Page Fifty Four

625 74 31
                                    

👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Zeeneert*💕

Zeeneert@wattpad

*Page Fifty Four*

Wannan shi ake kira da ga samu ga rashi! Yasan inyaceda Abba iya gaskiyarsa kenan he might consider it this time yayi duba akan lamarin tunda shine yatayarda zancen unlike adacan baya dayayi taking decision cikin bacin raii toh anma Amira kuma fa? What if Abba yayi deciding yasake bincike? What if yayi deciding yayi tracing locations dinda akayi chats din abaya yagano cewa a Nigeria ne akuma cikin gidansu dake Yola ba'a South Africa ba? What if hakan yasa asirin Amira yatonu? Take kuma wani barin na zuciyarsa yashiga raya masa cikin sauri

"NO! You can't let that happen! No matter what Amira should not be expose!" Wannan din wani alkawari ne yadaukarma kansa even if it means sacrificing all that he has anma sede hakan bazaisa yakiyin amfani da damarsaba koyayane ne ba! don haka seya sunkuyar dakai kasa yace "I'm sorry Abba" Abba yace "Karya kayi mana abayan kenan?the fact that you denied everything between you and Mami was all a lie?"

Abba ya furzar da iska trying to calm angern dayajima da burying dinsa albarkacin dangantakar dake tsakani dake kokarin sake tasowa yanzu yace "but did you have to let us go through all those troubles? Inkace kadaina son Mami kafasa aurenta akwai wanda zaiyi maka dole ne?kodama bakune kuka hada kanku ba?" Muzammil yadago cikin sauri yana girgizakai yace "Kosau daya bantaba ji nadaina son Mami ba Abba" Abba da mamaki yace "inkana sonta meyesa kayi abunda kayi abaya toh?" Shiru Muzammil yayi bece komaiba,Abba yace

"I know I've asked this question in the past but let me reiterate,fada kukayi ne?" Abba yakalli Mami yace "Wani abun yahadakune awancan lokacin Mamana?" Girgizamai kai sukayi duka alamun "A'a" Abba yace da Mami "Kokinyi masa wani laifin ne?" girgiza kai takumayi tace "a'a".

Abba yasake maida dubansa ga Muzammil yace "wani yaje yasameka yafada maka wani abu agame da itane yasa kayi taking wannan decision din?" Muzammil yace "A'a Abba" sannan yadago yayi fuskar tausayi yana kallon Abban ayayinda yashiga fadin "Nasan nayi kuskure abaya Abba anma dan Allah abani wani damar ingyara barakar danayi. Wallahi inason Mami,I've loved her since we were kids and i still do,ita kadai nakeso tazama abokiyar rayuwata kuma uwar 'Ya'yana" Muzammil yayi folding hannayenshi guri guda cikin sigar roko yace "Abba kadubeni da idon rahama kabani aurenta and i promise to make her the happiest Woman on earth" Muzammil dai bazai daina bama Abba mamaki ba hakanan besan lokacin daya saki dariyar takaiciba,yace "kodai kamaida ta toy dinda dukranar dakaji ta gundureka kasake watsi da ita daiko?" Muzammil kamar zaiyi kuka yace "Dan ALLAH kayi hakuri kadaina tuna baya Abba" Abba yace "A mere apology cannot clean all the mess you've created in the past Son. Bankuma kiraka nan dan inji banhakurinka ba but rather to clarify something,I've seen how you've been acting towards Mami these days dakuma irin rawar jikin da kake yi akanta and i thought may be there's something i am not aware of,may be i misinterpreted everything in the past base on evidences danake dashi batareda na saurari naka bangaren ba because i could remember you and Yaya were so adamant about being on the right then shiyasa nakiraku duka musake zama but then your confession has turned the case into a different direction and I'm sorry to say your answers will never ever fairly justify what you did to your Sister. Kariga kayi wasa da damanka tun abaya cox Mami has already moved on. Ayanzu maganar danakeyi maka dinnan ma tanada tsayayye bayan Sallah iyayensa zasuzo ayi magana so i urge you to move on too" Muzammil jin kalaman Abba yayi kamar anwatsa masa narkakken dalma agabadaya jikinsa and at thesame time andaura mai dutsi aka,ya tabbata da ace yana tsaye Abba yayi maganar nan ba abunda zai hanashi yankan jiki yafadi hankali tashe yace "Dan Allah karkayi mana haka Abba! Karka hukunta mu gabadaya akan laifinda nikadai ne na aikatashi" danshi gabadaya a tunaninshi Abban ne yayiwa Mami miji.

Abba yace "Ba wanda zan hukunta bakuma dole nayiwa Mami ba,itadakanta takawo yaro har gida tace tanaso zata aura"

Muzammil araunane yace "Sede in tayi hakanne sabida batada wani option anma ni jikina yana bani haryau hargobe nine azuciyarta" Abba yace "wannan kuma assumption dinkane Son and i advice you accept everything the way it's please. I don't want thesame thing that happened in the past to recur,banaso adalilin ku asake samun matsala a ahalinnan. Kadauka cewa you both were not meant to be shiyasa komai yafaru kayi moving on and regardless of ka auri Mami kobaka aure ta ba she'll always be your lil sister,yau in akace babu mu a doron kasa kuwa kaine zaka maye mata gurbinmu kazame masu uba itada sauran yan uwanta sabida haka ko babu soyayyar aure na zumunci yananan har gaban abada wanda inada tabbacin shine gaba da komai"

CAPTAIN MUZAMMILWhere stories live. Discover now