Page Forty One

411 49 7
                                    

👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Zeeneert*💕

Zeeneert@wattpad

*Page Forty One*
_____

Ranar Sunday Chief of Army yagama compiling lists na Soldiers dinda yayarda dasu yake kuma ji ajikinsa they'll make a good spies yatura ma Muzammil ta mail dinsa sabida yayi crosschecking kamar yanda suka tsara. Koda yatura kiran Muzammil din yayi danyasanar dashi amma wayarsa batashiga ba. Sekawai yayi deciding yabar mai message on whatsapp sabida gudun kada yamanta azokuma Muzammil dinma beduba mail dinsa ba aikin yazama delayed.

"I sent a file to your mail. Do check please"

Yana tura sakon tunma kafin Muzammil yagani mutanen Alhaji Auwal party chairman da Alhaji Yusuf dasukayi cloning account din Muzammil din suka riga shi gani. Sesukayi tunanin ko file din has to do with evidence dincan dasuke nema ne. Take suka hau kokarin shiga Email account din Muzammil din don su tabbatar da file din na menene kafin suyi reporting masu Alh. Auwal din but they couldn't don hakase suka kira Alhaji Auwal Party chairman din suka sanar dashi halin da ake ciki kawai

Alokacin yana zaune tareda iyalinsa Hajiya Sarah a parlour. Wara idanu yayi jin bayanin da daya daga cikin spies nasu keyi yace "You mean he sent a file to his mail?" Daga daya bangaren spy din yace "Eh yallabai" Alh. Auwal yace "toh me kuke jira da bazaku shiga account dinnasa kuga in tabbas shidin baneba?" Spy din yace "We can't get through his email account yasaka two step verification code" dafe kai Alh. Auwal yayi cikeda tashin hankali yace "What's the solution then?" Spy din yace "Ni inaga we need to get access to both their phones and laptops muyi getting rid of soft copy dinda sukayi making and then the hardcopy which is the most important" Alh. Auwal ya hargitsa suman kanshi yace "banason wani dogon bayani Lameer. Just do whatever it takes and get rid of those evidences" spy dinda aka kirada lameer from the other end yace "Okay Yallabai anma sedai inagani unlike nagidan Chief of Armyn na gidan Commander zaibamu wahala tunda bamu da spy acikin gidan and we need to know everything about the house in and out before we could go ahead with whatever it takes. Hakama office dinshi"

Alh. Auwal yace "Don't worry just go ahead and take care of nagidan Chief din tunda akwai Housemade dincan. I'll try and see if we can apoint anyone soon a gidan Commandern"

Cikeda ladabi Lameer yace "Toh Yallabai" kafin sukayi sallama sukayi hanging up call din atare.

Kiran Alh. Yusuf Alh. Auwal yayi yasanar dashi halinda ake ciki sannan yahau yimashi korafin besan wazasuyi appointing acan gidan Muzammil ba as basusan ya halayensu sukeba. They can't take risk of consulting the wrong person dazai bata musu shiri.

Alh. Yusuf yace "abun bekai har aje ana consulting wasu agidan dayakeba ina yar kawar matarka daka bani labari ranar?" Curiosly Alh. Auwal yace "wace kenan?" Alh. Yusuf yace "Yarinyar datakeson commander" se alokacin ma labarin cewa saurayin da Khadija takeso Muzammil ne da Hajiya Sarah takwashe tabashi tun ranar da suka gano itada Hajiya Najaatu yace "oh yeah tana gidansu mana" Alh. Yusuf yace "bakace Sarah tace maka cikin satinnan zasuje Damaturun ba" Alh. Auwal yace "yeah that's what she says" Alh. Yusuf yace "we then make her the spy" girgizakai Alh. Auwal yayi in disagreement kamar wanda yana gaban Alh. Yusuf dinne yace "bana tunanin wannan shawara ce mekyau. Do you think tana son shi zata yarda ahada hannu da ita a cuceshi? Aisede ma tayi using dinmu as an avenue dan tayi gaining attention dinsa randa ta kakare mata" Alh. Yusuf yace "i don't think she'll do that tunda tanada nata alternative din a hannu. Moreover mahaifiyarta aminiyar Sarah ne kace so she'll never think of doing that" Alh. Auwal yace "Alright toshikenan semusakatan" Alh. Yusuf yace "Yeah. Karkayi wasa kayiwa Sarah magana tayi musu magana please because anything can happen as kace evidence yashiga hannun Yaron can. Shibaya wasa da irin wadannan harkokin"

CAPTAIN MUZAMMILWhere stories live. Discover now