Page Fifty Five

379 50 6
                                    

👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Zeeneert*💕

Zeeneert@wattpad

*Page Fifty Five*

Abu dayane yarage mishi ayanzu yaje ya janye maganar dayayi wa Abba Babba shima kuma se inyaje sallah Yola.

***
Captain Abbas nabarin hospital din kiran layin Muzammil yashiga yi shima anmasedai har missed calls fiyeda ashirin babu wanda yayi picking. Sekawai yashiga arranging helicoptern dazai kaishi Damaturu immediately. Komai na kammaluwa kuma yakira barracks dinsu dake can Damaturun yace atura motar dazata daukoshi daya sauka takaishi gidan Muzammil. Yasan inbazuwa yayi personally yasameshi yasanar dashi halinda ake cikiba bazai taba daga wayarsu dagashi har Chief dinba harsai ya cinma burinsa which might be too late!gashi shibawani option din gareshi ba currently

Around 11: 30pm haka Muzammil na zaune parlour yatasa TV agaba yana kallon SunnaTV anma gabadaya hankalinsa bayakan tafsirin da Malamin yakeyi. He still cannot believe everything has ended between him and Mami kuma shine dakansa yayiwa Abba alkawarin ya rabuda ita har abada. Yananan zaune yaji kamar mota tatsaya akofar gidan cankuma sega shi ana knocking kofarsa. dafari sharewa yayi atunaninsa Soldiers dinsa ne kuma bayason damuwa amma jin door bell ring din ya tsananta yasa dole ya tashi yaje yabude. Bakaramin mamaki yayiba ganin Captain Abbas a tsaye dede lokacin kuma yaji wayarsa dake ajiye kan three seater tahau ruri,juyawa yayi yana kallon inda wayartake as if daga inda yake tsayen zaiga mai kira

Captain Abbas ne yafidda shi a reverie dinshi tahanyar cewa "Oh so dagaskene wayartaka na taredakai dagawa ne kawai bazakayi ba" Muzammil yadawo da dubanshi ga Captain Abbas yace "What are you doing here?" Captain Abbas da is almost pissed off yace "Isn't it obvious bayan kaji na ambaci ana kiranka baka picking?" juyawa Muzammil yayi zaikoma ciki,Captain Abbas yace

"Look Mannn. I'm not here to enjoy seeing you ignore me and the Chief's endless calls but rather inform you what's currently going on. The Cheif was poisoned by the RTP chairman and he's now seriously ill at the hospital" Muzammil besan sanda yajuyo afirgiceba jin abunda Captain Abbas din yace
Captain Abbas yakarasa inda yake tsaye yana gyada masa kai yace "Yes he was threatened with his life because of your actions" Muzammil hankali tashe yashiga maimaita kalmar "Innalillahi wainna ilaihi rajiuun. When did all this happen?"  Captain Abbas yace "Over 24hours now" nan yamasa bayanin yanda RTP Party chairman din yaje yyi threatening Chief of Army briefly kamar yanda Chief din yasanar dashi

Muzammil yafurzar da iskan bakinsa hankali tashe yace "But why didn't anyone inform me about it?" Rai bace Captain Abbas yace "Kabada access din afada maka dinne?" Muzammil yace "He could have sent a text" wani kallo da Captain Abbas din yamasane yasashi hargitsa suman kanshi yace "Where is he and how is he?" Captain Abbas yace "At the hospital and his situation is getting worse every passing minute" Muzammil yace "Kace 72hours yabayarko?" Gyadakai Captain Abbas yayi

Muzammil yayi kwafa yace "Shikenan! I'll put him is his right place. Zaisan ni yatabo" Captain Abbas yadafa kafadun Muzammil yana girgizamasa kai in disagreement yace "This's not the right time for all this Umar. Bawai ina goyon bayansu baneba dan Allah kadai yasan menake ji gameda mutumin nan yanzu haka azuciyata but most importantly Chief's life is at stake. The only thing we should focus on right now is yanda zamuyi muceto rayuwar sa even if it means bowing to those Monsters,for the sake of Chief....."

Kallon Captain Abbas Muzammil yayi in disbelief sannan strictly yace "I'm not bowing to anyone and you're not doing that too" yajuya yanufi inda wayarsa ke ajiye a parlourn determinatively yana fadin "I'm bringing an end to this right this moment"

Binsa abaya Captain Abbas yayi hankali tashe yana tambayarsa meyake shirin yi,damuwarsa daya karyaje yayi wani abunda zaisake putting life din Chief din in danger

CAPTAIN MUZAMMILWhere stories live. Discover now