Page Thirty Three

494 48 15
                                    

👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Zeeneert*

*Zeeneert*@wattpad

*Page Thirty Three*

★★★

Cikin kwanaki goma shadaya Commander Umar Tumbido(Muzammil)dama wasu matakan tsaron dasuke bisa jagorancin Commandern sukayi nasarar rescuing RTP Chairman,gabakidaya mutanen garin Kiyau da aka sace batareda ko mutum daya yasaura gurin mugayenba ankumayi nasarar  kama mugayen aka mika su ga hukumar Yan sanda na jihar Rindaw sannan dukda basu samu damar kama Bandits dinda suka shiga garin Rindaw sukayi wannan aika aikan awancan daren ba Commandern Umar Tumbido bebar garin Rindaw ba seda ya tabbatar yabama mutanen garin kyakyawan tsaro tayarda koda mutanen sunyi yunkurin komawa bazasu taba samun yin nasarar dasukayi a bayaba.

Karkuso kuga irin farin cikin da jama'a sukayi dawannan al'amari,ba mutanen Rindaw kadaiba gabadaya kasar tamu at large sunyi farincikin cewa faruwar abun bejimaba akasamu akayi tackling issue din tahanyar rescuing victims din dakuma saka wadataccen tsaro da akayi ajihar bakidaya and they were all commending Commander Umar for it,kowa da abunda yake fadi gameda Muzammil din wanda duk na alheri ne,acewar mutanen Rindaw changes dinda akasamu within 11days wouldn't have been possible if not because of him,batun yau suka fara jin labarin bravity dinsa daga bakin mutanen Borno da Yobe ba and they've now seen it with their very own eyes kuma lallai sunyarda cewa shidin *BABBAN GORO* ne baga mutanen Yobe da Borno Kadaiba harma dasu Kansu.

Gwamnan jihar Rindaw  dakanshi yakira Muzammil har Gubernatorial office yayi masa godiya,yace atarihi betaba ganin soja me zuciyar yi irinsa ba and he has nothing to say other than he's proud of him and he should keep it up because kasar mu tana tsananin bukatar Irinsa. Sosai Muzammil yayi suna awannan  dan aiki dayayi,mutane dadama da ada basu sanshi bama yanzu sunsanshi abunka da zamanin Yanar gizo. Duk wannan achievements da Muzammil yasamu dakuma irin albarkar da mutane dadama kesaka masa tahanyar turo masa sakonni a social media handles dinsa dakuma yan uwa masu kiransa awaya suna nuna alfaharin dasukeyi dashi memakon yatsinci kanshi acikin farin ciki Seya samu kansa a akasin haka sakamakon wani aiki dayayi da yaso ace anyi duba akai akumayi punishing culprit din anma abun baiyuyuba. While working on his mission a game da RTP Chairman yagano cewa RTP Chairman was behind his ownself kidnapping. Ranar daya gano hakan he was shocked! In fact More than shocked harma yakasa yarda dafari but then the evidences where clear which proved his instincts wrong! Alokacin tunaninshi was how can someone do this to his own self sabida son abun duniya?yes yasanya yan Siyasa are always selfish akan abunda suke nema but Couldn't he think of what his family and loved ones will go through? Couldn't he think of halinda da mutanen kasar zasu shigane? Because if one of our leaders is not safe then waye yake ganin ya tsira? And like the way his plan failed now shi baiyi tunanin irin mutuncin shi dazai zube bane a idon jama'a da ace he successfully bring out the evidences for the world to see kamar yanda yayi planning abun yazo ya faskara? da yaya zaiyi?dawani idanu rai zai kallesu? Wai miyasa mutane suka dauki Rayuwar duniyar nan kamar baza'a koma ga Allah baneba?

According to evidences dinda Muzammil yasamu RTP Chairman din baya shirida daya daga cikin Dan takarar da yan party dinsu suka tayar zetashi shugaban kasa,abokan gaban junane sosai tunda jimawa. Sanda akayi nominating dinsa  ba yanda RTP Chairman din baiyiba kan acireshi ba anma abun yagagara because yanada mutane sosai and the Party Members were so adamant kan abarshi. Shi bama barin nashi bane damuwarshi the fact that akwai highest probability din cewa shi Dan takarar kuma abokin gaban nasa zai iyacin primaries din in anyi shiyasa hankalinsa yakasa kwanciya and he rather die than announce his enemy as the winner wannan dalilin yasa yayi planning asace shi inyaso se alakama Dan takarar kancewa shiyasa akayi kidnapping dinsa sabida yana tunanin zai iya kadashi a primaries din daganan ayi dismissing dinsa but then it turns out the other way round because tun ranar da aka saceshi daman yabar sallahu a  mutanensa kan su yada rumours aduniya cewa Dan takarar was behind everything tunda kusan babu wanda besan abunda ke tsakaninsu ba sabida zargi yashigo ciki sukuma janyo hankalin hukuma kanshi and they did that successfully but then they don't know they'll be dealing with a clever Army officer like Commander dankuwa ranar da yan team din Commandern sukaji rumors dinda keta yaduwa akasar sukazo suka Sanar dashi it doesn't make any sense to him at all. Aganinshi if Dan takarar was behind everything ba kidnapping dinsa zaiyiba,he would've killed him directly tunda yasan muddin akayi kidnapping Party Chairman din ba lallai ayi primaries dinba harsai anyi rescuing dinshi and when he's back he'll still be the Party chairman,secondly anriga ansan da irin gaban dake tsakaninsu so The Party chairman will never make the mistake of failing him indai yaci kodan idon jama'a surrounding him. wannan dalilan yasa yafara bincike sosai batareda yanuna ma kowaba except Chief  of Army danya gano who's behind the conspiracy danko alokacin betaba kawowa ransa Party Chairman will do something of a such ba,atunaninsa wani ne ya saceshi yake kuma using gabar dake tsakanin Party chairman da wancan Dan takarar to his own advantage but then in the end yagano komai and it still shocks him that it's someone he never expected.

CAPTAIN MUZAMMILWhere stories live. Discover now