👨✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨✈️
Written by *Zeeneert*
*Zeeneert*@wattpad
*Page Twenty Eight*
Yajima nan tsugune,seda yaga tsirarrun mutane masu wucewa sunfara zuwa suna tambayar sa ko lafiya sannan yatashi jiki sanyaye,his heart so heavy yajuya yabar cikin airport din yakoma cikin motarsa.
Koda yashiga motar kansa yadora kan stirring motar yanajin zuciyarsa nayimasa wani irin nauyi,he still can't bring himself to believe cewa Mami suntafi without getting to see her after all the efforts he made. Jiyake Kamar yayi fiffike yabi bayansu,jiyake kamar yakoma cikin airport din yayi booking next flight dazaije Sweden yazauna a Lagos yajira lokacin yabi bayansu anma yasan inyayi haka toh ta tabbata he's a selfish person tunda tafiyar tasu it's solely because anason Mami tayi going far away from him,anaso tayi moving on from past dinta dasuke ganin shine silar komai toh kuwa inyace zaibisu aikaman anyi ba ayi bane,kamar anyi gudun garane an tadda zago and more over he wouldn't ever want to ruin Abbas effort,inyayi hakan kamar rashin kunyane da cin fuska,inyayi hakan bewuce yasake rura wutar tsanar dayake masa ayanzu ba.
Yasan living with the guilt cewa Mami is seeing him as her culprit will not be easy,yasan rayuwa babu ita akusa dashi ba abubane mesauki ba,yasan zeyi kewarta day and night,yasan bazai sake son wata Mace kamar yanda yake Son ta ba and he don't even know how long it'll take for them to return but he don't mind waiting,even if it'll take forever bazai damuba indai Mami ce. Wayarsa dake kusa dashine tashiga ruri,dago idanunsa dasukayi jazir yayi ahankali yadaura su akan wayartasa.
Ummi ce kekira,lokaci guda wani irin tausayin mahaifiyar tasa ta kamasa, she's been sick and worried about him hakanan tunda yabaro Damaturu taketa kiranshi bai dagaba sannan ko ayanzun baya tunanin zai iya dagawan dankuwa yasan tanajin sautin muryarshi zata gane halin dayake ciki and that will only worsen his and her situation. Barin call din yayi yagama ringing yayanke sannan yatura Mata sako
"I'm perfectly fine Ummi and I'm sorry for troubling you. Ina Lagos I'll come straight home when I'm done here insha Allah"
Yatafi kan layin Mami a WhatsApp yashiga tura Mata sako itama,yasan it's not necessary and she might not believe him anma bazai gajiya ba wurin nuna mata he cares,loves and will forever love and care for her
Ga abunda sakon ya kunsa
Nasan kozan kwana Ina baki hakuri ba lallai ya Isa goge dimbin laifuffukana agurinki ba amma bazan gajiyaba........ I'm sorry, I'm sorry for disappointing you, I'm sorry for not fulfilling all the promises I made, I'm sorry that being your precious person I turn out to be the person that hurts your feelings all the time,I'm sorry for not saying goodbye but believe me I tried my best wurin ganin munhadu kafin kutafi Allah ne beyiba..... I'm sorry for everything Mami and I'll keep saying sorry harzuwa ranar da zuciyarki zata amshi ban hakurina because I won't despair! and I'm never given up on US..........even if the wait will take like forever....
