Page Thirty Two

506 69 23
                                    

👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Zeeneert*

*Zeeneert*@wattpad

*Page Thirty Two*

Chief of Army tsaf yalurada halinda Muzammil din yashiga lokaci guda dukda kuwa this's not the face expression he expected from him sanin halinsa nason bada taimako a irin wadannan situations din,jiki sanyaye yace da Muzammil "I'm sorry nayanke shawara batareda nayi consulting dinkaba,gani nayi bawanda zan iya trusting da wannan aikin irinka sannan kuma nayi la'akari da irin son taimakonka,I thought you'll be happy with my decision.." Muzammil yagirgizakai yana fadin "Stop saying sorry please Abbu!I'm not angry in anyway and apart from being my Chief you're my elder,you're like a Father to me so dukwata decision daka yanke akaina nasan is for my growth but are we really going to continue like this?" Muzammil yakarashe maganar ayayinda yadubi Chief of Army din.

Chief of Army curiosly yace "I don't get your point" Muzammil  yace "I'm talking about transfer din dakamin zuwa Rindaw. Do you think this's the best solution for what ever is happening in this country? Am I really going to be transfering from one state to the other sabida nikadai ne able soldier acikin dubbanin sojojin dake kasar nan? Kafin ingama dawannan state din natafi wani mutane nawa zasu rasa rayuwakun su Abbu? Mutane nawa za'a saka cikin wani hali? And what if the criminals decides to go back to the state that were cleared tunda ancire tsaron da ake basu?" Ya numfasa yace "We've more than one thousand troops of soldiers akasarnan apart from wadanda suke training yanzu gakuma other security agencies Abbu. Sannan each and everyone of us is well paid,weapons ma ana sakinsu yanda yakamata kaida bakinka kafadamin Abbu then where is the problem? Nasandai bazakacemin mutanennan sunfi karfin mu bane ba because ko in numbers munfisu yawa barekuma azo ga batun capability..... All i'm saying here is whether we want to believe it or not most of us in the Army have failed this country,most of us are not doing the right thing,muna da kwamasho acikin wasu abubuwan dake faruwa akasar kuma duk bawani abu bane yajamana face son abun duniya da rashin kishin kasar mu da yarufe mana idanu muke abunda mukaga dama" yace "Ana tuhumar mu da rashin yin aiki diligently!sekaga a commander, a captain or any other high ranking officer da is expected to be with his team guiding them into doing the right thing anma sekaji yaushine awannan kasar gobe shine awancan kasar kokuma kasamu instead of him guiding his team into doing the right thing sekaga yanayin akasin hakan,Ana tuhumar mu da karban cin hanci and it all happens because allowances dinmu given to our team leaders baya reaching dinmu yanda yakamata,Ana tuhumar mu dayin harkar shaye shaye dayin lalata da yan tallah,Yan aiki da innocent yara mata kanana bayan mu yakamata muzame musu garkuwa mukuma hukunta masu irin wadannan halayen,Ana tuhumar mu da nuna banbanci tsakanin talaka damai kudi wurin bada tsaro dadai sauransu. For sure we cannot solve all the problems of this country alone but atleast be kamata ace matsalar daga bangaren mu tafito ba amatsayinmu na masu kula da tsaron jama'ar kasar gabadaya" Muzammil yakarashe maganar ayayinda ya sauke kanshi kasa yana karawa da "I'm sorry if all I've said sounds disrespectful but believe me l don't mean to question your decision Abbu, all I want is for you to look at it from my own perspective" Chief of Army da idanunsa kekan  Muzammil har lokacin fuskarsa expressionless yace "What do you think is the solution to this problems then?"  Muzammil yace "Many ways Abbu" sannan yashiga yima chief of Army din bayani dallah dallah
yace "Firstly if you stand as a leader and make some rules dakowa dole zaibi inaga hakan zaitaimaka Abbu. Kamar maganar indeligency dinnan mezai hana ayi making rule cewa every high ranking officer must be with their team all the time inbadai wani aikin gaggawa ne yasamesu ba?sannan ko aikin gaggawan ne zasu tafi dole suyi reporting kafin su tafin to avoid make-up stories sannan azama alarmed. Asaka cewa if missions are given to a team and they failed like three times then the team leader should be held responsible and his punishment will be putting him down ayi replacing dinsa dawani,inaga hakan will make every team leader yazama competitive yakumayi aiki da gaskiya dan bawanda zeso daga sama amaida shi kasa. About cin hanci da rashawa da nuna banbanci wurin bada tsaro tsakanin talaka da mai kudi inaganin in aka saka spies among the soldiers in each barrack, battalions da teams,checking points suna ganin abubuwan dake faruwa suna kawo rahoto ana punishing masu  wadannan halayen abun zai ragu. Maganar shaye shaye da lalata da Ya'yan mutane da ake fama dashi kuma inaga in aka rage barin Soldiers masu iyali nayin nesa dasu abun zai ragu kokuma inma yazama dole sesunyi nesa da gida din then ayi providing musu accessibility na accommodation with their family regardless of their ranks

CAPTAIN MUZAMMILWhere stories live. Discover now