Page Forty Three

400 57 29
                                    

👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Zeeneert*💕

Zeeneert@wattpad

*Page Forty Three*

Setaji gabadaya kafarta tayi mata nauyi takasa tashi sekawai tayi deciding tagaisheshi dukda kuwa har ranta batayi niyaba! Kawai neman haryar dazai dauke wadannan mayun idanun nasa akanta tasamu tatashi takoma daki takeyi

Tadaga idanu tadubeshi sama sama kamar yanda takeyi tunda tafara gaishe fuska ba yabo ba fallasa tace "Ina kwana" shima fuskar ba yabo ba fallasar hakanan kamar jira yakeyi yace "Bazan amsaba. In abokin ki Sadiq ne ai basai kin tsaya kinyi tunani ba kafin kiyi deciding ki gaisheshi ko akasin haka..."

And Mami has so many answers that will suite his words anma tayi deciding tayi shiru kawai. Talura yabi other ways dazai ga bacin ranta beyi nasara ba shine yakeso suyi rigima tana fada yana fada yana ganin bacin ranta yanajin dadi and she's not ready for that. Kome zaiyi yayi but she'll always act smartly and never in his favour again. Anriga anshata tawarke!

Muzammil dukda taki kulashi be hakura yace "Bakiji ina magana bane?" Yanda kikasan da dutsi yake magana haka Mami tayi

Can yace "wato ga mahaukaci koh? Ina magana kinmin kunnen uwar shegu" nanma shiru bata kulashiba.

Se yayi humming trying to surface his anger and jeolousy yace "Ina su Mummy?" atakaice Mami tace "Basu tashiba" humming Muzammil yakumayi yana girgizakai in disbelief yace "oh ashema kina jina maganar abokinnaki nedai bakyaso muyi sabida ba damuwar ki bace damuwata ce nida Allah yadauramin son ki nake kuma kishinki koh? Harda su wani yimashi girki separately wato ga DAN GWAL yazo?"

Muzammil yayi maganar yana emphasising on the word "Dan gwal" kishi so evident in his voice sannan yashiga kallonta intently yace

"Wai me kike nufi damune Mami?nasandai koda akwai burbushin son yaron can azuciyar ki bekai wanda kike miniba. Yes nasan nine silan destroying komai dake tsakanin mu abaya and i know I've wronged you in so many ways but I've apologised!babu irin hakurin da banbakiba hakanan akullum cikin bada hakurin nan nake anma still kinki kibude zuciyarki kima intentions dina kyayawar fahimta bare kiyafe min. i dont know why you always point my actions towards negativity!am i that bad to an extent a idanunki dakike tunanin there's nothing good that'll come out from me? Aiko kafiri yatuba Allah yana yafemasa,haka mazinaci,haka mashayi. No matter how ample zunubin bawa yake so far as ya tuba ALLAH yana yafe masa bareke dakike baiwarsa,bareni da laifin nawa agareki bekai girman nasuba dukda i still find it hard in my heart to believe cewa yafiyar ne kika kasa yi. Or are you punishing me for my deeds? Or are you testing me to see if all I've been saying for the past six years were the truth? Gwadani kikeyi kiga if I'm worthy of being forgiven?"

Ya numfasa

"Fine then! Test me until you're satisfied,take as many years as you want,take as long as you want i don't mind for you'll always find me worthy and sticking to my words. Like I've always said

'I'm never given up on us. It just has to be US in the end'

Muzammil yakarashe maganar yana kallon cikin idanunta intently cikeda utmost sincerity,sincerityn da ko kadan Mami takasa hangoshi sabida zuciyarta data rufe tahanata karban gaskiya kamar yanda yafada

Yace

"Abudayane bazan iyamiki alkawari zanyi tolerating ba shine ganinki da Yaroncan. I can't act blind seeing you with him! kai bama shi kadai ba dukwani da nasan yanada wani intention akanki apart from civility sabida inada kishi Mami,inada tsananin kishi akan abunda nakeso. Nasan konace zan kwatanta bazan iyaba because this's something i can't control and i hope zakiyi min wannan uzurin,i hope you'll count it positively and not negatively acikin test dinda kike yimin"

CAPTAIN MUZAMMILWhere stories live. Discover now