Page Fifty One

660 86 73
                                    

👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Zeeneert*💕

Zeeneert@wattpad

*Page Fifty One*

Sojojin dake harabar gidan tun sanda Mamin tasaka ihu suka taho apartment din suna bubbuga kofa dankaiwa koma menene yake faruwa acikin gidan dauki anma sam su Mummy basujisu bare suje subude sabida gabadaya hankalin su dake kan halinda Mamin take ciki adaki,gakuma karar bubbuga kofar dakin dasuketayi non stop da zai iya hanasu jin na sojojin. Ana cikin hakane kuma sega dirin motoci na tsayuwa a kofar gidan suna dallo cikin gidan da hasken motar ayayinda suka hau sakin horn babu kakkautawa.
Gabadaya se attention din sojojin yakoma can kuma.

Baba me gadi dahar dashi akazo bakin kofar apartment dinsu Mamin da gudu yanufi gate anma sede tunkan ya isa anfara jijjiga gate profusely kamar za aballata.

lekawa yayi tadan space dinda ke tsakanin gate din dan ganin suwanene. Idanunshi dasuka sauka kan Muzammil da Soldier's dinsa abaya besan sanda ya wangale gate din jiki na rawa ba. Muzammil dashine keta jijjiga gate hakanan kallo daya zakamai kasan hankalin shi a mugun tashe yake kobi takan Baba maigadin beyiba yanufi apartment dinsu Mami da gudu ayayinda wasu daga cikin Soldiers din suka bishi a baya wasukuma sukayi surrounding gidan baki daya fully kitted with their weapons. Yana isa apartment din Soldiers da already ke gurin suka budemai hanya cikin girmamawa. Tura kofar yayi jin arufe besan sanda ya shambi kofar da kafaba in roar yace

"Why is the goddam door closed? Break it immediately!!!!!!..."

Jiki na bari Soldiers din sukazo suka balla kofar cikin yan mintuna yashige ciki. Yana isa kofar dakin Mummy dayaga duka ahalin gidan suntaru gabadaya sunata bubbugawa suna kwala kiran Mamin Ammi da Nana se kuka suke hankali tashe bugu uku yama kofar ta bude yatura da kafa ya wangaleta. Idanunshi ne suka sauka kan Mami da tunda Gardawan sukaji ana horn akofar gidan suka saketa sukaje suna leken window ganin Baba Maigadi yabude gate sojoji nata tultulowa cikin gidan hankalinsu yatashi suka fara kokarin balla windows dansu gudu Mamin ta rarrafo daga kan gadon danbatama da karfin iya tashi tanufi kofa anma sede tana isowa tsakiyar dakin taji energy dinta yakare,kafafunta da gabadaya jikinta sunyi mata nauyi. Jinkuma ana kokarin balla kofar sekawai tazauna agurin tana hawaye,ko tsunman dasuka toshe bakin nata dashi takasa cirewa bare tadamu dacewa half vest da underwear ne kawai suka tsira a jikinta.

Cikin sauri Muzammil yacire Khakinsa ya karaso ya rufa mata ayayinda yakeceda Soldiers dinsa dake biye dashi abaya in roar

"Follow and catch each and everyone of them inbahaka ba karku dawo gidannan!!!" ganin Gardawan sunsamu sun balla windows din sunata dirka kafin yasa hannu ya since tsunman dasuka rufe mata baki dashi while surveying tako ina ajikinta to see if sunyi mata illan kafin yasa hannu ya kamo fuskarta cikeda kulawa yana kallon cikin idanunta da idanunsa dasuka canza launi sukayi jazir yace

"It's okay I'm here now...." Mami kamar jira take sekawai tafada jikinshi tasaki sabon kuka mai saiti.... Muzammil besan sanda yasa hannu ya rungumeta sosai cikin jikinshi ba cikeda tausayawa ayayinda ya yalumshe idanu yashiga shafaaa bayanta soothingly batareda ya iya cewa komaiba,shikanshi bukatan me rarrashin yake dan Allah kadai yasan zugin da zuciyar shi keyi yanzu haka!

Tun bayan faruwar incidence din ranar Launching ceremony din kamar yasani apart from Soldiers dayayi assigning surika zuwa suna kwana agidan inbaya gari yasaka spies suna watching movement din mutane around the house sanin cewa koma suwanene behind the attack inzasu dawo dole sesun sake dawowa sun sake surveying yanayin gidan. Bayan isansa Maiduguri around 9pm yafito daga wanka kenan yana shiri zaidan kwanta bacci yahuta kafin 12am sufita night patrol sega kiran daya daga spies din,bayan sungaisa ne spy din kesanar dashi yaga movement din bakin fuska tun karfe takwas na dare akusa da gidan kuma shi gaskiya yana suspecting dinsu shine yakira yasanar dashi. Take hankalin shi yatashi ayayinda yayimasa godiya yace inyasake ganin wani abu yasanar dashi kafin sukayi sallama ya katse wayar. Immediately yakira Soldiers da yayi assigning suna kwana agidan inbaya gari yace suje da wuri yau inbahakaba sukankai 10 to 11pm haka kafin suje anma kobayan dayayi hakan seyaji hankalinshi gabadaya yaki kwanciya,he was feeling sooo restless sekawai yayi deciding yataho Damaturun. Haka yahau shiri bazato ba tsanmani yasanar da Soldier's dinsa yace suma su shirya suka dauko hanyar Damaturun. Sunshigo gari kenan sega spy din yasake kiransa yasanar dashi cewa anyi attacking gidan yakumaji ana ihu anma besan menene asali yajanyo ihunba wannan yasake daga hankalinsa yasake tashi,yasanar da drivers din motocin su kara speed din motar harsuka iso gidan! yanzu da ace besa azo ana spying around the house in disguise ba even after security dayakara bayan incidence dincan damai zai faru?and what if spies din basuga movement na mutanen sunsanar dashi bafa? What if he didn't arrive on time? besan lokacinda ya rimtse idanuba cikin sauri because he don't even want to imagine what would have happened!abu dayane yasani! Whoever is behind all this scandal will surely pay for it! bazai sake iya numfashi mekyau ba seyabi ma Mami hakkinta! He can tolerate and forgive anything anma banda messing up da family dinshi, especially not someone like Mami da in aka tabata kamar antaba ruhinshi ne!

CAPTAIN MUZAMMILWhere stories live. Discover now