Page Fifty

583 66 36
                                    

👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Zeeneert*💕

Zeeneert@wattpad

*Page Fifty*

Sadiq da bayan bayanai da promises din Mami yasa yaji yanzu he has no doubts bazaikuma sake bari wani tunanin yayi stopping dinshi from going forward ba,like she wanted he'll trust her till the very end for she's worthy of being trusted! haka kawai bazatayi insisting har haka ba if she's not fully sure about it

Yace "Wowwww....this feels surreal! Wai Maryama yau kecewa we're finally dating" Mami tayi dariya tace "Bakana min yanga ba....inkayi wasa se infasa" cikin sauri Sadiq yace "A'a yi hakuri Yan mata na bazan sakeba insha Allah" Mami tayi dariya tace "Better.....and yauwa na tuna Abba fa yace yanaso yaganka kafin lokacin zuwan su Daddyn in ba damuwa" adan tsorace Sadiq yace "Dagaske kike kowasa?" Mami tayi dariya tace "Kacika tsoro Sadiq.....kwantar da hankalinka bawani serious abu bane I'm sure bazai wuce tambaya zaimaka agameda plans dinka akan auren and everything ba....." Sadiq wani nannauyar ajiyar zuciya yasaki yace "toh barka and inform him that zanzo within last week of Ramadan" Mami tace "i thought you'll be in Sweden by then" Sadiq yace "Nooo yanzu batun komawana kwana kusa ya rushe ai. Jiya bayan mun rabu i was confused about everything and kinsan Ummi ce abokiyar shawarata,ina isa Zaria na kirata nafada mata komai from the very beginning and she was the one that convinced incire dukwani doubt araina inyi going ahead with this indai har su Abba sun bada approval dinsu inyaso semu sa abun a addua but still i was restless,like i wanted to be sure if Abba decides bazaizama wani matsalaba insauran family dinku suka samu labari and most importantly i wanted to be sure cewa the decision is mutual bawai forcing kanki kikeba shiyasa naita questioning dinki yau dakika kira but now i feel it's. Ita tace injira ayi tambayar asaka rana da komai inyaso se inkoma mufara shirye shirye gabadaya"

Mami tace "Toh Allah yasa hakan shiyafi alheri" Sadiq yace "Amin. Anma ke yaushe kikeso ayi auren? I mean the date you want" Mami tace "Nifa banki in akazo akayi tambaya bama adaura atake but nasan hakan zaiyi wuya anmadai kace musu karya wuce one or two months please..." Sadiq yace "Okay Mi lady" sekuma suka saki dariya atare,yace "Yauwa batun aikin ki kuma i think zannemi gida anan garinku semu zauna. Abba has spent so much on that Restaurant and I'll not forgive myself innazama nine sanadiyar rashin cikar burin sa nason ganinki kina aiki agurin kina achieving dreams dinki" in disagreement Mami tace "wannan ma ba magana bace Sadiq. kaikumafa? Aikinka fa?" Sadiq yace "wannan ba matsala baneba. Zan na zuwa inkoma" Mami ta girgiza kai tace "jiyanda kake magana as if a thesame country zamu zauna inhakan tafaru. Abeg be a Man Sadiq. If I'm your wife nine yakamata in dinga binka duk inda zakaje bawai kai ka biyoni ba. Dan Allah inzakayi taking decision agame damu karkabari soyayyar dakake yimin yadinga rufe maka idanu kanayin abunda will only be in my favour sabida ka faranta min kaika takura kanka,what will your Family think of me? Na tabbata cewa zasuyi na asirceka in akaga kana yawo from one country to the other just to see me,kai bakasan mentalityn yan arewa bane shiyasa and above all bautar aure nakeso inyi,nima i want to feel cewa I'm married bawai abaki kawaiba" Sadiq yace "i didn't decide without thinking about it Maryam. We're not doing this forever I'm planning to relocate to Nigeria sooner or later. Daddy batun yau yake damuna da maganar mubar Sweden ba,acewarsa we have no one there bekamata muna zaman kadaici ba bayan bawai family dinne bamuda shiba. He gave me an option,yace mukoma Egypt gaba daya komu dawo nan gida Nigeria and i apparently chose Nigeria. I feel i know my Mother's family more than na Daddy,sunsan dadina nasan dadinsu and i feel it's high time Daddy da danginsa suji wannan dadin suma zuwa hutu time to time isn't enough inyi bonding dasu sosai and there are more opportunities here. ga Ummi kuma is fond of Nigeria,akullum ba tada labari sena culture dinsu da traditions dinsu na burgeta shiyasa nake gani baza asamu matsala ba innace mata mudawo nandin. Dukdama kozan dawo din bayanzuba,i want to be fully prepared!banaso inzo inayi ma gwamnati bauta kuma i want to have my own clinic which i think hakan zaidauki atleast 3 to 4 years agaba in rai yakai shiyasa kikaga nakawo wancan suggestion din" Mami tace "I feel that's a good decision really.....amma dai batun zamana anan ka sokeshi. Na tare a Sweden din zaifi inyaso duksanda katashi dawowa Nigeria din semu dawo gabadaya and besides Abban dakake daga hankalinka akanshi yasan dole zanyi aure wataran kuma duk inda mijina yake neman abinci dole nan zan bisa" Sadiq yace "Toh Mi lady. If you insist se ayi hakan" Mami tayi dariya tace "Zaka fara kooo?" shima dariyar yayi sannan can yasake sighing yace "This still feel surreal wlhy....jinake kamar a mafarki" Mami cikin sigar zolaya tace "ko inzo inyi pinching dinka ne a fuskane? Inaga only then zaka yarda cewa dagaske ne ba mafarki ko imagination kakeyi ba" Dariya Sadiq yasaki yace "flying zakiyi kizo Zarian?" Mami da is still laughing too tace "kaidai kace kayarda inzo din mana kaga ikon Allah" Sadiq yace "A'a yizamanki. Nikinganni nan dukwani abudazai wahalar da Matata bason shi nake ba" Mami takwashe da dariya tace "Awwwwwwnnn masu Mataaaa" shima dariyar yasaki yace "kibari kawai. Finally zan huta da korafin Daddy da Hajiya Inna" Curiosly Mami tace "Korafin me?" Sadiq yace "Korafin infiddo da Mata inyi aure mana. Ashe haka Ashir ke fama dasu shekara da shekaruu bansaniba? ba garin Allahn dazai waye ba ayimana korafi da lecture akan aureba" Mami tayi dariya tace "Aigaskiya suke fada muku. Ace ganda gandan samari kamar ku kuncika musu gida kowa yakasa kama gabansa" Sadiq ya harari Mami kamar yana gabanta ne playfully yace "see you....waye yajamin delay din?" Mami tayi dariya tace "Naji nine...toh anma yanzu ai problem solved koh?saura Ashir and I'm sure shima anytime soon tunda ranar naji kace he'll be 30 next year"

CAPTAIN MUZAMMILWhere stories live. Discover now