Page Forty

445 47 13
                                    


👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Zeeneert*💕

Zeeneert@wattpad

*Page Forty*

Abunda besani ba shine shikanshi Alhajin yanada doubt akan Hajiya Naja'atun dan yana fita parlourn yadube ta cikeda tuhuma yace "What's with you suddenly? Meya faru yau kike daddaga murya sabida nace bazanje Damaturu ba bayan you'd be the last person to do this inda adane?" Hajiya Najaatu tace "Toh aida kace Alhaji. Yanzu da da aiba daya bane and isn't this what you want? Naga akullum innace bazan shiga cikinsu ba fada da korafi kakeyi toyanzu danayi ra'ayin kaina nace zanje dinkuma memakon kayi farin ciki sekahau tuhumata? Haba da Allah,waikai komai nayi seka disa ayar tambaya akai fisabilillahi?"

Alhaji yace "Aikema kinsan ba abanza nake tuhumar taki ba. Nidake duka munsan what you're capable of doing sabida selfish motives dinki and i just hope instinct dina is wrong this time you're not after something bad dan wallahi inwani abu yazo yafaru dabai gamsheniba i won't take it likely with you and I'm very serious about it kindaiji nafada miki" Alhaji yakarashe maganar strictly ayayinda yatashi yabar mata parlourn batareda yajira cewartaba.

Harara Hajiya Naja'atu tabishi dashi aranta tana ayyana "Aikuma sekayi" kafin tatashi tawuce nata dakin dantama Hajiya Sarah albishir. Aikuwa koda takira Hajiya Sarahn tafada mata murna sukahauyi tare,Hajiya Sarah tace "kai barka abu yazo ta hannun sauki" Hajiya Naja'atu takwashe da dariya tace "Kibari kawai karkiso kiga muzuran dana dingayi. Abunki da abu yazo a bazata. nikaina mamakin yanda nahada one plus one lokaci guda nadingayi,yo opportunity ne da muke nema yasamu aikinga kuwa bamwayi wasa dashi ba" Hajiya Sarah tace "kinyi kokari gaskiya yanzu sekuhau shiru kinga daganan ma in akwai bukata seku dan tayamu bincike akan case din Baban Amal ko za asamu adace" Hajiya Naja'atu tace "Aikedai kwantar da hankalinki kawai aminiya. Muda yaro zaidawo tafin hannun mu nanbada jimawaba?aise yanda mukayi dashi kawai" sekuma suka kwashe da dariya atare.

Acan bangaren Sagiruuu kuwa yana isa gida koda Walida tazo tarbarshi tana ganin yanayin shi tasan ba lafiya ba. Sannu dazuwa tamishi ayayinda tajashi suka karasa cikin parlournsu suka zauna tana tambayarshi meya faru.

Babu boye Sagiruuu yahau bata labari dan Walida ce abokiyar shawararshi akoda yaushe,including family issues danshi baya tunanin akwai abunda zai boyemata agamedashi. Toh menene ma bata saniba? Moreover she's also a family yau intace zata mai gori akan wani abu ai akanta tayimawa.

They share and solve each and every problem that comes their way

Yace "Hajiya cewai zasu bini Damaturu launching ceremony dinsu Mami itada Khadija" wara idanu Walida tayi tace "wace Hajiyar?" Dankuwa koda wasa batayi mamakin na Khadijan ba sena Hajiya sanin cewa bata taba ganinta a family function dinsuba

Sagiruuu yace "Hajiya dayadai dakika sani Baby" Walida curiosly tace "Toh anma suna shiri da Mummy kafin sukoma Sweden ne daman?" Girgizakai Sagiruuu yayi yace "i dont think so yanda kikaga bata shiga cikin mu tunda kikasanta haka take tunda can ma. I'm not even sure if tasan Mummy a fuska" Walida tace "Ikon Allah toh meyafaru tace zataje all of sudden?" Sagiru cikeda damuwa yace "That's what i can't seem to understand too anmadai for sure there's a motive behind it" Walida tace "A'a Baby bekamata kayi zarginsu without a reason ba" Sagiruuu yayi humming yace "Do i even need another reason bayan wadanda nakedasu abaya?" Walida tace "Still dai. Annabi yakoyar damu mudinga kyautata ma junan mu zato. Yes we can't trust them and at thesame time bekamata mu zargesuba. The only thing we can do about it is we should be cautious. Nasandai duk wani abu dazasuyi bazai wuce akan issuen Hamma Muzammil da Khadija bane ba and I'm sure Hamma will handle them yanda yakamata. Matsalar Mami ne yanzu she might see things and misinterpret it the way it shouldn't amma bakomai zankirata in mata bayanin komai and i think it's high time tatashi tayi fada akan abunda takeso and may be by doing that asamu Khadijan tayi giving up tahakura da Hamman"

CAPTAIN MUZAMMILWhere stories live. Discover now