Shɑfi nɑ 35 & 36

10 1 0
                                    

🐝
🐝🐝
🐝🐝🐝
🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝🐝🐝🐝

       *_ƙᴜᴅᴀ ʙᴀ ᴋᴀ ʜᴀʀᴀᴍ_* 

             🐝🐝🐝🐝🐝🐝
                      🐝🐝🐝🐝
                          🐝🐝🐝
                              🐝🐝
                                  🐝

*_❝Imɑm Shɑfi'i yɑ ce: "Zinɑ bɑshi ce, 'yɑ'yɑ mɑtɑ ke biyɑ. Idɑn kɑ biyɑ dirhɑmi dubu kɑyi dɑ 'yɑr wɑni to kɑi sɑi ɑnyi dɑ 'yɑrkɑ kyɑutɑ.❞_*
≪━─━─━─━─◈─━─━─━─━≫
 

_Written by:_
           *Sɑdik Abubukɑr*

_Wɑttpɑd @sɑdikgg_

https://lafazinnishadi.blogspot.com

👮👮👮👮👮👮👮👮👮
*Wɑnnɑn lɑbɑri kirkirɑrre ne dɑ bɑi shɑfi kowɑne mɑhɑluki bɑ. Idɑn sunɑ ko siffɑ sukɑ dɑce dɑ wɑni, to ɑkɑsi ɑkɑ sɑmu. Bɑnyi dɑn cin zɑrɑfin wɑni bɑ.*✍️
👮👮👮👮👮👮👮👮👮

*_Shɑfi nɑ 35 & 36_*

Zainab ce take kwada sallama, wato makwabciyar Anty Sakina, wacce ta taba ganin Humaira a can baya ta fito daga gidan lokacin Anty Sakinar ba ta nan. Har ma ta shiga gidan ta duba ko Anty Sakinar tana gida ne? Sai ta ga Usman ne shi kadai har ma ya nuna rashin jin dadinsa. Ina fatan masu karatu sun tuno da wannan rana.

To da ta yi sallama ba a amsa ba sai ta karaso cikin gidan daf da kofar falon, nishin mace ta ji, irin alamar ana tarawa da ita. Gabanta ne ya yanke ya fadi, da sauri ta yo baya ta fita daga gidan tana salati da sallallami.

“Oh! Na shiga aljanna babu hisabi ni Zainab, Allah ya taimake ni da ban bude musu labule ba. Ikon Allah! Yau kuma Sakina soyayyar ce ta motsa da rana haka?”

Zama ta yi a dandamalin rumfar kofar gidanta tana jira zuwa jimawa kadan ko waya ne ta yi wa Anty Sakinar game da aron jakar da za ta karba.

Shi kuwa Usman ya haye ruwan cikin Humaira, jijjiga ta yake sosai, sun jima suna ta abu daya ta hanyar sauya salo da style iri-iri har sai da suka samu gamsuwa da juna sannan ya daga ta. Mikewa ta yi a kwance kan kujerar domin ta huta, kimanin mintuna goma sha sannan ta tashi ta watsa ruwa ta sabunta kwalliyarta. Usman ya ba ta abin da zai ba ta ya sallame ta, likaf ta saka ta fito.

Zainab na nan zaune ta hangi fitowar Humaira fuska a rufe da likaf, ba ta gane ta ba sam saboda saurin da take yi ta bar layin kada wani ya ganta. Tsakanin mamaki ne ya lullube zuciyar Zainab, ta rasa wane irin tunani za ta yi, idan ta fara wannan sai ta saki ta kama wancan. Sake-sake ne kala-kala birjik a ranta, amma abin da ya tsaya mata a rai biyu ne; ihun da ta ji lokacin da ta shiga gidan da kuma wannan macen da ta fito fuskarta a rufe. To shin wacece wannan din? Kuma mene ne dalilin rufe fuskarta? Wadannan tambayoyin ne tsaye a zuciyar Zainab, a ranta take cewa,

“Idan har ba Anty Sakina bace ke waccan mu'amalar da Usman dazu, to babu shakka wannan matar ce.”

Zargin da ya fara karfafa a zuciyarta kenan, amma domin ta kore zargin tare da tabbatar da gaskiyar lamarin, sai ta lalubi lambar wayar Anty Sakina ta kira. Daga kiran Anty Sakina ta yi da cewa, “Don Allah Zainab ki yi hakuri mantawa na yi ban kawo miki jakar ba lokacin da zan tafi aiki, har kin shirya kenan?”

Juyawa Zainab ta yi ta dubi kofar gidan Anty Sakina sannan ta ce, “Laah! Kada ki damu ai tafiyar yamma zan yi, har kin ma dawo ban fara shiri ba.”

“Okay, to idan kuma kina son ki hada kayayyakin tafiyar ne da wuri, ki yi magana idan Usman bai fita ba sai ya ba ki, na fito da jakar tana nan a falo. Ki duba idan yana nan ki ce nace ya ba ki.”

ƘUDA BA KA HARAMWhere stories live. Discover now