Shɑfi nɑ 45 & 46

5 1 0
                                    

🐝

🐝🐝

🐝🐝🐝

🐝🐝🐝🐝

🐝🐝🐝🐝🐝🐝

       *_ƙᴜᴅᴀ ʙᴀ ᴋᴀ ʜᴀʀᴀᴍ_*  

             🐝🐝🐝🐝🐝🐝

                      🐝🐝🐝🐝

                          🐝🐝🐝

                              🐝🐝

                                  🐝

*_❝Imɑm Shɑfi'i yɑ ce: "Zinɑ bɑshi ce, 'yɑ'yɑ mɑtɑ ke biyɑ. Idɑn kɑ biyɑ dirhɑmi dubu kɑyi dɑ 'yɑr wɑni to kɑi sɑi ɑnyi dɑ 'yɑrkɑ kyɑutɑ.❞_*

≪━─━─━─━─◈─━─━─━─━≫

_Written by:_

           *Sɑdik Abubukɑr*

_Wɑttpɑd @sɑdikgg_ 

 👮👮👮👮👮👮👮👮👮

*Wɑnnɑn lɑbɑri kirkirɑrre ne dɑ bɑi shɑfi kowɑne mɑhɑluki bɑ. Idɑn sunɑ ko siffɑ sukɑ dɑce dɑ wɑni, to ɑkɑsi ɑkɑ sɑmu. Bɑnyi dɑn cin zɑrɑfin wɑni bɑ.*✍️

 👮👮👮👮👮👮👮👮👮

*_Shɑfi nɑ 45 & 46_*

Humaira na nan zaune inda ta kifa kanta, sai ga kawayen Ruky nan su uku sun iso wajen da take, “Salama alaikum, ya ya na gan ki ke kadai zaune kin kifa kai? Lafiya kuwa?”

Guda ce daga cikinsu kenan wacce ake kira Laila ta yi wannan maganar, yayin da Humairar ta dago kai da cewa, “Wallahi dai kam kin ganni kaina ke dan yi mini ciwo kadan, ya ina mutuniyar ne, na gan ku ku kadai?”

“Yo mu ma ita muke nema, mun yi tunanin ko kuna tare.”

“Hmm! Na kira wayarta har sau uku tana shiga amma sai ta yi rejecting; daga karshe sai ta kashe wayar. Amma ki kira ta ko za ki sa'a ta amsa.”

“Kamar ya kenan ban gane ba? Rukyn kika kira ta yi miki rejecting? To bari ni na kira ta din.”

Wayar ta dauko cikin sigar gadara da nuna isa hadi da kwarin gwiwa ta lalubo lambar ta danna mata kira, dakiku kalilan na'ura ta fara magana kamar haka, “The number you are calling is switch off; please try again later thank you.”

Cike da mamaki Laila ta zaro idanu ta dube su, ba ta ce komai ba sai ta sake lambar a karo na biyu, kwatankwacin abin da ta ji a farko shi ta sake ji; hakan ya tabbatar mata da abin da ta Humaira ta fada gaskiya ne.

“To ita kuwa ina ta shiga haka kuma ta kashe wayarta? Babu damar a ji ko a ina take; anya kuwa lafiya?”

Humaira ta yi murmushi me cike da takaici sannan ta ce, “Ku kwantar da hankalinku duk a inda take lafiyarta kalau, za ta dawo, watakila wani ne ya dame ta da kira shi yasa ta kashe wayar.”  

“Anya kuwa, ai da wahala ki nemi Ruky a waya ba ki same ta ba, ni dai na fi tunanin ko wani abin ne ya same ta amma Allah Ya kiyaye.”

“Hmm! Kodayake addu'a kika yi, amma ni na fada muku lafiya lau take kuma za ku gani.”

“To shi kenan Allah Ya tabbatar da alkairi.” To wannan bamgaren kenan. 

Ita kuwa Rukyn na can Usman yana jagwalgwala ta yadda yake so; yana ta bare gyadarsa akanta; sai da ya yi ya gaji don kansa sannan ya daga ta. Mintuna kamar biyar tana kwance tana hutawa, sannan ta mike ta mayar da kayanta; kallon ta kawai Usman yake, ya kura nata mayun idanuwan nan nasa yana nazarin yadda ya ji ni'ima a tare da ita. Duk da cewa ya saba harka da mata iri-iri, amma wannan ya ji ta ta musamman ce. Sam bai yi tunanin za ta yi dadi da armashi haka ba; "Lallai ba kowanne abinci ba ne ake gane dadinsa ta hanyar ganin ido kawai, sai an dandana. Wannan yarinyar da zahirin da kuma  badinin duk ta hada, babu shakka za mu yi harka da ita sosai."

ƘUDA BA KA HARAMWhere stories live. Discover now