Page Twenty Seven

541 66 15
                                    

👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Zeeneert*

*Zeeneert*@wattpad

*Page Twenty Seven*

Sanda suka isa gida Mummy tagansu ba karamin mamaki tayiba,karasawa tayi tana tambayar Abba ko Lafiya ganin Mami nata kuka inda Abba yamata bayanin komai.

Mami dakejinsu cikin kuka tace "Don Allah kuyi hakuri Mummy da Abba,nasan kunyimin wa'azi nakuma nuna muku nadauka nakarbi kaddara anma putting it into practice abun yagagara,dukyanda naso incire Hamma araina inyi moving on nakasa anma kusake bani lokaci insha Allah a day will come when I'll forget him and everything that happens completely" Abba yace "Babu komai Mamana,take your time we know it's not going to be easy daman and no matter how hard it's we're going through it together" haka yacigaba da lallashinta even though shima yana bukatan Mai rarrashin nashi.

Da dare Mummy seda ta tabbatar Mami taci abinci tayi bacci sannan tanufi dakin Abba donta gyara musu kafin yadawo sanin cewa daga masallaci a irin wadannan ranakun can gida gurinsu Hajiya Mami yake wucewa yayi hirar darensa se after 10 yadawo anma sedai tana shiga parlournsa tatarar dashi zaune deeply in thought. Da mamaki Mummy takarasa gefensa tazauna tana fadin "Bakatafi can gida ba daman?" Abba yatashi daga jinginar dayayi da kujera yace "Bantafi ba Fatima Sagiru ne kawai yaje yau, Mamin tayi bacci ne?" dandama tunda Sagiruu yazo gari suke zuwa tare most at times.

Mummy tace "Tayi" sekuma ta numfasa tace "Yanzu ya maganar makarantar Mamin? Wani shawara kayanke?" Abba yace "Tunanin danake tayi kenan tundazu Fatima. Shawarar dana yanke bansaniba kozaiyi miki kobazai miki ba anma I think it's the best thing for Mami" Mummy curiously tace "What have you decided?" Abba yace "Aganina Mami needs a change of environment for her to move on quickly tunda abun yagagara anan so i decided we move to Sweden all" Abba yadubi Mami intently yanason reading expression dinta anma ganin yakasa yace "kintuna nace miki Yaya Hanif(Daddyn Sweden) yayi requesting muyi partnership a Bussiness dinda nakekan taimaka masa naqi nace kawaidai I'll help him to see everything is settled se indawo gabadaya gida kwanaki?" Gyada ma Abba kai Ummi tayi tace "Natuna" Abba yace "I think I'll just accept his offer now and work with him" Mummy numfasawa tayi tace "Naji decision dinka kumani banida matsala dahakan,I know you're doing it for the betterment of our Daughter anma sauran Ya'yan mu fah?do you think they'll be happy rana tsaka ace subar asalinsu dakomai sukoma wata kasa da zama which means starting a new life all over? Ama ajiye wannan agefe because tunda su Ya'yan mu duk abunda mukadaurasu akai shi zasuyi anma su Hajiya Mami fah? Anya zasu yarda dawannan decision dinnaka Yaya?" Abba yace "Nasan convincing them will not be easy but I'll have to no matter what maganar Yara kuma bana tunanin it'll make any difference to them tunda canma kamar gidane,ga Ummi,ga familyn Yaya Hanif, Naina da Fa'iz gakuma Hafsa dakecan danata iyalin itama. Even if it'll make a difference toba sosai ba and we're not going there forever believe me,kawai Sonake Mami ta wartsake tayi accepting reality tayi facing nata Rayuwar" Mummy tace "Shikenan intafiyar itace alkhairi Allah yasa su Hajiya Mamin su yarda" Abba yace "Amin ya rabbi"

Adaren yakira Daddy yafada Masa duka halin da ake ciki dakuma plan dinsa and he said thesame thing as Mummy,yace "Banida matsala da decision dinka because you're doing it for the betterment of Mami anma kana ganin su Daddy zasu yarda kuwa?" Abba yace "they'll, I've to convince them Yaya" Daddy yace "Shikenan kafarayimasu maganar anma don Allah kada kanuna musu asalin dalilin dayasa kayi deciding zaka koma can,banason abunda zai daga musu hankali. Just show them you want to go there and start a Bussiness with Yaya Hanif for sometime in still basu yarda ba se inzo muga yanda za'ayi" Abba yace "Toh insha Allah" the following day dasafe yashirya yaje yasamu su Hajiya Mami bayan sungaisa yasanardasu kudirinsa anma baifada musu dalilinsaba.

Aikuwa take suka banzatar da zancen Hajiya Mami tace "Kana zaman zaman ka cikin Yan uwanka asiri rufe rana daya kace zaka tattara kakoma wata uwa duniya akan wani dalili?to banyarda ba Allah ma baiyarda ba" Daddy rai bace yace "Wani kudine ma zaije nema bayan wanda Allah yabamu duka Maryamaaa? Companyn dayake kula dashi anan dakuma tafiye tafiyen dayake yi yanama Private companies aiki duk bai isheshiba seya hada dukiya dawani?" Abba dakanshi ke kasa yanajin iyayen nasa araunane yace "Daddy ba wani daban zanhada dukiya da bafa. Yaya Hanif ne" Daddy yace "koma da wanene banyarda ba. Kasarnan ne bazaka bariba Mu'azzam!kamishi magana inya yarda kuyi companyn anan inkuma yafi ganewa shisaican din sekai kazo kayi naka anan,Aibawai bazaka iyayi kai kadai din baneba"

CAPTAIN MUZAMMILWhere stories live. Discover now