Page Thirty Nine

476 50 18
                                    


👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Zeeneert*💕

Zeeneert@wattpad

*Page Thirty Nine*

Da asuba Muzammil daya tashi yin sahoor be wahalar da kanshi irin na jiya wurin hada tea yana asararshi ba.  Direct Amira yakira awaya hakanan sam baiyi tunanin kiran Ummi sabida sanin halinta. seta tsigaleshi tsaf akan ai kullum tanacemai yadinga maida hankali yana koyan little abubuwa makanshi sabida ba kullum zai zamanto kana tareda meyi makan ba anma yaki maida hankali and he's actually not ready for such taunts.

Ringing biyu Amira tayi picking call dinsa bakinta dauke da sallama. Muzammil amsawa yayi tareda fadin "Likitan gidan mu" tura baki Amira tayi gaba kamar tana gabanshi tace "bawaninan Hamma nibabu ruwana dakai" tsaf Muzammil yagane laifin sa amma seyayi kamar beganen ba yace "Subhanallahi danayi laifin me Yar Amirmira?" Amira tayi kwafa tace "shekaranjiya kace min daka iso DTR zaka kirani kabani update amma baka kira ba,nazo nayita kiranka nida nadamu Hamma amma baka picking,i sent several messages on whatsapp suma bakayi reply ba" Muzammil yayi murmushi yace "tobagashi yanzu na kiraba?" Amira tasake tura baki gaba tace "Bayan seda kagama shanyaniii...." wannan karan dariya Muzammil yasaki yace "Okay fine I'm sorry but believe me it wasn't intentional Sis. Bana kusa da wayar kika kira dana dawo kuma dare yayi sosai i thought you must be sleeping shiyasa nace zanbari seyau daganan kuma sena shafa'a gabadaya. And about sending me message on whatsapp aikema kinsan I'm not usually active there so ban ma gani ba" Amira takyabe baki tace "You always have a way of saving your self" dariya sosai Muzammil yayi yace "Toh ya school? How's studies? Yakuma shirye shiryen finals kikace immediately after sallah zaku fara koh?" Amira tace "Eh. Everything is fine Hamma. Ya ramadan?"

Muzammil yace "Alhamdulillah" Amira tace "Allah ya amshi ibadunmu toh" tare sukace "Amin" kafin Amira tace "So now give me the update I've been wanting to hear Hamma. How are things going on between you and sister in luuuu?" Muzammil besan sanda yasaki wani lallausar murmushi ba,yashiga shafa suman kanshi yace "Nothing serious Amira but there's a little progress dai compared to randa suka dawo" excitedly Amira tace "Are you Serious? Tell me about it please meya faru?" Muzammil yace "she brought me food yesterday night yaukuma tagaishe ni Amiraaa. She said barka da shan ruwa"......Muzammil yayi maganar his tune showing how happy and emotional he's at thesame time.

Yakarada "even though I'm sure it wasn't out of her own accord. Bazai wuce wanine yamata magana ba but who cares Amirmiraaa? What matters is Mami tamin magana yauda bakinta after long 6years" inkaga Amiraa tsabar farin ciki kace alkawarin gidan aljanna akayi mata. Tana tsakiyar yin sahoor Muzammil yakirata but she's not even sure if zata iya cigaba da cin abinacin ma after the call,labarin da Muzammil din yakawo mata gabadaya yagama cika mata ciki yakore dukwani yunwa datake tartare dashi,tace

"Alhamdulillah,Alhamdulillah,masha Allah. I'm so happy to hear this Hammah" Muzammil na murmushi yace "I know Amira. I can testify this from your voice" Amira seda tagama murnar me isarta sannan akahau ba ma Muzammil shawara tace "Yanzudai Hamma just because tagaisheka karkace zaka dinga pressuring dinta seta kulaka kasan Sister inluuu darashin son takura. Inmukayi wasa agarin neman kiba semu samo rama. Everything is a gradual process,just keep following her the way she wants insha Allah ahankali bond din zaidawo kamar da"

Muzammil yace "I'll try insha Allah Amira" Amira tace "And pray too,kadage da addua Hamma most especially in this holy month. Karoki Allah ya kawo abun cikin sauki and I'll also pray too" Muzammil har lokacin murmushi yakeyi yace "Insha Allah Amira. Thank you so much for always being there" Amira asanyaye tace "we're in this together Hamma. Kamanta nice silar komai?" Lokaci guda Muzammil yatsuke fuska kamar wanda Amirar na gabanshi ne yace "Zaki fara koh? I'll hang up this call now" cikin sauri Amira tace "Yi hakuri nadaina Hamma" sekuma suka saki dariya atare yace "do you even know why i called?" Amira tace "Haba aini daman nasan dole akwai wani abu ba following call dina kayiba" Muzammil yayi dariya

CAPTAIN MUZAMMILWhere stories live. Discover now