dawowa tayi tare da ɗaukar gorar ruwan ta miƙa mishi, haɗe hannun ta da gorar yayi ya riƙe tare da janyota jikin shi.

Kwantar da ita yayi a kan shi tare da rungume ta sosai a ƙirjin shi, take wani sabon feeling ya taso mishi, ƙoƙarin yi mai magana ta shiga yi, sai dai tana buɗe baki da zummar yin magana ya cafke lips dinta ya shiga yi musu tsotsar lolipop tuni ya hargitse ya fita hankalin shi itama ya fara hargitsa ta, ɗaukar ta yayi zuwa bedroom din shi ya shimfiɗe ta ya cigaba da ruɗa mata jiki, wasanni na fitar hankali ya shiga yi mata dan gudun kar ta kawo mishi matsala, ai koh tuni ta sake ta miƙa mai ragamar komai musamman da ya fara sucking dinta ai kuka ta sakar mishi har da shiɗewa tuni ya ɗauki hanyar shi da yake mararin bi ta kai, sai lokacin ta dawo hayyacinta saboda wani zafi da ya ratsa ta, tuni ta sakar mishi kuka amma ina shi kam baiko jinta bare ya ɗaga mata ƙafa musamman yanda yaji ƙanwar tashi zammmm🤭 ga kuma sharrin maganin da yasha a fura, ya ɗauki tsawon lokaci yana abu ɗaya sannan ya samu nutsuwa ya koma gefe yana maida numfashi yayinda Jidda kuwa ai ko hannun ta kasa ɗagawa tayi zuwa lokacin har kukan ma ya tafi sai dai ajiyar zuciya da take saukewa akai akai na wahala.

BAN TSANESHI BAWhere stories live. Discover now